Posts

Showing posts from March, 2020

DOMIN SAMUN SOYAYYAR DANGIN MIJI

Image
*DOMIN SAMUN SOYAYYAR DANGIN MIJI* ๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š Matardakeson tamallaki dangin mijinta talizimci karanta wannan addu'ar sau 100 tsawon sati daya ูŠุงุทุจูŠุจ ุงู„ู‚ู„ูˆุจ ูŠุงู…ู‚ู„ุจ ุงู„ู‚ู„ูˆุจ ูŠุงุงู„ู„ู‡ ุณุฎุฑู„ูŠ ู‚ู„ูˆุจ ุจู†ูŠ ุขุฏู…. daganan sai atofa li'lafi kafa 10 ayatul kursy 10 acikin ma'ulhubbi adinga shafawa afuska aduk sadda za'ahadudasu za'asamu soyayyar jama'a dakarbuwa agurinsu. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101

DOMIN JANHANKALIN MASOYI

Image
*DOMIN JAWO HANKALIN MIJI KO SAURAYI* ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ Idan mijinki yagujeki kokuma saurayinki yagujeki to alizimci karanta wannan ayar kullum bayan magriba 123. ุฅู†ู‡ ู…ู† ุณู„ูŠู…ุงู† ูˆุงู†ู‡ ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ุงู† ุงู„ุฑุญูŠู… ุฃู„ุงุชุนู„ูˆุง ุนู„ูŠ ูˆุงุชูˆู†ูŠ ู…ุณู„ู…ูŠู†. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101

DOMIN SAMUN Y'ANCI

Image
*IDAN KINA SON FITA UNGUWA AMMA KINA TINANIN BAZA'A BARKI BA* ๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š๐Ÿ“š Matukar zaki karanta wannan kafin kinemi izinin zuwa unguwa to baza'ahanaki ba. ูŠุงู…ุงุญูŠ 10 ูŠุงุญุงูุธ10 *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101

DOMIN TANTANCE GASKIYAR NAMIJI

Image
*IDAN KINASO KIGANE GASKIYAR MIJINKI KO SAURAYINKI* ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ Indai zaki dinga karanta wannan addu'ar to namiji bazai boyemiki gaskiyar abindake ransa ba. ูˆู„ูˆุงู†ุดุงุกู„ุฃุฑูŠู†ุงูƒู… ูู„ุนุฑูุชู‡ู… ุจุณูŠู…ุงู‡ู… ูˆู„ุชุนุฑูู†ู‡ู… ููŠ ู„ุญู† ุงู„ู‚ูˆู„ ูˆุงู„ู„ู‡ ูŠุนู„ู… ุฃุนู…ุงู„ูƒู…. sau 31 *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101

DOMIN RABUWA DA SAURAYINDA BAKYASO

Image
*IDAN ANASO AIMIKI AUREN DOLE* ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ๐Ÿ”ธ kokuma ahadaki dawanda bakyaso kokuma kinaso wanda yaimiki baiko maganar tawarware saboda baikwantamiki arai ba duk bayan sallar kikaranta wannan addu'ar kafa dari dawannan niyya ูŠุงุญุณู† ุงู„ุชุฌุงูˆุฒ ูŠุงุฎูŠุฑ ู…ุณุฆูˆู„. bayan isha akaranta suratul'a'ala 33 haka za'ayi tsawon sati daya, rana takarshe  zakitofane a *ma'ulhubbi* kishafe dukkan jikinki, *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08162491101 ๐Ÿ“ฒ08162491101

TSARABA GA IYAYE

Image
*TSARABA GA IYAYE* ๐Ÿ‘จ๐Ÿป‍๐Ÿฆฐ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ‍๐Ÿฆฐ๐Ÿ‘จ๐Ÿป‍๐Ÿฆฐ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ‍๐Ÿฆฐ๐Ÿ‘จ๐Ÿป‍๐Ÿฆฐ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ‍๐Ÿฆฐ๐Ÿ‘จ๐Ÿป‍๐Ÿฆฐ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿผ‍๐Ÿฆฐ๐Ÿ‘จ๐Ÿป‍๐Ÿฆฐ ๐Ÿ“Yawan tsanani kesa yaro yazama makaryaci ko makiri. ๐Ÿ“Rashin karfafawa yaro kesa yazama marar cimma buri. ๐Ÿ“Rashin tattaunawa dayaro kesa yarasa alqibla maikyau. ๐Ÿ“Yawan saka yaro aiki kesa yazama mai bijirewa. ๐Ÿ“Rashin girmama yaronka kesa yaki girmama wasu kokuma yawan yimasa tsawa. ๐Ÿ“Rashin yabo ga yaro kesa yataso mai fushi. ๐Ÿ“Koyawa yaro kyauta zaitaimaka yahanashi sata. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101

MATARDA MIJIDMTA BAYA'IYA KUSANTARTA

Image
*MATARDA MIJINTA KE KASA SADUWA DA'ITA ARANAR KWANANTA* ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ wasu matan kishiyoyinsu kanyimusu siddabaru tayadda matukar mijinki yanadakinki bazai'iya jima'idake b amma dazarar yanemi wata matar zaiji lafiyarsa tadawo jijinsa, idan kina famada wannan matsalar kinemi garin maganinmu maisuna *ANISUZZAUJAINI* kidinga tiraren tsuguno dashi kwana tara safe dayamma matsalar zata warware. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 ๐Ÿ“ฒ08162491101

ABUBUWANDAKETJAWO DAUKEWAR NI'IMA

Image
ABUBUWANDA KE JAWO DAUKEWAR NI'IMA GA MATA ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ Abubuwan dake rage ma mace Ni‘ima. Abinda ake cema ni‘ima a wajen ya mace shine “cikakkiyar gamsarwa ga da‘ namiji sakamakon jima‘i.wannan ko ya hada da; (1)Ruwa (2)Zurfi (3)Du mi (4)Matsatsi (5)Tudun gaba (virginal-comvo lsion) (6)Gyararren gashin mara (7)damshin gaba Ana ce musu “Natural sexual physique“ ๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’๐Ÿ’ Abubuwan dake rage Ni‘iman mace: (1)Karewan ruwa (2)Wangalewan farji (3)Bushewan farji (4)Sanyin farji (5)Yawan zama ba wando pants (6)Ramewan farji (7)Yawan sanya yatsa (8)Yawan jin yunwa (9)Ciwon basir (10)Yawan ma‘digo Wadannan na tafiyar da ni‘imar mace sai ta koma takaff ba dadi ko na kobo . *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

MATSALOLIN MAZA

Image
*MATSALOLIN MAZA GAMEDA KUSANTAR IYALI* ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ๐ŸŒ Alamomin namiji mai rauni wajen iyali: ๐Ÿ”ธRashin sha'awar iyali duk da anada ikon saduwar. ๐Ÿ”ธKasa yin jima'i tare da rashin sha'awa. ๐Ÿ”ธRashin tashin mazakuta. ๐Ÿ”ธRashin isasshen ruwan maniyi. ๐Ÿ”ธSaurin inzali ko kasa yin inzali. ๐Ÿ”ธTattarewar mazakuta. ๐Ÿ”ธKasa mikewar mazakuta. *ABUBUWANDAKE JAWOWA MATSALAR RAUNI WAJEN JIMA'I* ๐Ÿ“šCiwon suga ๐Ÿ“šCiwon zuciya ๐Ÿ“šToshewar hanyoyin jini. ๐Ÿ“šyawaitar maikonjini(cholestrol) ๐Ÿ“šAmosanin jini(sickle cell) ๐Ÿ“šShaye shaye ๐Ÿ“šHawanjini ๐Ÿ“šMatsananciyar damuwa ๐Ÿ“šRashin iya kwalliyardake janhankalin miji ๐Ÿ“šYawan biyawakai bukata. ๐Ÿ“šBarin gashin mara dana hammata *SHAWARA* Anemi kwararre aharkar magani dan atattaunadashi kafin abaka maganin karfi aguji shan maganin kara kuzari barkatai dankaucewa fadawa wata matsalar amaimakon gyaran gira alalata ido. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ๐Ÿ“ฒ08080678100 ☎️0162491101