Posts

Showing posts with the label b

SIRRINDA KE CIKIN WANKA DA RUWAN KANKARA

Image
*SIRRINDA KE CIKIN WANKA DA RUWAN KANKARA* ✍ Binciken masana yatabbatarda cewa wankada ruwan kankara nawarkarda matsaloli kamar haka: ★Waswasi /yawan kokwanto. ★Yawan tsoro. ★Kuncinrai. ★Damuwa. ★Gajiya. ★Cire son mugunta. ★Matsananciyar damuwa. ★Warware matsalolinda ba'asan kansu b. ★Ciwon gabobi. ★Matsalolin boye. ★Sihiri ko jifa. ✍hakika shaidan yana yawo acikin jijiyoyin jininmu  ruwa da kankara zasu zama silar nisantarsa daga jikinmu. ✍asadda ubngji yatashi warkarda cututtukan annabi ya'akubi sai ya'umarceshi da cewa yaje yai wanka daruwan sanyi قال تعالي أركض برجلك هذا مغتسل بارد وشراب،، *WANKADA RUWAN SANYI YANAHANA* ★Kumburin jiki ★yamutsewar fatar fuska. ★Samun nishadi wajen numfash ★saukin bugawar zuciya tareda iyajure jin kowace irin matsala. ★Hakika masu fama da matsalar jinnu ko sihiri kar suy wasa dawannan damar, ✍kutuna kutuna kissar ayyuba dayake rokon ubangji قال تعالي(واذكر عبزنا أيوب أذنادي ربه أني مسني الشيطان بنصب وعذاب) ...

ADDA ZAKI GYARA BREAST KIHANASHI ZUBEWA

Image
*YADDA ZAKI GYARA BREAST KIHANASHI ZUBEWA* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ ★idan breast dinki bairiga yazubeba kidinga shafa man zogale tare da shan cokali 2 arana to dayar ubangji kintsira daga zubewar nono. ★idankuma yariga yazubene to maza kinemi ingantaccen maganinmu maisuna tausi'ussadar kisha na kwana goma daganan kidinga shafa man zogalen. ★idanbakyaso nononki yalalace to kidinga cin aya kullum akalla gwangwani daya breast dinki kullum zakiganshi atsaye bazaitaba zubewa ba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

CUTUTTUKAN MATA

Image
KADAN DAGA CUTUTTUKAN MATA ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 DAUKEWAR SHA'AWA Wannan wata cutace da basir yake kawota musamman ga ma'aurata, alamarta shine; xaukewar sha'awa da ni'imar mace qaiqayin gaba da sa faxuwar gaba, zubewar nono gaba xaya. shiko namiji raunin jijiyoyin azzakari rashin qarfi da rashin gamsar da iyali, in yayi ma ba zai iya komawaba. SANYIN MATA Alamarsa shine; fitar farin ruwa ta gaba, rashin sha'awa, ciwon mara, qurajen farji da qaiqayi. YANKAN GASHI Alamar xauke jin daxi yayin saduwa jin zafi yayin saduwa, tsikewar gaba inya daxe yakan iya zama faso. BAKIN SANYI Alamarsa shine; jin qaiqayi a jiki, jin motsin ciki, kamar kina da ciki, ciwon mara in yayi nisa yana iya hana haihuwa. ZAFIN MAHAIFA Idan yai yawa yana ruvar da maniyyin daya shiga cikin mahaifa wanda sanadiyar haka ciki ba zai samu ba. SANYIN MAHAIF...