Posts

Showing posts with the label MANYAN MATSALOLINDA KE HANA SAMUN MIJIN AURE. Wasu daga cikin y'an mata nahaduwa daqaddarar miyagun samari ko makiya tayanda zasuje sukullamiki tarkon sihirinda zaizama silar bawani dake sha'awar aure

MANYAN MATSALOLINDA KE HANA SAMUN MIJIN AURE

Image
MANYAN MATSALOLINDA KE HANA SAMUN MIJIN AURE. Wasu daga cikin y'an mata nahaduwa daqaddarar miyagun samari ko makiya tayanda zasuje sukullamiki tarkon sihirinda zaizama silar bawani dake sha'awar aurenki, domin anyimiki sihirinda ake kira ﺳﺤﺮﺍﻟﺘﻌﻄﻴﻞ Sihirene dazaki zauna bamaison zamadake amatsayin wai masoyiya ballantana kuma matarda za'a aura. *KADAN DAGA ALAMOMIN WANNAN SIHIRI* ★Duk wanda keda niyyar aurenki zaidinga ganinki mummuna kawai masu niyyar lalata rayuwarkine zasu dinga ribibinki. ★Kema zakiji duk wandake niyyar aurenki baikwantamikiba zakidinga hango muni ko aibinsa. ★Haka kawai kedashi zakuji kuntsani juna in'antambayeku meye sila ba'amsa. ★Jinkasala ko gajiya ko damuwa aduk sadda yace zaizo gurinki. ★Zai'iyaganinki ahanya yaji yakamu dakaunarki amma dayazo gdanku saiyaji kinficemasa dagarai. ★Zaidinga waswasi dayawan zargin yandakike gudanarda rayuwarki. *MANYAN ALAMOMINDAKE HANA AURE DAGA BANGAREN ALJANU* ★yawankunci ★Yawan fama ma...