IDAN WANI YANA TAKURAMAKA
*IDAN WANI YATAKURAWA RAYUWARKA*
📓📓📓📓📓📓📓📓📓
Idan wani agda ko a unguwa ko agurin aiki yatakuramaka kakeso yanisanci indakake kwata kwata yatafi yabarka domin kahuta daga sgarrinsa da makircinsa to duk bayan kowace sallar farilla akaranta wannan aya sau 66 tsawon kwana 21 amma aduk dare za'akaranta ayar sau 330.
يَوْمَئِذٍۢ يَتَّبِعُونَ ٱلدَّاعِىَ لَا عِوَجَ لَهُۥ ۖ
وَخَشَعَتِ ٱلْأَصْوَاتُ لِلرَّحْمَٰنِ فَلَا تَسْمَعُ إِلَّا هَمْسًا
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
💻08162491101
Comments
Post a Comment