Posts

Showing posts with the label birninmagaji islamic medicine center rijiyar zaki kano 08080678100

ABUBUWANDA KE HANA FATA LALACEWA

Image
*ABUBUWANDA KE HANA FATA LALACEWA*  ★adinga shan vitamin c ★yawaita shan ruwa ★yawan amfanida wake ★wanke fuska aduk dare kafin akwanta bacci ★yawan cin ganyen alayyahu. ★rage damuwa da zullumi. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

ALAKAR KYAU DA SOYAYYA

Image
*ALAKAR KYAU DA SOYAYYA*  ★Duk wanikyawunda baisami kulawa da soyayya ba zai'iya disashewa. ★Dukwani kyawunda yacikaroda wahalarwa darashin sanin ganin qima to wannan kyau zai dawo muni. ★kowace mace tana'iyazama kyakkyawar gaske idan tasami ingantacciyar soyayya. ★kuma kowane dan'adam kyakkyawane a'idon masoyinsa. ★Kyawu yanakaruwane akodayaushe idanyasami kulawar wanda yadamudashi. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

YADDA ZAKIJANYE HANKALIN MASOYINKI DA TIRAREN BUKHURULbISHQ

Image
*YADDA ZAKIJANYE HANKALIN MASOYINKI DA TIRAREN BUKHURUL'ISHQ*  matukar kinsami wannan tirare to tofamasa wannan addu'a tareda sunan wanda kikeso yakara kamuwa dakaunarki mijinkine ko saurayinki dazarar yaji kamshinsa hankalinsa zaikwantadake yasami natsuwa ako'ina yake hankalinsa nakanki bazaki wulakanta b a'idonsa kuma zaidinga daukinki aduk inda yake: هيجت قلبwane dan wance لمحبتي بكلمات الله التامة كلها من شر ماخلق وبرأ قال فخذأربعةمن الطير فصرهن إليك ثم اجعل علي كل جبل منهن جزءا ثم ادعهن يأتينك سعياواعلم أن الله عزيزحكيم sau7 *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

HANYOYIN KAWARDA YAWAN SHA;AWA(yawan jaraba)

Image
HANYOYIN KAWARDA YAWAN SHA'AWA(yawan jaraba) ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ KAFUR OIL.babban cokali a tea inza'a kwanta bacci ashafa a kirji. SHAYIN ERQUSSUS: shan kofi daya nawannan shayi za'ai kwana hudu ajere batareda sha'awa ta motsawa mutum b. BARDAQUSH OIL.shima anashafashi akirji dankashe sha'awa . SHAYIN NA'A NA'A.shan shayin na'ana'a  tareda shufan kullum sau 2 tsawon sati daya zaikashe wutar sha'awa dake damunka. DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100

SIRRINDA KE CIKIN WANKA DA RUWAN KANKARA

Image
*SIRRINDA KE CIKIN WANKA DA RUWAN KANKARA* ✍ Binciken masana yatabbatarda cewa wankada ruwan kankara nawarkarda matsaloli kamar haka: ★Waswasi /yawan kokwanto. ★Yawan tsoro. ★Kuncinrai. ★Damuwa. ★Gajiya. ★Cire son mugunta. ★Matsananciyar damuwa. ★Warware matsalolinda ba'asan kansu b. ★Ciwon gabobi. ★Matsalolin boye. ★Sihiri ko jifa. ✍hakika shaidan yana yawo acikin jijiyoyin jininmu  ruwa da kankara zasu zama silar nisantarsa daga jikinmu. ✍asadda ubngji yatashi warkarda cututtukan annabi ya'akubi sai ya'umarceshi da cewa yaje yai wanka daruwan sanyi قال تعالي أركض برجلك هذا مغتسل بارد وشراب،، *WANKADA RUWAN SANYI YANAHANA* ★Kumburin jiki ★yamutsewar fatar fuska. ★Samun nishadi wajen numfash ★saukin bugawar zuciya tareda iyajure jin kowace irin matsala. ★Hakika masu fama da matsalar jinnu ko sihiri kar suy wasa dawannan damar, ✍kutuna kutuna kissar ayyuba dayake rokon ubangji قال تعالي(واذكر عبزنا أيوب أذنادي ربه أني مسني الشيطان بنصب وعذاب) ...

ABUBUWANDA KE JAWOWAMATA JIN ZAFI YAYIN FITSARI

Image
ABUBUWANDA KE JAWOWAMATA JIN ZAFI YAYIN FITSARI ◆yawan rike fitsari amara ◆Yawan biyawa kanki bukata ◆Virus dayake kama mafitsara ◆Kamuwa da ciwon suga ◆Rashin kulada shan ruwa ★★★★★★★★★★★★★★★★★ HANYOYIN MAGANCE MATSALAR ◆kulada shan ruwa ◆Hada zuma da habbatussauda ◆Shan shayin hulba ◆Shayin BAQDUNAS ◆Kidinga yin fitsari atake bayan gama jima'i DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA ☏08080678100

WASU DAGA DALILANDA KESA MA;AURATA NISANTAR JIMA

Image
WASU DAGA DALILANDA KESA MA'AURATA NISANTAR JIMA'I ✍✍✍✍✍✍✍✍✍ ➡Asadda daya daga cikin ma'aurata yadaina tsaftace jikinsa yaxama suna jima'adi da kazanta. ➡Asadda namiji yamaida matarsa kamar riga yasaka iyagadama yacire inyaso, zaikusanci matarsa banuna kauna dasoyayya ballantana wasanni kafin mu'amala. ➡Asadda nimiji yadaina damuwa da karfin gabansa yazama sam mintuna kadan yagama biyan bukatarsa. ➡Asadda mace tadena aske muhimman gurare ajikinta kokuma tabarsu cikin datti. ➡Asadda ma'aurata suka kasa fahimtar irin nau'in kwanciyarda tafi gamsar dajunansu, domin wata kwanciyar na cutarda dayansu. ➡Asadda miji ko matar kefamada warin baki. ➡Asadda ma'aurata suka kasa samarwa dakansu lokacinda yadace dakwanciya agurinda baidace ba. ➡Asadda ma'aurata yazama kullum salonsu iri daya ne kuma aguri daya kuma basa nunawa juna jindadinsu dajuna, ➡Asadda daya daga cikinsu ke cikin damuwa ko wata matsala. ➡Asadda matartakamu da matsalolin ...

HAKIKA VASELINE YANA HANA ZUBEWAR NONO

Image
*HAKIKA VASELINE YANA HANA ZUBEWAR NONO* ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ hakika man shafawa na vaseline yana mikarda nononda yazube ★Yana kara girman brest da cikowarsa. ★Yana saka brest haske da sheki ★Yanadaukar watanni yanaimiki aiki koda kindena amfani dashi. ✍ Kasance damu akodayaushe dansamun abubuwa cikin sauki way'anda basuda illa ga rauyawa. Daga group dinku mai albarka MATSALOLIN MA'AURATA Karkashin hidimar *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100

DOMIN MALLAKAR WANDA KIKESO KO KAKESO

Image
*DOMIN MALLAKAR WANDA KIKESO KO KAKESO*  Idan kinason mallakar wani  to nemi MA'ULHUBBI kitofa tabbat yada harkarshenta kafa 21 kihada a juice ko tea duk wanda yasha zaikamu da kaunark. *DAGA MATSALOLIN MA'AURTA GROUP* ☎08080678100

MAZA MASU FAMADA RASHIN KUZARI KO WAY'ANDA SAM GABANSU YA MUTU

Image
*MAZA MASU FAMADA RASHIN KUZARI KO WAY'ANDA SAM GABANSU YA MUTU*  Duk namijinda kefamada wannan matsala tarashin gamsarda iyali kokuma namijinda aljanace ta'aureshi baya'iya saduwa da matansa na'aure kokuma namijinda akayiwa sihirinda bazai'iya kusantar iyalinsa b dayazo saduwa da matarsa gabansa bazai mike b to anemi ingantaccen maganinda muka hada adinga tirara gabadashi sati daya za'asami waraka da'izinin ubangji tun aranar farko canji zaisoma. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

DOMIN SAMUN SOYAYYA DA MALLAKA

Image
★★★★★★★★★★★★★ Idan kanaso kokinason mallakar wani ciki cikin sauki yakamu da kaunarka/ki nemi tawadar MIDADUL'ISHQI  kirubuta wannan sirri da'ita ajikin farar takarda marar layi awanke da MA'ULHUBBI abashi yasha ko a tea ko a lemu kuma shi wannan sirri bayan mallaka  harda daurin baki tayadda mutum bazai furta laifink b ko yaci zarafink: بسم الله الرحمان الرحيم لوأنزلنا هذالقرءان علي جبل لرأيته خاشعامتصدعامن خشيةالله وتلك الأمثال نضربهاللناس لعلهم يتفكرون فسيكفيكهم الله وهوالسميع العليم والقيت عليك محبة مني أخذت عينيك يا(wane dan wance)وأخذت لسانك لاتتكلم الامعي وأخذت ظهرك وفؤادك وبدنك ويديك وجنبيك بسم الإله الأكبر وبحق االتوراة والإنجيل والزبور والقرءان وصلي الله علي سيدنامحمدوسلمً DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP 08080678100

TAYADDA ZAKI MALLAKI NAMIJI MAI TAURINKAI DA WUYAR SHA'ANI

Image
*TAYADDA ZAKI MALLAKI NAMIJI MAI TAURINKAI DA WUYAR SHA'ANI* ★★★★★★★★★★★★★ Hanya mafi sauki anemi fararen takardu maras layi guda bakwai arubuta wannan sirrin ajikinsu amma da tawadar midadul'ishqi za'ayi rubutun idan angama atirara kowace takarda tiraren NADILHABIB kowane dare akona takarda daya بسم الله الرحمان الرحيم نطوش بهطوش ههطوش سلباطوش الحياالحياذوطوش مهلطوش توكلوا أيتهالأسماءالمباركةبجلب (wane dan wance) الي محبة(sunanki dana mamanki) DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP 08080678100

INGANTACCEN HADINDA MIJINKI BAZAI FIFITA WATA AKANKI BA

Image
*INGANTACCEN HADINDA MIJINKI BAZAI FIFITA WATA AKANKI BA* ★★★★★★★★★★★★★ idan kinada kishiyoyi kuma kinaso kifita daban acikinsu tayadda zaifi gamsuwadake akan kowace mace to kinemi ◆ganyen kainuwa ◆ganyen tsare gda tsare daji ◆danyar gyada ◆gadalin fararmace ◆minannas ahadasu adaka suzama gari kidinga sha da madara hmm!!. *DAGA MAUSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

BUSHEWAR GABA

Image
*BUSHEWAR GABA* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ mafi yawa mata masu fama da bushewar gaba ko infection suna fuskantar matsala ga mazajensu dawahala mace tasami yabo ko kulawa idan tanada daya daga way'annan matsaloli dayawama aure namutuwa sbd su domin ibadar aure bata armashi idan akwai sanyi ko bushewa ajikin mace, kuma matsalace da kusan akwaita ajikin kowace inbanda mata masu kulada kansu sosai. *MAFITA* amatse ruwan rake da ruwan aya ahada da zuma kullum asha sau 2 ban anci dafaffen kwai tsawon sati daya ni'imarki zatadawo sosai, *kuma mu agurin mu muntanadarwa mata sinadaran ni'ima nahakika way'anda ni'imar zatazo atake koda kuwa kinafama da sanyi ni'imar zata sauka ajikinki bayan awa 2 dashan maganin* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☏08080678100

*ABUBUWANDA KE LALATA NONON MACE* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ matukar bakya kula da breast dinki to kuwa kullum kina cikin damuwar zubewarsu duk gyarandazakiyi bazakiga canji ba matukar kina aikata daya daga abubuwa kamarhaka: ★Kwanciya rubda ciki. ★tatse ruwan nono bayan haihuwa ko yaye. ★yawan amfanida chocoalate,coffee. ★yawan gajiyarda kwakwalwa ko yawan damuwa. ★zamada daurin kirji ba rigar nono. ★fidda nono takasan riga. ★Rashin saka rigar nono dazata dago da breast. ★Saka damammun kaya batare da rigar nono b. *akwai abubuwa dadama amma zamu isu daway'annan zuwa gaba, muna sanarwa y'an uwa cewa duk masu famada matsalar cikowar breast da dagowarsa to sunemi maganinmu maisu tausi'ussadar maganine gangaria da baida illa ga lafiya yasaurin gyara nono akwana goma kacal* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

Image
*ABUBUWANDA KE LALATA NONON MACE* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ matukar bakya kula da breast dinki to kuwa kullum kina cikin damuwar zubewarsu duk gyarandazakiyi bazakiga canji ba matukar kina aikata daya daga abubuwa kamarhaka: ★Kwanciya rubda ciki. ★tatse ruwan nono bayan haihuwa ko yaye. ★yawan amfanida chocoalate,coffee. ★yawan gajiyarda kwakwalwa ko yawan damuwa. ★zamada daurin kirji ba rigar nono. ★fidda nono takasan riga. ★Rashin saka rigar nono dazata dago da breast. ★Saka damammun kaya batare da rigar nono b. *akwai abubuwa dadama amma zamu isu daway'annan zuwa gaba, muna sanarwa y'an uwa cewa duk masu famada matsalar cikowar breast da dagowarsa to sunemi maganinmu maisu tausi'ussadar maganine gangaria da baida illa ga lafiya yasaurin gyara nono akwana goma kacal* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

ADDA ZAKI GYARA BREAST KIHANASHI ZUBEWA

Image
*YADDA ZAKI GYARA BREAST KIHANASHI ZUBEWA* ◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆ ★idan breast dinki bairiga yazubeba kidinga shafa man zogale tare da shan cokali 2 arana to dayar ubangji kintsira daga zubewar nono. ★idankuma yariga yazubene to maza kinemi ingantaccen maganinmu maisuna tausi'ussadar kisha na kwana goma daganan kidinga shafa man zogalen. ★idanbakyaso nononki yalalace to kidinga cin aya kullum akalla gwangwani daya breast dinki kullum zakiganshi atsaye bazaitaba zubewa ba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

WAI MEKE SA NAJI BANA SHA'AWAR MU'AMALA DA MIJINA???

Image
*WAI MEKE SA NAJI BANA SHA'AWAR MU'AMALA DA MIJINA*???  kowace mace  da'irin yanda Allah s.w.a yahalicceta wasu matan haka nasu tsarin yake basason jima'i, wasukuma yawan jima'in ne basaso, wasu kuma sunaso azuciya amma a'aikace basajindadinsa. ★wasu matan wata larurace ke kamasu tarashinson jima'i. ★wata kuma aljanune ke aurenta suhanamata rashin sha'awar mijin. ★wata matar kuma gajiyar kwakwal (stress) neke hanamata sha'awar jima'i. ★wata kuma damuwa dakunci kesamata sam komai yaficemata daga rai. ★wata kuma rashin kwanciyar hankaline kesamata rashin sha'awa. ★watakuna shikansa mijin ne tatsana sbd wasu dalilai shiyasa bata sha'awarsa, ★watakuma shijin ne baya janta ajiki dasoyayya dagamsarwa shiya jima'in yaficemata daga rai. ★wata kuma rashin wasanni kafin jima'in shiyasa batajin dadi. yanadakyau kigano a'ina matsalarki take saikine mafita dashawara ubngji yafarantawa dukkan ma'auratanda suke c...

INADA GIRMAN GABA SHIYASA KODAYAUSGE MIJINA BAYA JINDADIN MU'AMALA DANI

Image
*INADA GIRMAN GABA SHIYASA KODAYAUSGE MIJINA BAYA JINDADIN MU'AMALA DANI*  duk matarda ke fama da budewar gaba sosai to ga mafita insha allahu: kidinga dafa bagaruwa dasassaken marke da alimun adinga kama ruwa sau uku arana daruwan dumi. kuma awannan center tamu dake rijiyar zaki kano munahada ingantattun kayanda suka shafi dukkan wata matsala ta ma'aurata. kuma zaki'iya dafa kaza dahadin malmo kaninfari albasa gyadar mata kidafa kici, *muna hada ingantattun sinadaran gyara mace atake  gyaran amare uwar gda damasu jego* *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

YADDA ZAKI GYARA FATARKI DA LALLE

Image
*YADDA ZAKI GYARA FATARKI DA LALLE* ✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍✍ Shin kun san cewa amfani da lalle ko ruwansa na taimakawa wajen gyaran fata da kuma magance cututtukan fata? Lalle na dauke da sinadaran bitamin C da K don haka, yana magance amosanin ka da kara cikar gashi da kuma dada tsawon gashi. Lalle na kara hasken fata da kuma sanya sulbinta. Idan ba a damu da amfani da shi ba, ya kamata a fara domin amfana da shi. • kurajen fuska: Idan kuraje musamman kanana masu yawan naci suka feso a fuska, a samu garin lalle sannan a zuba tafasasshen ruwa kadan a ciki da man zaitun da kuma gunduwar kwai sannan a kwaba sai a shafa a fuska na tsawon minti goma zuwa sha biyar sannan a wanke. Yana da kyau a rika yin haka kamar sau daya a mako domin samun fata mai sulbi. • Don kwalliya: A samu jan lalle a kwaba da lemun tsami da man lalle sannan a shafa a tafin kafa ko fata na tsawon awa uku sannan a wanke da ruwa. Yin hakan na kare mutum daga sihiri da kuma gyara fatar tafin hannu da kuma ta kafa...

*BUSHEWAR FATA* A samu man kwakwa da man zaitun da kuma man ‘almond’ sannan sai a zuba a murta a zuba man kadanyan a ciki sannan sai a kwaba da cokali ya kwabu sosai sannan sai a rika shafawa a jiki. A mayar da man, man shafawa bayan an yi wanka. *DOMIN GYARAN LIPS* A samu zuma da man zaitun sannan sai a zuba a kan man kadanya a kwaba sosai. Sannan a sa a wuri mai sanyi . Sai a rika shafawa a labban baki a kullum za a samu sauki. *KURAJEN ASKI GA MAZA* A samu man ‘rosemary’ da man kwakwa sannan a zuba a kan man kadanya a kwaba. A rika shafawa a kulum bayan an aske gemu. Yana warkar da kurajen da ke fesowa a gemu bayan an yi aski. *MAKERO* A samu man kadanya a hada shi da man zaitun sannan a rika shafawa a inda makeron yake a kullum domin samun biyan bukata. *KITSO* Kitso da man kadanya na magance fatar kai daga makero sannan yana sanya gashi laushi da tsayi da kuma sulbi. *DOMIN SANTSIN FATA* Yawaita shafa man kadanya a jiki bayan an yi wanka na sanya sulbin fata sannan yana hana fesowar wadansu cuttukan fata. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

Image
*BUSHEWAR FATA* A samu man kwakwa da man zaitun da kuma man ‘almond’ sannan sai a zuba a murta a  zuba man kadanyan a ciki sannan sai a kwaba da cokali ya kwabu sosai sannan sai a rika shafawa a jiki. A mayar da man, man shafawa bayan an yi wanka. *DOMIN GYARAN LIPS* A samu zuma da man zaitun sannan sai a zuba a kan man kadanya a kwaba  sosai. Sannan a sa a wuri mai sanyi . Sai a rika shafawa a labban baki a kullum za a samu sauki. *KURAJEN ASKI GA MAZA* A samu man ‘rosemary’ da man kwakwa sannan a zuba a kan man kadanya a kwaba. A rika shafawa a kulum bayan an aske gemu. Yana warkar da kurajen da ke fesowa a gemu bayan an yi aski. *MAKERO* A samu man kadanya a hada shi da man zaitun sannan a rika shafawa a inda makeron yake a kullum domin samun biyan bukata. *KITSO* Kitso da man kadanya na magance fatar kai daga makero sannan yana sanya gashi laushi da tsayi da kuma sulbi. *DOMIN SANTSIN FATA* Yawaita shafa man kadanya a jiki bayan an yi wan...