Posts

Showing posts from January, 2022

MATSALOLIN FITSARI

Image
*WARAKA DAGA CUTUKAN FITSARI** 📚Daga Birnin magaji islamic health care rijiyar zaki kano.         *ZAFIN FITSARI* 📚Yawan shan rake yana magance matsalar zafin fitsari maza da mata. 📚Shayin shammar ko za'atir duk suna kawarda matsalolin mara da mafitsara. 📚Anakuma iyashan zaitullauz da zuma domin maganin matsalar.       *WANDA KE FITSARI DA WAHALA KO YAKE FITA KADAN* 📚Albasa dafaffiya ko danya tana magance wannan damuwar. 📚Shan shayin raihan yana magance wannan matsalar. 📚Hakama tafarnuwa tana taka rawa. 📚Shafa zaitullauz a mara yana taimakawa. 📚Shayin girfa da kanumfari yana bada gudun mawa.       *YAWAN YIN FITSARI* 📚Alizimci shan shayin kammun. 📚Kokuma zuma kafin akarya. 📚alizimci garin y'ay'an baure. 📚ko yawaita shan shayin kanumfari. *FITSARIN KWANCE* 📚Ahada garin kammun da gishiri kadan da zuma adinga bawa mai matsalar. 📚Naman zomo yanada tasiri wajen kawarda matsalar fitsarin kwance. 📚Amatse ruwan danyar na'ana asha dasafe kafin acikomai gangariyar