Posts

Showing posts from March, 2019

NAQUDA CIKIN SAUKI

Image
*NAKUDA CIKIN SAUKI BATAREDA SHIGA GARARIBA* 🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻 Duk matarda ke fita hayyacinta kafintahaihu kokuma sai anyimata kari take haihuwa to ga mafita dayardar ubangji. ★MARAMIYYA* Dazarar cikinki yashiga wata na bakwai nemi wannan ganye kifara tea dashi sau daya arana yana karfafa mahaifa kuma yabaki cikakkiyar damarda zakihaihu dakanki batare da doguwar nakuda ba. ★*GANYEN ZAITUN* kitankadeshi kihada da ingantacciyar zuma kidinga sha cokali 2 dasafe 2 da yamma idan cikinki yakai 7 month. ★*GIRFA DA ALBABUNAJ* anahadasu atafasa asa zuma asha sunataimakawa matuka wajen hana doguwar nakuda da magance laulayi. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☏08080678100

AMFANIN GANYEN RAIHAN

Image
*AMFANIN GANYEN RAIHAN* 🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀 🔸Idan aka kwaba garin raihan da rose water akashafa ahammata zata dena wari . 🔸Man raihan namagance zubewar gashi kuma yanakarawa gashi tsawo. 🔸Idan aka tafasa raihan akatace sai awanke kai daruwan yanakarawa gashi baki dakuma sheki. 🔸Yana hana tashin zuciya idan akayi shayinsa. 🔸kuma yana magance ciwon zuciya 🔸yana magance tari da matsalolin athma 🔸tana magance ciwon suga 🔸tana magance yawan gajiya dauke damuwa. 🔸yanada tasiri ga mata musamman magance matsalolin haila. 🔸tana wanke kwakwalwa. 🔸shayinta na magance warinbaki 🔸Tana saurin warakarda ciwo ajikin mutum *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

SIRRINDA NAMIJI BAZAI'IYA RABUWADAKE BA

Image
*SINADARINDA NAMIJI BAZAI'IYA RABUWADAKE BA* 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 wannan magani maisuna *NAJMAH* sinadarine da yatattaro mafiyawan duk wata bishiya ko ciyawa da ubngji ya'ajiye sirrin soyayya acikinta munhada acikinta sinadarai nagida danawaje domin samun cikar abinda akenema. ♦Idan budurwace ke kikasakawa masoyinki a abinci to rabuwarku saidai mutuwa da'izinin allah. ♦Haka idan ke uwar gida ce to maganar saki dai dayardar ubngji kinyiwa kanki riga kafi. ♦Namiji zaiji tausayinki akodayaushe. ♦Namiji bazaififita wata akanki b ♦Namiji aduk inda yake zaidinga neman shawararki da ra'ayinki. ♦Namiji bazaidinga munafuntarki b ♦Namiji zaibi ra'ayinki da umarninki. 📚 idankinsami wannan garin magani maisuna *NAJMAH* dole saikin nemi zuciyar zakara guda uku kishanya subushe kidakasu da maganin ki'ajiye duk safiya kinatashi daga bacci kibude maganin kitofa *YA WADUDU* kafa 7 tsawon sati daya sannan kifara amfanida maganin duk wanda kika barbadawa maganin nan a'abin...

AMFANIN SHAN RUWAN KARFENDA AKA KONA

Image
AMFANIN SHAN RUWANDA AKA JEFA KARFE MAI ZAFI ACIKINSA ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 قال تعالي(وأنزلناالحديد فيه بأس شديد ومنافع للناس) Asami sabon karfe wanda baida tsatsa awankeshi adora akan garwashi saiyayi ja sai asakashi aruwa maikyau daidai wanda zaka'iya sha ga kadan daga amfaninsa: ★Ibnsina yana cewa shan wannan ruwa namagance kumburi saifa yana hana zubar jini maiyawa ga mata yanahana yoyon fitsari yana karawa maza karfin mazakuta. ★DAWUDUL'ANDAKI Acikin littafinsa maisuna tazkira yanacewa: shan irin wannan ruwa yana wanke uwar hanji da saifa da hanta yanakara sha'awa. *HAKA KUMA* ★yana magance magwas ★Ciwonciki ★yawanjin amai ★Yana karya kambunbaka ★Karya sihiri ★Magance damuwa ★Yana magance rama. ★Yana magance yawan habo. ★Yana magance lalacewar fuska DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO ☏08080678100

SANYI MAIFITARDA FARINRUWA

Image
*SANYI MAI FITARDA FARIN RUWA* 📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚 *HANYA TAFARKO* duk yanda sanyi mafitarda farinruwa ko dusar awara yadameki ko kuma tsanananin kaikayin gaba to kinemi hadin maganin mu mai suna *ANTI INFECTION* kiyi amfanidashi sati daya zakisami waraka insha allahu. *HANYA TA BIYU* kinemi ganyen maramiyya kitafasa kidinga tsarki daruwan zakisami waraka. *HANYA TA UKU* kitafasa albabunaj kidinga shan kofi hudu arana zakirabuda wasan al'ada da ciwon mara *HANYA TAHUDU* kinemi garin kabeji kidinga shan cokali uku arana zakiyi bankwanada cutukan mahaifa. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

SOYAYYA BAYAN AURE

Image
SOYAYYAR DA BATAKAREWA BAYAN AURE http://dandalinaminuyahuza.blogspot.com/2018/08/soyayyar-da-batakarewa-bayan-aure_15.html *SOYAYYAR DA BATA MUTUWA BAYAN AURE* 💏💏💏💏💏💏💏💏💏💏 ✍🏻wasu masana nace dazarar andaura aure shikenan ankai soyayya maqabarta, domin matsalolin yauda gobe nahana soyayya cigabada yaduwa awasu ma'auratan, Amma akwai nau'in soyayyarda bata samun naqsu bayan aure duk rintsi soyayyar zata tsaya dakafarta domin kuwa soyayya ce mai jijiya gangariya ba kumfa bace dake bin iska tun awatannin angwanci. ★حب التعود Nau'i nafarko kenan daga irin soyayyarda dawahala asami akasin rabuwa bayan aure, soyayyace tashakuwa da fahimtarda daya kanshiga damuwa inba daya, takaika anzama tamkar y'an uwan juna kowa najin daya kamar wanene jigon rayuwarsa, irin wannan sabo dajunan wanda akarayu amatsayin kowa najin kowa atsakar jikinsa to dawahala asami akasin rabuwa dajuna bayan aure. ★الحب الذي ينموا Wannan irin so kadan ne ke tsintar kansu acikinsa soyayya ce dake...

YADDA ZAKI GANE MEKE DAMUNKI ARAYUWA

Image
IDAN KANASO KASAN MEKE DAMUN RAYUWARKA ✍🏻sihirine ajikinka kokuma hasadar jama'ace ke bibiyar ka ko wani sharrine da bakasaniba. Yi alwala kazauna kabude tafukan hannayenka kakaranta سورة الفلق Sau 70 kowace kafa katofa kashafi fuskarka harkagama kanagamawa indai akwai sihiri ko jifa ajikinka ko hasada to atake hamma zata dameka/ki Allah yatsaremu karmuyi kar aimana *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* 08080678100

SANYI MAIKAMADA DUSAR KANKARA

Image
*CIWON SANYI MAIKAMADA DUSAR KANKARA*YEAST INFECTION 📖📖📖📖📖📖📖📖📖 *ALAMOMINSA*SIGN AND SYMPTOMS 🖊jinkaikayi koganin kuqgaje a'al'aurarki. 🖊Gaban mace yayi jajur kokuma kumburi. 🖊jinzafi lokacin saduwa 🖊jin zafi agabank kamar ansamiki barkono 🖊warin gaba irin na rubabbiyar albasa. 🖊jin zafi kamar ankunnamiki wuta bayan gama mu'amalar aure. 🖊yanahana samun ciki ko mace tadinga bari. *RIGA KAFI* prevention 🔷duk pant dinda aka cire kar'asake sakawa sai anwankeshi. 🔷nisantar wando ko pant mai matse jiki. 🔷aguji kama ruwa da ruwan sanyi ko kuma ruwa mai kuna. *IDAN ZA'ANEMI MAGANINSA ANEMI KWARARRUN MASANA DAN KADA GURIN NEMAN GIRA ARASA IDO*🖊🖊🖊🖊🖊🖊🖊🖊 *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

MEYASA BANA SHA'AWAR MIJINA

Image
*WAI MEKE SA NAJI BANA SHA'AWAR MU'AMALA DA MIJINA*??? 📖📖📖📖📖📖📖📖📖 kowace mace da'irin yanda Allah s.w.a yahalicceta wasu matan haka nasu tsarin yake basason jima'i, wasukuma yawan jima'in ne basaso, wasu kuma sunaso azuciya amma a'aikace basajindadinsa. ★wasu matan wata larurace ke kamasu tarashinson jima'i. ★wata kuma aljanune ke aurenta suhanamata rashin sha'awar mijin. ★wata matar kuma gajiyar kwakwal (stress) neke hanamata sha'awar jima'i. ★wata kuma damuwa dakunci kesamata sam komai yaficemata daga rai. ★wata kuma rashin kwanciyar hankaline kesamata rashin sha'awa. ★watakuna shikansa mijin ne tatsana sbd wasu dalilai shiyasa bata sha'awarsa, ★watakuma shijin ne baya janta ajiki dasoyayya dagamsarwa shiya jima'in yaficemata daga rai. ★wata kuma rashin wasanni kafin jima'in shiyasa batajin dadi. 📖yanadakyau kigano a'ina matsalarki take saikine mafita dashawara ubngji yafarantawa dukkan ma'auratanda suke cikin ...

ALAMOMIN DAZAKIGANE NAMIJI ZAKI HAIFA KO MACE

Image
ALAMOMINDA MACE ZATA GANE CIKINTA NAMIJINE KO MACE ★AMAI LOKACIN ASUBA. ★RASHIN LALACEWAR FATA KO KURAJEN FATA amma idan macece to za'a iya samun haka sbd ita mace tanasatar kyawun uwarta sabanin namiji. ★yawan son abincinda aka dafa amma idancikin macece zakiji kinfi sha'awar akayan zaki. ★idan cikinki yadago sama to macece idankuma yayikasa to namijine. ★Idan kinfijin dadin kwanciyar bacci abangarenki nahagu to namijine acikinki. ★ DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP 08080678100

SOYAYYA BAYAN JIMA'I

Image
*SOYAYYA MAFI DADI BAYAN GAMA JIMA'I* 🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡 Bayan gama jima'i dukkan gabobin mijiji sanyi suke bakuzari tamkar sunyi aikin gajia shiyasa dukkansu suke da bukatar hutu nadan wani lokaci wasuma baccike daukesu atake, Amma duk da wannan gajiyar mata nada bukatar ajasu ajiki arungumesu ko sukwanta ajikin mazajen nasu natsawon wasu lokata,amma kadan ne daga mazaje ke kulada hakkin wannan soyayya ta bayan jima'i inda mafi yawan mazaje janye jikinsu suke kwata kwata al'amarinda ke bakantawa mafiyawan mata rai basajin dadinhaka tamkar wata uquba ce bayan jindadi hakika kabar matarka ajikinka nau'i ne nasoyayyarda bazata mantadakaiba zakashiga ranta musamman kuma kahada da shafa jikinta ahankali sama sama. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

DUK MATAR DA MAZA KEGANIN MUNINTA

Image
*DUK MATAR DA DIJINTA YADENA GANIN KYAWUNTA SBD SIHIRI KO ALJAN* 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 Duk wanda akasauyawa kamanninsa tahanyar sihiri ko shafar aljan yazama jama'a naganin muninsa kobudurwarda samari keganin muninta asanin tsafi da'akaimata ko shafar aljan to anemi MA'ULHUBBI atofa wannan ayar kafa 21 adinga wanke fuska kullum dasafe dayamma harkwana 21,kullum za'a tofa awanke fuska ga ayar kamarhaka *وإذابطشتم بطشتم جبارين* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

LOKUTANDA YAKAMATA ANISANCI JIMA'I

Image
*LOKUTAN DA JIMA'I KE'IYA CUTARDA MA'AURATA* 🧖🏻‍♂🧖🏻‍♀🧖🏻‍♂🧖🏻‍♀🧖🏻‍♂🧖🏻‍♀🧖🏻‍♂🧖🏻‍♀🧖🏻‍♂🧖🏻‍♀🧖🏻‍♂🧖🏻‍♀ 🖤JIMA'I LOKACIN AL'ADA Bayan kasancewarsa haramun kuma yanahaifarda cututtuka ga ma'aurata musamman ma gamata inda likitoci sukatabbatarda cewa yana haifarda zubarjini sosai dakuma raunuka agaban mace kamar kuraje dasauransu yanakuma sa mace takamuda budewar bakin mahaifa. 🖤JIMA'I LOKACIN DA KIKE DA CIKI Jima'i da maiciki anso namiji yayishi cikin laushi da bi asannu cikin lumana dan kaucewa matsalolinda kejawo BARI tare da kiyaye irin yanayin kwanciyardatadace da maicikin idankuwa ciki yakai wata takwas to yakamata ahakura da jima'i. 🖤 JIMA'I BAYAN HAIHUWA KO BARI. Bayan mace tahaihu ko tayi Bari lallai gabanta da bakin mahaifarta duk sunwahala sunada bukatar hutu akalla sati 2 zuwa uku harzuwa wata daya dankaucewa kamuwa da matsaloli. 🖤JIMA'I GA MA'AURATANDA KE DAUKE DA CUTAR SANYI KO INFECTION Kuskurene babba ga duk...

YADDA ZA'AHANA ZUBAR RUWAN NONO

Image
TSAYARDA ZUBAR RUWAN NONO GA BUDURWA KOKUMA BAYAN YAYE ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 ♠GANYEN BARDAQUSH:atafasa asha tare da zuma kofi 2 arana. ♠YANSUN DA MARAMIYYA:adakasu tare asha atea safe dayamma. ♠HABBATUSSAUMA DA SHUFAN:asha su a tea sau arana. DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP 08080678100

CUTUTTUKAN MA'AURATA

Image
CUTUTTUKAN MA'AURATA ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 1-DAUKEWAR SHA'AWA Wannan wata cuta ce da Basir yake kawowa musamman ga ma'aurata, alamarta shi ne: Xaukewar sha'awa da ni'imar mace, qaiqayin gaba. Ko kuma raunin Azzakari wato rashin qarfinsa wajen gamsar da iyali, in yayi ma ba zai iya kawowa ba. 2-SANYIN MATA: Alamar sanyin mata shi ne: Fitar farin ruwa ta gaba, rashin sha'awa, ciwon mara da qaiqayi da qurajen farji. 3-YANKAN GASHI: Alamar yankan gashi shine rashin jin daxi yayin saduwa, jin zafi yayin saduwa da kuma tsagewar gaba. 4-BAQIN SANYI: Alamar Baqin sanyi shi ne jin qaiqayi a jiki, jin motsin ciki, kamar kina da ciki. Ciwon mara in yayi nisa yana iya hana haihuwa. 5-ZAFIN MAHAIFA: Idan zafin mahaifa ya yi yawa yana iya ruvar da Maniyyin da ya shiga cikin mahaifa wanda sanadiyar haka ciki ba zai samu ba. 6-SANYIN MAHAIFA: Idan sanyi ya yiwa mahaifa yawa, in maniyyi ya shiga sai sanyin yai masa yawa sai yaqi bura saboda sanyin yayi masa yawa s...

ABINDAKE BURGE MAZA

Image
*ABINDAKE BURGE MAZA* 🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡 Hakika kowane namiji da'akwai abinda yafi daukar hankalinsa atare da mace amma da'akwai abinda duk mazan dunia babu namijinda ba'adauke hankalinsa dashi komai gadararqsa takamarsa rashin kulawarsa zakija ragamar mijinki matukar jikinki baya raboda qamshi,qamshine kadai abinda ba'a qoshi dashi,jima'i ana koshi dashi haka duk kyawonki yau da gobe zai gaji dagani but qamshi tamkar sihiri yake wajen janye hankalin halitta duk halitta nason qamshi amma kadan ne daga mata ke kulada wannan sirri. Allah yawadatamu da mataye y'an kwalliya dason qamshi amin. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

ABI

*ABINDAKE BURGE MAZA* 🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡 Hakika kowane namiji da'akwai abinda yafi daukar hankalinsa atare da mace amma da'akwai abinda duk mazan dunia babu namijinda ba'adauke hankalinsa dashi komai gadararqsa takamarsa rashin kulawarsa zakija ragamar mijinki matukar jikinki baya raboda qamshi,qamshine kadai abinda ba'a qoshi dashi,jima'i ana koshi dashi haka duk kyawonki yau da gobe zai gaji dagani but qamshi tamkar sihiri yake wajen janye hankalin halitta duk halitta nason qamshi amma kadan ne daga mata ke kulada wannan sirri. Allah yawadatamu da mataye y'an kwalliya dason qamshi amin. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

LADUBBAN KWANCIYA BACCI

Image
LADUBBAN KWANCIYA BACCI 🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒🛒 1 1-Alwala Irin ta Sallah 2 - Karkade Shimfida 3 - Karanta AYATUL KURSIYYU 4 - Karanta AMANAR RASULU 5 - Karanta Addu'ar Kwanciya Bacci. 6 - Karanta Qulyaa Ayyuhal Kafirun. 7 - Kwanciya a Bangaren Dama. 8 - Karanta SUBHANALLAH 33 9 - Karanta WALHAMDULILLAH 33 10 - Karanta WALLAHU AKBAR 33 11 - Qul-Huwa, Falaqi Da Nasi Kafa Uku Uku a Tofa a Tafin Hannaye a Shafa a Jiki. Allah ya ba mu ikon yin haka a kullum, kar shaidan yake mantar da mu idan mun zo kwanciyar. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 *YADDA ZA'A MAGANCE MATSALAR YAWAN DAMUWA KO RASHIN NATSUWA* 🌺🌹🌺🌹🌺🌹🌺🌹🌹🌺🌹🌺🌹🌺🌹🌺🌹🌺🌹🌺🌹🌺🌺🌹 Amfanin habbatisauda daga hanyoyin wadanda aka jarraba kuma akaga ingancinsu (4) Daga littafin muujizati shifaa. Zaa samo cokali daya nagarin habbatisauda sai ahada da kofin nono daya, ko madara mai sanyi sai ahada da zuma sannan asha, zaa yi hakanne kafin kwanciya, amma kafin ka kwanta ana bukatar kak...

HALAYEN MAZA

Image
*WASU MAZAN* *YADDA ZAKI ZAUNA DA NAMIJI* 📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚 ♦NAMIJI MAI SAKIN FUSKA: bincike yatabbatar da duk namiji mai sakin fuska yanason ayabeshi kuma akomai nasa yasan meyake zaiyi raha dake sosai saidai baifiye cika alqawari ba. ♦NAMIJI MAI TAURINKAI Irin way'annan mazajen sukansu basu aminta dakansu ba yanada wahalar yanke hukunci kafin ya'aminta da ra'ayi kullum ganin al'amura suke ba'a daidai ba ba'aimusu gwaninta sunfi ganin alheri ga wasu amadadin kansu. ♦MISKILIN NAMIJI Baya magana adaidanki da kuskurenki yakuma san daidanki da kuskurenki yanada wuyar sha'ani ga mata yafi sauran mazan bawa mata matsala sbd shi ba'agane kansa sbd baidamu da magana b baifiyeson yawan tambaya ba kuma bai'iya wasanni na soyayya da iyali b. ♦NAMIJI MAI TSATSTSAURAN RA'AYI namijine marar nuna sassauci ga kowa hatta kansama baya ragawa kuma baida yadda baya bari kifadi uzirinki aganinsa shikadaine akan daidai kowa akan kuskure yake. *zamukawo ragowar d...

SINADARIN KARYA SIHIRI

Image
*TSARABA GA MASU FAMADA MANYAN MATSALOLI* 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 🔏Sihiri 🔏Shafar aljanu 🔏yawan rigima tsakanin ma'aurata 🔏yawan firgita ko tsoro 🔏Rariyar hannu 🔏Tabarbarewar kasuwanci 🔏Koarar manema aure. 🔏Rashin zuwan manema aure 🔏Yin fada daduk wanda yafurta zai aureki 🔏Duk wanda kikace yafito kuyi aure bazaisake dawowa gidanku ba 🔏Duk masu zuwa gurinki da fasikanci suke nemanki 🔏miyagun mafarkai 🔏Faduwar gaba 🔏yawan ciwonkai 🔏Rashin nasara akodayaushe 🔏Rashin bacci 🔏Yawan fishi 🔏Korar manema aure Dasauran matsalolinda akarasa ganekansu. Duk masu famada matsalolinda muka ambata to kunemi tiraren *ZAWALUL UKUS* *زوال العكوس* kudinga tirara jikinku dashi kullum bayan la'asar kafin magrib tsawon kwana tara idan kuma agdane akeyawan samun matsala to atirara akowane daki dake gdan musamman ma'auratanda sukarasa gane kansu kullum matsala ko way'anda akashiga tsakaninsu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

SIRRIN ZAMANTAKEWA

Image
*SIRRIN ZAMANTAKEWA* asadda namiji kerayuwa shikadai baizama mutum ba haka y'amace datake rayuwa itakadai ba mutum bace komai kasaitar namiji ko mace indai baisami abokin rayuwarsa b to rabine, farincikin namiji baya cika saiyasami mace da'iya haskaka rayuwarsa, mace bazata cikaba har sai agefenta akwai namiji da zai jagoranceta ga kulawa juriya nishadi amana nuna soyayya. *MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

DOMIN KARIYAR Y'AY'A

Image
*DOMIN KARIYAR Y'AY'A DAGA ZINA KO LESBIAN* ★★★★★★★★★★★★★★★★★ maza da mata yara damanya duk ana'iyayimusu wannan rigakafin dan neman tsarin ubngji daga fadawa sharrin zamani. ◆anemi castor oil ◆zaituttahsin. ahadesu guri daya atofa way'annan ayar sau 313 itakuma wannan addu'ar kafa daya sai ahadamusu a tea ko a miya duk tsananin sha'awar yaro ko yarinya sudena cikin kwana uku da'izinin allah ga ayar وحيل بينهم وبين مايشتهون 313 اللهم بسرها ومافيها من السر والأسرار والنور والأنوار باعد بين(sunan yaron ko yarinyar) وبين الخرام كماباعدت بين المشرق والمغرب وكن له عونامعينا للخيروالصواب وحافظاأمينا بسرها وبسر إسمك الهادي ياهادي ياهادي ياهادي يا الله يا الله ياقادر يامقتدر ياملك ياحق يامبين ياذالجلال والإكرام يا أرحم الراحمين وصلي الله علي سيدنا محمد وعلي آله وصحبه وسلم *ADDU'ARDA DA'AKEYI KAFIN AYAYE YARO* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ adafa kwai guda uku sai a cire bawan kowane kwai arubutamasa wannan abashi yaci shikenan baza'asha wahala wajen yayensa b. وح...

JINNUL'ASHIQ

Image
TSARABA GA MASU FAMA DA ALJANIN SOYAYYA .........................,.,............................. -1-: ahada farin miski da bakin miski da jan miski aguri daya aduk sadda za'a kwanta ashafa aguraren al'aura da sauran gurare muhimmai Kuma asaka tiraren miski akayan bacci -2 anisanci kwanciya tsirara kokuma dakayanda zasu'iya gayyato shaidanu -3 aduk sadda za'a canza kaya akaranta wannan addu'ar daniyyar ubangji yatsaremaka tsiraicinka yaboyeka daga iblis ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻻ ﺍﻟﻪ ﺇﻻ ﻫﻮ -4 akula da zikiran safe dayamma. 5-anisanci sabawa mahalicci -6 Kada yakwanta shikadai adaki daga BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO ☎08080678100

SH

Image
*KI'INGANTA RAYUWARKI DA ZA'AFARAN OIL* 📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚 fitattun malaman musulunci nafarko dana yanxu sunyi rubuce rubuce akan tasirin ZA'AFARAN wajen magance matsaloli kamarhaka: 🖍Warware sihiri da'akaci ko akasha. 🖍karya sihirinda akayi dan ahanaka/ki aure ko ahana masu zuwa neman aureki ko dan kidinga jin haushin duk wandayace zai aureki kokuma kudinga fada ba dalili kokuma bamai iya zuwa gdanku da maganare kokuma duk wanda akace yafito bazaisake dawowa ba kokuma yazama sai y'an iska da mayaudara kezuwa gurinki. 🖍warware sihirinda akayishi dan adaure mahaifarki dankada kihaihu kokuma akahana mai gidanki iya kusantarki. 🖍warware yawan damuwa kunci son nisantar jama'a darashin natsuwa. 🖍Magance hasada da kambunbaka, 🖍hana miyagun halittun boye cutarke. 🖍dakatar da wata matsala dake saka mutum lalacewa dakaunar sabon ubngji tare da hana mutum son duk wani aikin da'a kamar biyayya ga nagaba salla karatun qur'ani dasauran dabi'u masu kyau...

HANYOYIN MAGANCE YAWAN SHA'AWA

Image
HANYOYIN KAWARDA YAWAN SHA'AWA(yawan jaraba) ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 💗KAFUR OIL.babban cokali a tea inza'a kwanta bacci ashafa a kirji. 💗SHAYIN ERQUSSUS: shan kofi daya nawannan shayi za'ai kwana hudu ajere batareda sha'awa ta motsawa mutum b. 💗BARDAQUSH OIL.shima anashafashi akirji dankashe sha'awa . 💗SHAYIN NA'A NA'A.shan shayin na'ana'a tareda shufan kullum sau 2 tsawon sati daya zaikashe wutar sha'awa dake damunka. DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100

SINADARAN HANA DAUKAR CIKI

Image
INGANTACCEN SINADARIN HANA DAUKAR CIKI ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ asaukake batare dakinsha kwayaba Batare da kinsha maganinda zaicutardake b Batareda maganin yasamiki cuta ajiki b Batareda yahaifarmiki da wata matsala b Y'ar uwa nemi gangariyar ◆ZAITUNNEEM Kidigamasa ◆ZAITUL MARAMIYA(orignal) Kiyi insert minti 10 kafin jima'i Batayadda ciki zaishigeki kuma baida wata illa ga lafiya hasalima yanakashe kwayoyin cuta irinsu infection dasauran virus DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA ☎08080678100

JINDADIN MA'AURATA

Image
*HANYOYIN RAYUWAR MA'AURATA CIKIN JINDADI* 🧖🏼‍♂🧖🏼‍♀🧖🏼‍♂🧖🏼‍♀🧖🏼‍♂🧖🏼‍♀🧖🏼‍♂🧖🏼‍♀🧖🏼‍♂🧖🏼‍♀🧖🏼‍♂🧖🏼‍♀🧖🏼‍♂ ◆Saudayawa inda daya dagacikin ma'aurata zaiyi tafiya tadan lokaci rayuwar aure zata dada armashi idan yadawo. ◆Dadewar miji baya gari nahaddasa matsalolinda za'akasa daidaita juna. ◆Kada ma'aurata subar rigima tawuce kwana daya basu daidaita junansu matukar sunaso surayu cikin aminci. ◆Hakika bawa juna labarin wata soyayya dakikayi dawani ko mijin yabawa matarsa irin wannan lbrin hakan nasauya jindadin rayuwar aure. ◆Inda masu aure zasuci gaba da furtawa junansu yanda suke shaukin juna da dadama wasu matsaloli bazasu sami gurbin zama ba. ◆Yi kokarin danne fishi ko damuwa asadda kuke tare da juna. ◆Hakika yawan mita na rusa gadar nishadi ta ma'aurata. ◆Kada ku fadada kofar rigima matukar burinku kurayu cikin aminci. ◆Kaikuma miji kaikokarin sakawa matarka aminci aranta kada kabodemata kofar zargi. ◆Hakika tsaftarku itace sinadarin wanzuwar farinc...