SINADARAN GYARAN GASHI
*SINADARAN GYARAN GASHI* ♀♀♀♀♀♀♀♀♀♀♀ mayuka mafi kyau da gashi yafiso: ★castor oil ★manjirjir ★man kwakwa ★man albasa ★man na'ana'a ★man maramiyya ★man girfa. ★snake oil idan kinsami damarhada dukkansu to hakika kinhada gangariyar mayukanda gashinki zaigyaru yayi tsawo yayi laushi yadena zubewa idan bakisamesu complt b to zaki'iya amfanida iya way'anda kikasamu domin kowanne acikinsu shikadaima ya'isa. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100