MATSALOLIN FITSARI
*WARAKA DAGA CUTUKAN FITSARI**
📚Daga Birnin magaji islamic health care rijiyar zaki kano.
*ZAFIN FITSARI*
📚Yawan shan rake yana magance matsalar zafin fitsari maza da mata.
📚Shayin shammar ko za'atir duk suna kawarda matsalolin mara da mafitsara.
📚Anakuma iyashan zaitullauz da zuma domin maganin matsalar.
*WANDA KE FITSARI DA WAHALA KO YAKE FITA KADAN*
📚Albasa dafaffiya ko danya tana magance wannan damuwar.
📚Shan shayin raihan yana magance wannan matsalar.
📚Hakama tafarnuwa tana taka rawa.
📚Shafa zaitullauz a mara yana taimakawa.
📚Shayin girfa da kanumfari yana bada gudun mawa.
*YAWAN YIN FITSARI*
📚Alizimci shan shayin kammun.
📚Kokuma zuma kafin akarya.
📚alizimci garin y'ay'an baure.
📚ko yawaita shan shayin kanumfari.
*FITSARIN KWANCE*
📚Ahada garin kammun da gishiri kadan da zuma adinga bawa mai matsalar.
📚Naman zomo yanada tasiri wajen kawarda matsalar fitsarin kwance.
📚Amatse ruwan danyar na'ana asha dasafe kafin acikomai gangariyar maganin hana fitsarin kwance ne.
Domin neman karin bayani ko shawara atuntubi cibiyarmu maisuna
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC HEATLH CARE CENTER.
RIJIYAR ZAKI KANO
☎️08080678100
Comments
Post a Comment