Posts

Showing posts from January, 2021

DOMIN KORAR BAKIN ALJANI

Image
 *SURORI MAFI ZAMA MATSALA GA ALJANINDA KE ZAUNE AJIKINKA/KI* 🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚 Anemi ingantaccen ruwa maitsabta wanda xa'a'iya sati daya anasha baikare b atofa way'annan surori aciki adinga sha ana shafe jiki aljanin zaigudu kuma bazaidawo ba: 1*Kiran sallah complt sau 3 2*Ayatulkursy …3 3*fatiha …3 4*Suraturrahman …1 5*suratulqari'a… 1 6*suratuljinni …1 7*Suratuddukhan …1 8*Suratulma'arij …1 9*Suratunnur… 1 10*Suratu yasin …1 11*Suratu yusuf 12*suratulhaaqqah… 1 *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 📲08080678100 ☎️08162491101

NAMIJI MAITAURINKAI

Image
 *IDAN MIJINKI YANA FIFITA WATA AKANKI* 📚📚📚📚📚📚📚📚📚 Idan mijinki yana fifita wata akanki kokuma yazama mai kulelen mata ko mai yawan auri saki kikeso kimagance wannan matsalar nemi garin maganin mu maisuna *AMNAH* kihadash da kitsen tinkiya kidinga tiraren tsuguno dashi minti talatin kafin sex xaki magance matsalar matsaloli irin na maza taurinkai wulakanci rashn kulawa darashn saukin kai. *MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 📲08080678100 ☎️08162491101

IDAN WANI YANA TAKURAMAKA

Image
 *IDAN WANI YATAKURAWA RAYUWARKA* 📓📓📓📓📓📓📓📓📓 Idan wani agda ko a unguwa ko agurin aiki yatakuramaka kakeso yanisanci indakake kwata kwata yatafi yabarka domin kahuta daga sgarrinsa da makircinsa to duk bayan kowace sallar farilla akaranta wannan aya sau 66 tsawon kwana 21 amma aduk dare za'akaranta ayar sau 330. يَوْمَئِذٍۢ يَتَّبِعُونَ ٱلدَّاعِىَ لَا عِوَجَ لَهُۥ ۖ   وَخَشَعَتِ ٱلْأَصْوَاتُ لِلرَّحْمَٰنِ فَلَا تَسْمَعُ إِلَّا هَمْسًا *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 💻08162491101

DOMIN MALLAKAR MASOYI KO MIJI

Image
 *DOMIN SAMUN SOYAYYAR WANDA KAKESO* 📓📓📓📓📓📓📓📓📓 Ana karanta wannan ayar sau 21 atofa a gishirin miya domin kama zuciyar  maigida kokuma wanda duk akeso amallaka وَمِنَ النَّاسِ مَنْ يَتَّخِذُ مِنْ دُونِ اللَّهِ أَندَادًا يُحِبُّونَهُمْ كَحُبِّ اللَّهِ وَالَّذِينَ آمَنُوا أَشَدُّ حُبًّا لِلَّهِ وَلَوْ يَرَى الَّذِينَ ظَلَمُوا إِذْ يَرَوْنَ الْعَذَابَ أَنَّ الْقُوَّةَ لِلَّهِ جَمِيعًا وَأَنَّ اللَّهَ شَدِيدُ الْعَذَابِ *DAG MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* 💻08080678100 08162491101

ZUMAR WANKE MAHAIFA DA INFECTION

Image
 *ZUMAR WANKIN MAHAIFA DA INFECTION* ************************** Wannan ingantacciyar zuma tana warkarda cututtuka kamarhaka: ❇️Toshewar mahaifa. ❇️Tsaftace mahaifa. ❇️Rashin daukar ciki ❇️Fitar farin ruwa ❇️Daukewar ni'ima ❇️Rashin jin dadin jima'i ❇️Kurajen gaba ❇️Jin zafi wajen saduwa. ❇️Kara dan dano. Ciwan mara lokacin al'ada ❇️tare da matsi nahakika. ************************* Akanyi insert da'ita sau 2 arana tsawon sati daya. Kunemeta a center dinmu dake janbulo kano. *DAGA MATSALOLIN MA'AURJTA GROUPS* 💻08080678100 ☎️08162491101

ALAMOMIN DAUKEWAR NI'IMA

Image
 *ABUBUWAN DA KE JAWO DAUKEWAR NI'IMA GA MATA* 🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌 📓Matsanan ciyar damuwa ko fargaba. 📓Tsoron daukar ciki. 📓Shan taba. 📓Matsananciyar gajia. 📓Ciwon suga. 📓Wasu matan alokacinda suke da juna biyu. 📓Kamuwa da infection. 📓Bayan haihuwa ni'imar wasu matan tana daukewa. 📓Afarkon amarci tanadaukewa wasu amaren. 📓kafin zuwan al'ada. 📓Yawan shekaru. 📓Yawan amfanida kwayoyin hana daukar ciki. 📓Ciwon suga. 📓Rashn kwarewa wajen wasa kafin fara jima'i. 📓Jin haushn miji. 📓Rashn cin sinadaran dake karawa jiki ni'ima. ************************** *HALINDA ZAKISHIGA IDAN NI'IMARKI TA DAUKE* 📓Jin zafin jima'i 📓Fitar jini wajen jima'i 📓Jin zafi wajen fitsari 📓Daukewar sha'awar jima'i 📓Mijinki zaidena sha'awar kusantarki. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS* ☎️08080678100 💻08162491101