Posts

Showing posts from October, 2017

MATSALOLIN AL'ADA GA MATA Assalamu alkm, don Allah miyasa jinin al'ada yake fitowa dunkule, bawani ruwa kuma in akwai pad ma saiya tsaya a pad din wani lokaci kanajin fitowarsa Shikuma wannan miye shi Fitowar gundule ko gunduwar jini lokacin jinin al'ada watau blood clots bawani abu bane, yanayin halittar jinin al'adarkine Wasu matan a rayuwarsu ko sau daya ne suna fitarda irin haka, wasu kuma wani watan suyi wani watan kuma suga babu Sannan yana fitowa ne kwanakin al'ada na farko ne Abinda yake kawo wannan matsalar, lokacin da mace take al'adar ta marfin mahaifa saiya bude yadda jinin zaisamu fita saiya zama kafin jinin yafita daga jikin mace saiya yi kauri sosai yayi yabki Yana zuwa da yauki haka kuma da dan tauri za aganshi kamar chunky ko jelly kamar blobs kuma wajen size dakuma color Lokacin al'adar jiki yakan rika fitarda shi dasauri yadda anticoagulants baisamu ya narkardashi ba Wani lokacin ma zai maida maki jinin da yauki kokuma dadan kauri haka Sannan shi wannan clots din yana fitowa ne dark K light red haka Saboda haka bawani damuwa inde wani watan zaizo a haka wani watan kuma clots din baikai na last month ba kokuma wani watanma babu Wannan anticoagulants din shine yake breaking na jinin yadda zaifito ba gunduwar ba, idan jiki saboda fitarda jini dayawa yana fitarda jinin al'ada dasauri ba lokacin da shi wannan anticoagulants zaiyi breaking na clots din daga nanne clots din yake farawa Ya danganta da yadda ake tafiyarda rayuwa dakuma irin abincin da ake ci SOLUTIONS, maimakon pads ko tampons anemi menstrual cup arika anfani dashi na tabbata za aji dadin anfani dashi Jijiyar sciatica tafi kowace jijiya girma a cikin jiki ita zatakai kamar size na dan yatsa ki Su wadanan jijiyoyi sunfi to daga mazaunin lakka ne watau spinal column zuwa kasan baya zuwaga kashin da yake bayan kugu Amma idan ana fitarda shi dayawa kamar duk bayan hour daya a chanza pad kuma yana fitowa dayawa da girma kuma da tauri to aje asibiti amma idan bada yawa bane kuma yana daukar hour biyu ko ukku baizoba bawani damuwa Sannan tawuce bayan duwawu zuwa bayan kafa zuwa tafin kafar mutum Fatan kinfahimci wannan Tsohon jini ne wanda baifita ba abaya jiki yafitardashi is normal Idan clots din yazama maiduhu sosai kuma mai tauri wannan is normal yacanza daga brown zuwa dark color musamman yana nuna jinin yazo karshe kenan NOTE, kamar yadda nace idan ana fitarda clots din dayawa duk bayan dan lokaci kuma ga bleeding dayawa kuma kowane wata haka to aje asibiti Wannan abinda yake faruwa sciatica wanda zakiji zafin ko ciwon kamar radiating yana tafiya daga kugu zuwa duwawu zuwa cinyoyi zuwa tafin kafar ki, sannan kiji kafar tayi nauyi ga gajiya kamar bazata iya daukar kiba -Wani lokacin idan kashin baya yadanyi gaba ko yadanyi baya shima yana dora ma sciatica din pressure sosai sai tabada wannan ciwon Akwai abubuwa dayawa kamarsu gudajin jini watau blood clots da sauran su suna sanya irin wannan ciwo ABUBUWANDA SUKE KAWO WANNAN CIWON -wasu matan kuma idan sunada juna biyu suna samun haka -Akwai rauni kila tunkina karama kintaba bugewa ko faduwa kokuma daga baya kintaba buguwar wurin ko faduwa, to dazaran kika yi wani yunkuri kona daga wani abu mai nauyi ko wani aiki sai wurin yatashi -Akwai shekaru wani lokacin akwai wasu jijiyoyi dasuke daukeda spinal cord with shekaru saisu dora ma ita wannan sciatica din dukwani nauyi sai arika jin wannan alamun saboda yawan pressure yayi mata yawa Sciatica ciwon ta yasha babban da sauran CUTUTTUKA dasuka shafi baya ko kugu saboda ita tana shafar abubuwa ne watau sassa dayawa ne Amma mutane masu yawan shekaru da masu kiba sosai da yawan zama batareda zurga zurga ba duk suma abubuwa ne dasuke kara kawo matsalar Shi ciwon sciatica kamar wutar lantarki ne, aji kamar wuta sannan kuma aji kamar babu kokuma ajima kamar kafar tayi bacci -Wani lokacin itakanta sciatica din tana samun pinched ko matsalar karcewa -Idan mutum yanada matsalar dukawa kota gaba kota baya tsawon sati biyu to aje asibiti -Idan mai matsalar yanada HIV/Aids to aje asibiti -Idan ciwon yabari kamar bayan kwanaki biyu sannan yadawo to aje asibiti -Idan mai matsalar yakara kiba sosai bada dadewa ba kokuma yayi ko yana famada zazzabi, ko ciwon baya to aje asibiti -Idan mai matsalar yanada shekaru kasada 20 ko samada 55 shekara kuma yazama shine na farko samun matsalar to aje asibiti HADARIN DA YAKE TATTARE DA WANNAN MATSALAR -Idan wanda matsalar tasama yanada cancer ko yataba samun matsalar cancer to aje asibiti -Idan mai matsalar ya fahimce cewa yana famada kasala tsawon sati biyu to aje asibiti Nafarko de kada mutum yarika zama wuri ko kujera mai laushi, zama akan abu mai laushi yana kara dagulewar ciwon Za a iya anfani da daya daga ciki insha Allah za asamu lfy Na ukku akwai gasa wurin da akeyi da vegetables masu sanyi sosai ko kankara sasu a leda arika gasa wajen Na hudu akwai magungunna da ake sayarwa a shaguna kamar Ibuprofen Asprin Advil Acetaminophen Na biyu akwai gashi da ake da ruwan sanyi a wajejen TREATMENT Menstrual cup wani cup ne da ynz mata suke amfani dashi maimakon pads ko tampons Kodayake de yadade amma munan haryanzu bai game ko inaba Sbd karancin fahimta da yanayin tattalin arzikin mutane Kuma bawani damuwa gameda dukwani abinda zaifito daga vagina Shi ana inserting dinshi ne Gaba daya ma jikin mace bazai baci ba kome yawansa Tundaga bakin mahaifa zaikwashe kome Akwai manya da kananan sa Especially wadanda suke zubarda jini dayawa ya danganta da shekarar mace Mata yan kasada shekara 30 suna using karamin Wadanda suka wuce 30 suna using babban ne Wadanda basu taba haihuwa ba kokuma suntaba amma cs saisu yi anfani da karamin Amma wadanda sukeda shekara talatin idan suntaba ko suna haihuwa dakansu to sai babban Kuma akwai gajere akwai dogo It depend yadda pelvic da cervix na mace yake Kuma company company ne Wani suna yinsa da tauri wani kuma da laushi Na tabbata wlh dukwadda tafara anfani dashi bata bari. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100

Image
Women problems

LADUBBAN KWANCIYA BACCI πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›’ 1 - Alwala Irin ta Sallah 2 - Karkade Shimfida 3 - Karanta AYATUL KURSIYYU 4 - Karanta AMANAR RASULU 5 - Karanta Addu'ar Kwanciya Bacci. 6 - Karanta Qulyaa Ayyuhal Kafirun. 7 - Kwanciya a Bangaren Dama. 8 - Karanta SUBHANALLAH 33 9 - Karanta WALHAMDULILLAH 33 10 - Karanta WALLAHU AKBAR 33 11 - Qul-Huwa, Falaqi Da Nasi Kafa Uku Uku a Tofa a Tafin Hannaye a Shafa a Jiki. Allah ya ba mu ikon yin haka a kullum, kar shaidan yake mantar da mu idan mun zo kwanciyar. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 YADDA ZA'A MAGANCE MATSALAR YAWAN DAMUWA KO RASHIN NATSUWA 🌺🌹🌺🌹🌺🌹🌺🌹🌹🌺🌹🌺🌹🌺🌹🌺🌹🌺🌹🌺🌹🌺🌺🌹 Amfanin habbatisauda daga hanyoyin wadanda aka jarraba kuma akaga ingancinsu (4) Daga littafin muujizati shifaa. Zaa samo cokali daya nagarin habbatisauda sai ahada da kofin nono daya, ko madara mai sanyi sai ahada da zuma sannan asha, zaa yi hakanne kafin kwanciya, amma kafin ka kwanta ana bukatar kakaranta ayatul kursiyu, amanarasul, kulya, kulhuwa, falaki, danasi. Insha ALLAH komai tsananin yawan damuwa wanda yasamu a dalilin samun tashin hankali kuma ankasa samun yin barci, da samun kwanciya hankali, dalilin rashin lafiya, ko wani dalili daban Insha Allah, idan aka jarraba wannan hanya, aka cigaba da amfani da Ita zaa sami waraka cikin yardar ALLAH DA kuma Ikon sa. Dafatan ALLAH yabamu dacewa ameen. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 INGANTACCEN SINADARIN KARYA SIHIRI πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š inamasu famadamatsalar sihiri? ina ma'auratanda akashiga tsakaninsu?du ma'auratanda zamansu yaki dadi yazama kullum rigima darashin jindadin zama miji yagujeki bayason zamadake a gda yagujeki yaguji yaranki bayaganin darajarki kullum kuna cikin kunci to kisami wannan sinadari kidinga tirara gdanki ko dakinki kwana 6 kawai to koda tsafi akaimuku mijinki xaidawo gareki ina y'an matanda suka rasa samari yazama duk saurayinda yaxo sai yagudu to kinemi wannan sinadari kiy hayaki dashi kwana 6 haka ina masu fama damatsaloli dakuncin rayuwa kokuma way'anda duk abinda suke nema basasamu sbd sharrin y'an adawa ko abokan gaba kokuma way'anda makiya sukaimusu yawa to kunemi wannan sinadari maisuna ZAWALUL'UKUS zaku'iya samunsa a BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CHAMIST RIJIYAR ZAKI KANO kokuma kunememu awannan lambar 08080678100 [7/29, 4:02 PM] admin: ZAWARAWA SUNFI KAMUWA DA CIWON ZUCIYA 🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯🎯 matsananciyar damuwar da ake samu a dalilin mutuwar aure na yin illa ga lafiyar jiki. Wata gidauniya da ke bayar da tallafi ga masu ciwon zuciya ta Biritaniya ta yi kira da a sake zurfafa bincike tun kafin a sanya mutuwar aure cikin manyan dalilan kamuwa da ciwon zuciya. Tuni dama aka gano cewa mutuwar wani masoyi na kusa, wato dan uwa ko ’yar uwa zai iya jawo mummunan ciwon zuciya. Yanzu haka wata tawaga a Jami’ar Duke ta nuna makamancin wannan sakamako bayan mutuwar aure. A lokacin da ake gudanar da binciken a tsakanin shekarar 1992 da 2010, mutum daya daga cikin uku, na kashe aurensu akalla sau daya. Akwai yiwuwar kashi 24 cikin 100 na matan da aurensu ya taba mutuwa sau daya su kamu da ciwon zuciya fiye da matan da suka yi ta sake aure bayan mutuwar na farko. A bangaren maza kuwa, idan mutum ya saki matarsa sau daya yana fuskantar kashi 10 cikin 100 na hadarin kamuwa da ciwon zuciya, idan kuwa saki uku ya yi mata, to, yana fuskantar kashi 30 cikin 100 na kamuwa da ciwon zuciya. daya daga cikin masu binciken, Farfesa Linda George, ta ce “Hadarin ya fi yawa idan har mutum yana da hawan jini ko ciwon suga, don haka ta nan yake farawa; lamarin mai girma ne.” Masu binciken sun gano cewa sauye-sauyen da ake samu a yanayin rayuwa kamar raguwar samun kudin batarwa ba za su iya bayyana girman hadarin ba. Farfesa George ta shaida wa BBC cewa “Hasashena shi ne matsananciyar damuwa tana yin illa ga sassan jiki.” A yayin da magani ke iya rage hadarin kamuwa da hawan jini, babu hanyar magance radadin mutuwar aure cikin sauki. Sai dai masu binciken sun bayar da shawarar cewa aminai na kut-da-kut su rika kasancewa tare da mutum domin rage radadin. Farfesa Jemy Pearson na gidauniyar da ke bayar da tallafi ga masu ciwon zuciya ta Biritaniya ya ce, “Mun dade da sanin cewa damuwarmu na iya shafar lafiyar zuciyarmu. Wannan binciken ya nuna cewa mutuwar aure na iya zama silar ciwon zuciya. Amma sakamakon bai yi bayani sosai ba, don haka ana bukatar karin hujjoji kafin a yanke hukuncin cewa mutuwar aure zai iya jawo ciwon zuciya.” DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 AMFANIN KURKUM WAJEN GYARA FATA πŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌπŸ™πŸΌ Kurkum (Turmeric) ba kawai ana amfani da shi wurin sanya abinci ya yi kamshi da kuma dandano ba ne, a’a, ana amfani da shi wurin gyaran fata. An fara amfani da Kurkum wajen rinin tufafi ne, daga baya aka fara amfani da shi wurin girki a Indiya. Har yanzu ana amfani da kurkum yayin bukukuwa a Indiya saboda launinsa. A Kudancin Indiya ma akan yi amfani da shi wurin yi wa amarya ado, inda ango yake shafa mata a wuya. Amare a Indiya sukan shafa kurkum a jikinsu don gyaran jiki. A Najeriya kabilar Kanuri da Shuwa daga kasar Barno sukan yi amfani da kurkum wurin gyara wa amare fata don su samu fata mai laushi da haske da kuma kamshi.. Kurkum kan magance kurajen fata da kaushin fata da tabon fata da kyesbi da kuma sauran cututtukan fata. Yakan taimaka wurin magance yaushi da jemewar fata, sannan na sanya fata haske da kuma taushi. Na kuma kare jiki daga illar hasken rana. Yadda ake hadawa: 1. Ki hada cokali 4 na hodar kurkum da jus din lemon tsami da kuma ruwan gurji a cikin kwano ko roba. 2. Daga nan ki zuba cokali 3 na nono ko kuma danyar madara. 3. Sai ki zuba ruwan dumi, sannan ki rika gaurayawa har sai hadin ya gaurayu sosai. 4. Daga nan ki shafa a jikinki zuwa awa daya. 5. Wanke jikinki da ruwan dumi, sannan ki tsane da tawul mai tsabta. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 HANYOYIN DAZAABI DOMIN ASAMI KARIYA DAGA SIHIR, KO NEMAN WARAKA. πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– Nafarko shine zaa iya neman waraka daga dukkan kowanne irin nauin sihir, ko shafar alajnnu daga wannan hanya daiznin Allah. Zaasamo wadannan magunguna kamar haka ________________________________________________________ Man habbatisauda kwalba daya 125m. Man zaitun 250m Man tafarnuwa 2 Man Naa Naa 2 Zaafaran 1 Almiski 2 Kusdul hind 2 ko man ko garin Amma anfison man. Haltit Man gelo (black Castor oil). Sai ahada waje daya arika shafawa sau uku arana, ana zuba karamin cokali cikin madara anasha. Insha Allah zaasami waraka ko shafar jinnu, ko sihir koda yasa ansami tabin hankali ne insha Allah zaadace. Idan kuma aljanine wanda ya addabi mace kuma ana zargin yahaifar mata da matsala aciki ko amara to shikuma zaabi wannan hanya. Asamo wadannan mayukan. Man habbatisauda 125m Man zaitun 250m Man tafarnuwa 2 Man Naa Naa 2 Zaafaran 1 Almiski 2 Man gelo(castor oil)ko asanya wardi Sai ahada arika sanya karamin cokali acikin madara anasha, kuma anashafa wa,insha Allah wannan yana magance matsala na jinnu dakuma duk wata cutan dasuka sanya ma mata, insha Allah kuma dole yabata koko Allah yahallaka shi. Mai matsalar jinnul aashik zatayi wannan. Mai kadimu sihir zatayi wannan. Wanda tarasa mijin aure indai anazargin Aljanine irin mai canza suffa,ko mai korar samari zatayi wannan. Mai matsalar mafalakai zatayi wannan. Wanda cikin ta keyawan zubewa zatayi wannan, kuma jamaa dadama sujaraba Allah yasa sunyi nasara, bakai bane farkon jarrabawa insha Allah indai andaure zaasami biyan bukata. 2.Yawan shan habbatisauda ashayi yana hana kamuwa da sihir,dakuma samun kariya. 3.Ko sammu ko sihir. Sai ahada kirfa da yansun, da ziitir, da kamun, da shanmmar, sai arika tafasa cokali daya anasha dazuma yana magance sihir kowanne iri, kuma yana bata sihir insha Allah. 4.Domin karya sihir ko sammu Sai ahada garin HABBATISAUDA da garin magarya, dagarin kusdul hind ahada dazuma arika sha yana bata kowanne kalar sihir insha Allah. Allah yasa mudace ameen. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 πŸ—žΨ²ΩŠΨͺ Ψ§Ω„Ψ±Ω…Ψ§Ω†πŸ—ž PAMEGRANATE OIL πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– wannan oil me suna asama sinadarine me matukar amfani arayuwar mata musamman way'anda suka haihu kafin sukoma dakin mijinsu ,dakuma zawarawa dasukakusa yin aure,oil ne dayake hade jikin mace duk irin budewardatayi zaimatsemata gabanta ,masu fama da matsalar bushewar gaba korashinjindadin jima'i ko nemeshi zaishare hawayenku,hakika y'ar uwa gyaranki shine darajarki agurin mijinki. πŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—ž DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 INGANTACCEN SINADARIN KARYA SIHIRI πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š inamasu famadamatsalar sihiri? ina ma'auratanda akashiga tsakaninsu?du ma'auratanda zamansu yaki dadi yazama kullum rigima darashin jindadin zama miji yagujeki bayason zamadake a gda yagujeki yaguji yaranki bayaganin darajarki kullum kuna cikin kunci to kisami wannan sinadari kidinga tirara gdanki ko dakinki kwana 6 kawai to koda tsafi akaimuku mijinki xaidawo gareki ina y'an matanda suka rasa samari yazama duk saurayinda yaxo sai yagudu to kinemi wannan sinadari kiy hayaki dashi kwana 6 haka ina masu fama damatsaloli dakuncin rayuwa kokuma way'anda duk abinda suke nema basasamu sbd sharrin y'an adawa ko abokan gaba kokuma way'anda makiya sukaimusu yawa to kunemi wannan sinadari maisuna ZAWALUL'UKUS zaku'iya samunsa a BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CHAMIST RIJIYAR ZAKI KANO kokuma kunememu awannan lambar 08080678100

AMFANIN MAN TURURUWA

Image
Birnin magaji islamic center

BREST ELERGMENT

Image

🐘KADAN DAGA ABUBUWANDA KE HANA RADADIN CIWON HAQORI🐘 ☆Man kanumfari:yana taka muhimmiyar rawa wajen magance ciwon hakori anasakashi da auduga adaidai gurinda hakorin ke zugi. ☆Lemun tsami:matukar za'a goge dukkan hakora dashi to kuwa insha allahu hakori zaiyi lfy kuma yadena ciwo yakashe dukkan wata cuta dake zama abakin dan'adam. ☆MASORO:ana tafasashi tare da gishiri adinga wanke baki dashi yana kashe warin baki yana hana ciwon hkori DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 *ABUBUWAN DA TOILET INFECTION YAKE HAIFARWA* 🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽🚽 *1-* rashin gamsar wa a yayin jima'i *2-*rashin haihuwa *3-*rikicewar al'adah *4-*soshe-soshen gaba a cikin mutane, har wasu su ringa k'yamar ki da abun hannun ki. *ALAMOMIN TOILET INFECTION* *1-*fitar farin ruwa *2-*rikicewar al'adah *3-*kaikayin gaba *4-*gaba ya ringa yin zafi a yayin yin fitsari *5-*jin tsirar gaba ba tare da dalili ba *6-*yin fitsari guntu-guntu. *HANYOYIN MAGANCE TOILET INFECTION* *1-*Ki daina inserting ko wane irin magani a gaban ki, sai miski, duk wata kawa ko yar uwarki da zata baki wata shawara akan ki matsa wani abu yana karin ni'imah kar kiyi wallahi, ki bata shawara itama tayi kokarin dainawa. *2-*ki ringa tsarki da warm water, (not too hot water dan kar ya sale ki...lol) *3-*ki ringa inserting da miski a koda yaushe, yana warkar da wannan cutar sosai. *4-*ki ringa shan maganin bature (tabs) saboda shi zai kashe miki na cikin. *5-*ki jika ruwan lalle amma kar ki cika lallen da yawa, sai ki zuba zuma kadan a ciki, ki ringa shan cokali uku ko wace rana, shima zai kashe miki na cikin ki sosai. Saboda ko kinyi magani na kasan ki indai kina da na cikin tou akwai matsala, saboda ciwon yana nan. *HANYOYIN DA ZAKI BI YAYIN YIN MAGANIN TOILET INFECTION* *1-*ki wanke pants din ki da ruwan zafin da kika tafasa shi da gishiri, ki shanya su a rana har sai sun bugu sosai (idan so samu ne ma duka ki yarda su ki sake wasu). *2-*duk maganin da zaki sha ya zamana mijin kima yana sha, idan kina da kishiyoyi suma susha, saboda ko kin sha magani kin warke aikin banza ne Indai suna dashi. *3-*ki daina kwana da pant a yayin yin maganin shi, saboda ana bukatar iska ya yawaita shigar ki. ★★★ Idan kin karanta ki turama wasu suma su amfana. Amma pls kar a cire min wani abu ko kuma a kara. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 INGANTACCEN SINADARIN KARYA SIHIRI πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š inamasu famadamatsalar sihiri? ina ma'auratanda akashiga tsakaninsu?du ma'auratanda zamansu yaki dadi yazama kullum rigima darashin jindadin zama miji yagujeki bayason zamadake a gda yagujeki yaguji yaranki bayaganin darajarki kullum kuna cikin kunci to kisami wannan sinadari kidinga tirara gdanki ko dakinki kwana 6 kawai to koda tsafi akaimuku mijinki xaidawo gareki Wannan sinadari yanataimakawa gidajenda jama'ar kesamun matsala ajunansu domin samun daidaito da fahimtarjuna. ina y'an matanda suka rasa samari yazama duk saurayinda yaxo sai yagudu kindade bakiy aureba sam samari basa zuwa kokuma ko sunzo dazarar anfara maganar aure sai magana tawarware samarin sudena zuwa batareda daliliba to kinemi wannan sinadari kiy hayaki dashi kwana 6 haka ina masu fama damatsaloli dakuncin rayuwa kokuma way'anda duk abinda suke nema basasamu sbd sharrin y'an adawa ko abokan gaba kokuma way'anda makiya sukaimusu yawa to kunemi wannan sinadari maisuna Wanda yaransa ke firgita ko fama da matsalolinda suka shafi jinnu to kunemi wannan sinadari dayardar mahalicci zakuga amfaninsa cikin kankanin lokaci. *yana kawarda cututtukanda ba'asan asalinsuba. *yawan damuwa kunci ciwon jiki *yana tasiri wajen kariya daga cutarwar masu hasada da kulla makirci *yanahana yawan tsoro da fargaba ko faduwa *yana hana miyagun mafarkai ko firgita acikin bacci Sunan wann magani ZAWALUL UKUS ***** ZAWALUL'UKUS zaku'iya samunsa a BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CHAMIST RIJIYAR ZAKI KANO kokuma kunememu awannan lambar 08080678100 πŸ—žΨ²ΩŠΨͺ Ψ§Ω„Ψ±Ω…Ψ§Ω†πŸ—ž PAMEGRANATE OIL πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“–πŸ“– wannan oil me suna asama sinadarine me matukar amfani arayuwar mata musamman way'anda suka haihu kafin sukoma dakin mijinsu ,dakuma zawarawa dasukakusa yin aure,oil ne dayake hade jikin mace duk irin budewardatayi zaimatsemata gabanta ,masu fama da matsalar bushewar gaba korashinjindadin jima'i ko nemeshi zaishare hawayenku,hakika y'ar uwa gyaranki shine darajarki agurin mijinki. πŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—žπŸ—ž DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100

Ingantaccen maganin karfin maza

Image