DOMIN SAMUN FARINJINI
*DOMIN KWARJINI DA KARIN GIRMA*
Duk kinada muhimmin haduwa dawani kozuwa gidan surukanki musamman idan akwai raini atsakaninku kokuma zakije gurin jama'ar dakike so surazana sbd kwarjininki to kawai sami farin faranti sabo kirubuta
*suratulfil*
*suratul kafirun*
Kiwanke da ma'ulhubbi kishafe fuskarki kafin kije inda zaki
*MASU NEMAN BUDIN UBANGIJI AHARKOKINSU*
dan uwa ko y'ar uwa mike tsaye adaidai karfe 2 nadare yi alwala kayi nafila daidai iyawarka yi istigfari dasalati yanda xaka'iya daganan kakaranta way'annan manyan sunayen ubngji sau 307
Haka zakadinga wannan addu'a kwana 13
Daganan dan'uwa zakaga daukin ubangjinka shine fiyayyen masu jinkai abindogaro .
ياحي ياقيوم ياقدوس ياقديريامقتدرياقديم يامقدم ياقريب ياقاهرياقابض ياقوي ياقاف حل الأقفال والثيقاف وامددني بروحانية الإسعاف.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
ASSALAMUALAIKUM WARAHAMATULLAHI TAALA WABARAKATUHU.
ReplyDeleteINA YIWA KOWA FATAN ALKAIRI ALLAH YASA MUDACE DAN DARAJAR ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM...
Ameen
DeleteEnter your comment...assalamu alaikum. Don Allah ka rubuta mana sunayan Allah da Hausan larabci
ReplyDeletetnx
ReplyDeleteAssalamu Alaikum Ina muku fatan alkhairi
DeleteAslm dan allah aringa rubutama da fasarar hausa allah ya taimaka
ReplyDeleteAllah y saka d alkhairi
ReplyDeleteGaskiya muna godiya sosai
ReplyDeleteMasha Allah
ReplyDeleteGodiya much
ReplyDeleteAllah yasaka da gidan aljannah
ReplyDeleteAsslama alaikum warahmatullah, muna matikar gdy Mai tarin yawa Allah ya saka da mafificin alkhairi
ReplyDeleteAllah y kera ilimi
ReplyDeleteAkasa addu'a da hausa
ReplyDeleteAllah yabiya
ReplyDelete