AMFANIN FUREN TUMFAFIYA
YADDA ZAMUY AMFANI DA FUREN TUMFAFIYA
***************************
*DON KARA RUWAN MANIYYI*
Asamu furen tumfafiya abusar da shi adaka atankade arika ashan cokali daya acikin nono ko Madara ta ruwa sau biyu arana zuwa kwana bakwai.
*DON MAGANIN MAYU* Asamu danyen furen tumfafiya guda bakwai arika taunawa ana cinyewa kullum har zuwa kwana bakwai.
*DON MAGANIN LALATA SIHIRI*
Asamu furen tumfafiya da sassaken tsamiya da sassaken gamji adaka atankade arika ashan cokali daya acikin ruwa, azuba cokali daya acikin ruwan wanka ayi wanka da shi kullum har zuwa kwana bakwai.
*DON KARA NI'IMA GA MATA*
Asamu furen tumfafiya da sassaken marke da kaji-ji da kanumfari da kimba da masoro da citta adaka atankade arika ashan cokali daya acikin nono ko Madara ta ruwa sau biyu arana zuwa kwana bakwai.
*DON FARIN JINI*
Asamu furen tumfafiya da ganyen gamji adaka atankade arika ashan cokali daya acikin nono sau biyu arana zuwa kwana bakwai.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
Comments
Post a Comment