Posts

Showing posts with the label birnin magaji islamic medicine center rijiyar zaki kano

GYARAN LEBE ALOKACIN SANYI

Image
*GYARAN LEBE ALOKACIN SANYI*  Lebe yana daya daga cikin gabobin fuskar mutum wanda kuma yake bayar da muhimmiyar gudunmawa wajen furta magana. A duk lokacin da mutum yake magana za a ga cewa masu saurarensa suna mayar da hankalinsu kan bakinsa wanda a nan lebe yake, tunda haka abin yake to kula da lebe ya zama dole. Sai dai ana bukatar kulawa ta musamman a lokacin sanyi. Yanayin leben mutum kamar yanayin fatarsa yake don haka akwai leben da ke saurin bushewa akwai kuma wanda kan jima da lema a jikinsa. Bushewar lebe babbar matsala ce da ke janyo lebe ya rika saba ta hanyar fitar da busasshiyar fata ko ma leben ya tsattsage wanda zai zama illa ga lafiyar mutum  baya ga janyo wa mutum kyama daga duk wanda suka yi ido hudu da shi. Domin samun lebe mai cike da lafiya da kyau ga wasu hanyoyi da ya kamata a bi. •    Kada a rika tattaba lebe ko kuma a rika lasar lebe. •    A rika cin abinci mai gina jiki. •    A rika shan ruw...

*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ★ina maifamada ciwon suga ★hawanjini ★ciwon mara ★matsanciyar ulcer *Kunemi* ★ganyen gwanda ★ganyen zaitun ★ganyen gwaiba kuyi garinsu kudinga sha karamin cokali sau arana asha a tea za'ayi bankwana daway'annan matsaloli cikin gaggawa da'izinin allah *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

Image
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ★ina maifamada ciwon suga ★hawanjini ★ciwon mara ★matsanciyar ulcer *Kunemi* ★ganyen gwanda ★ganyen zaitun ★ganyen gwaiba kuyi garinsu kudinga sha karamin cokali sau arana asha a tea za'ayi bankwana daway'annan matsaloli cikin gaggawa da'izinin allah *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

ABUBUWANDA KE JAWO CIWON MARA

Image
ABUBUWAN DAKAN KAWO CIWON MARA A JIKIN MUTUM MUSAMMAN A MAZA (Lower Abdominal Pain)!!! 📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝 Ciwon Mara a maza yakan bambanta daga wani xuwa wani, haka ma a tsakanin mata to amma kusan Akwai abubuwa guda 17 da akai itifakin mafi yawanci idan mutum na fama da ciwon Mara bazai rasa daya ko biyu koma fiye daga cikin su ba, Akwai:- 1. Constipation:- tauri wajan fitar bahaya. 2. Appendicitis:- ciwo akarshen uwar hanji bangaren dama. 3. Hernia & Candidiasis:- ka6a da kuma shigar kwayoyin cuta cikin al’aura walau a namiji ko mace. 4. Testicular torsion:- idan aka samu matsala a maraina. 5. Cancer:- nauin ciwon jeji da ya shafi ciki. 6. Ulcerative colitis:- gyambon ajikin baban hanji. 7. Kidney stone:- wato samuwar du...

CUTUTTUKAN AL'AURA

Image
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP *CUTUTTUKAN DA SUKE DAMUN AL'AURAR MATA, WATO* (VAGINA DISEASE)* ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻 Kamar yadda bincike ya nuna cewa akwai cututtuka da yawa masu damun al'aurar 'ya'ya mata, kama daga balagarsu zuwa fara xaukar ciki har zuwa dina al'adarsu. Kamar: (1)Warin gaba (odour):- Warin gaba na 'ya'ya mata yana samuwa saboda wasu dalilai da suke jawo shi kamar haka: 1- Tafiya ba wando. 2- qin wanke farji bayan jima'i. 3-qin wanke farji da ganyen magarya da misali bayan an yi al'ada. 4-barin wando ya kai kwana uku a jiki. 5-kama ruwa da ruwa mai sanyi qarara. 6-Qin wanke gaba bayan an tsuguna a Masai. 7-Mace ta ringa biyawa kanta buqata da hannu ko wani abu. Ki sani cewa war yana fitowa daga gurare uku kamar haka:- ★ Hammata. ★ Farji. ★ Baki. Saboda haka lallai ne ki bada ku...

YADDA ZAMU KULA DA WANKE FUSKA

Image
*YADDA ZAMU KULADA WANKE FUSKA* 📝📝📝📝📝📝📝📝📝 Saudayawa yawan wanke fuska da normal sabulu yanajawowa wata fatar damuwa. Wasu kuma amfani da ruwan dumi shike dada bata musu fuska. Hanya wafikyau wajen inganta lafiyar fuska shine warewa fuska nata sabulun kamar sabulun Glycerin,kokuma  yawan amfanida zaitun. Anakuma iya kwaba ayaba ashafawa fuska tsawon 30 minit awanke 📝amma game da kurajen fuska kubiyomu bashi. *BIRNINMAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎080678100

YADDA ZAMU KULA DA WANKE FUSKA

Image
*YADDA ZAMU KULADA WANKE FUSKA* 📝📝📝📝📝📝📝📝📝 Saudayawa yawan wanke fuska da normal sabulu yanajawowa wata fatar damuwa. Wasu kuma amfani da ruwan dumi shike dada bata musu fuska. Hanya wafikyau wajen inganta lafiyar fuska shine warewa fuska nata sabulun kamar sabulun Glycerin,kokuma  yawan amfanida zaitun. Anakuma iya kwaba ayaba ashafawa fuska tsawon 30 minit awanke 📝amma game da kurajen fuska kubiyomu bashi. *BIRNINMAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎080678100

HANYOYINDA ZAKIBI KITSARE MUTUNCINKI

Image
HANYOYINDA MACE ZATABI DAN TSARE MUTUNCINTA 🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞 Abubuwan da za su taimaka wa uwargida wajen tsare mutuncinta sun hada da: 1. Niyya: Abu na farko kuma mafi muhimmanci shi ne, daura kwakkwar niyyar bin umarnin Allah SWT game tsare mutunci. Yin niyya zai taimaki uwargida ta kasancewa cikin shirin yin abubuwan da suka dace duk lokacin da wani kalubale ya zama barazana ga tsaron mutuncinta, kuma zai taimaka mata ta iya kauce wa fitinannun abubuwa masu rage mutunci duk lokacin da suka bayyana gare ta. 2. Kishin Kai: Uwargida za ki yi kishin kanki ta hanyar matukar jin kyamar bayyanar da wani bangare na adonki ko kwalliyarki, ko wata kawa ga namijin da bai halatta gare ki ba, ki rika jin ba kya son wani namijin da ba muharraminki ba ya ga wani bangare na jikinki...

MATSALOLIN MATA LOKACIN AL'ADA

Image
MATSALOLIN LOKACIN AL'ADA ********************************* Mata da Yawa Su kan fuskanci matasaloli daban daban a lokacin da al'adarsu ta zo. Wasu kanyi fama da lalurar zubar jini da fitar wasu farin ruwa mai yauki da kuma wari. Ciwon mara a lokacin alada kan farune a lokacin da mahaifa ke curewa da motsawa waje guda domin fitar da wani abu daga cikinta marar amfani wanda wannan motsin shike saka wannan ciwon na mara. Akwai abubuwa dakan-daban da ke zuba daga alaurar mata alokacin wannan ciwon kamar jini ko mai hade da ruwa ruwa, farin ruwa, ruwa mai kauri, ruwa mai wata kala daban, da sauransu. Irin wannan kan farune saboda shigar wata matsala ta kwayoyin cuta a lokacin Al'adar, kamar, Virus, yeast infection, shan kwayoyin hana daukar ciki, Saduwa barkatai, Ciwon suga, cancer, da sauransu. Wani lokaci alada kan rikice ko tsallake ba tare da tazo ba kuma ba tare da shigar cikiba. Zubar jinin haila kowace mace nada nata mataki daban daban wanda kan auku kafin sauka...

ASIRAI NAMUSAMMAN

Image
DOMIN SAMUN MIJIN AURE CIKIN KANKANIN LOKAC 📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿📿 Duk maifama darashin masoyi kuma maganar aure da'anyi maganar tarushe kukuma dai ankasa samun tsayayyen miji wanda zai tsaya ayi maganar aure to ga addu'o'inda za'alizimta dan magance ire iren way'annan matsalaolin Kursy 70 Qulhuwa 70 Falaq 70 Nasi 70 Tsawon sati daya anakuma tirara jiki da rawa'ihulkhair *DOMIN SAMUN SOYAYYA ATSAKANIN MA'AURATA* akaranta wannan tswon kwana uku kafa 99 ana tofawa acikin ma'ulhubbi arana ta'uku sai ahada lemu ko shayi daruwan dukkan ma'auratan susha ga ayar kamarhaka (Wamin ayaatihi ankhalaqa lakum min'anfusikum azwajan litaskunu ilaiha wata'ala bainakum mawaddatan warahmah innafizalika la'ayatan liqaumin yatafakkarun) *INGANTACCEN SIRRIN MALL...

QASAITACCIYAR MACE

Image
🏠TSARABAR GIDAN MIJI🏠 ☆Duk taurin kai darashin nunawa uwar gida kauna ☆Duk matsalar da tasa megida bibiyar mata ☆Duk gadarar abokiyar zama akan daukar hankalin miji ☆Duk rashin ihsani da kyautatawar maigida ☆Duk rashin nuna soyayyar maigida ko sakin jikinsa ☆Duk gadarar mai gida wajen nuna rashin gamsuwa dake aharkar kwanciya ☆Duk rashin nuna shaukinsa da yawan nuna bukatarsa izuwa gareki ⇨Y'ar uwa ga nesa tazomiki kusa Ba cuta ba cutarwa nemi ingantaccen sinadarinmu mai suna *NI'IMATUL'URSY* Idan akwana daya bakisami cikar burinki ba dawomana dashi, Akwai garanty nakwana daya tak! Sinadarin gyarane da janye mai gida komai yawan kishiyoyinki gwadashi kigani aranar farko kiga ikon Allah Amare da uwar gida kuyi tsaraba da ni'imatul ursy domin kusami cikar burinku kukama mazajenku ahannu. Ana amfanidashi 15 minit b4 sex. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100

YADDA ZA'ARAGE GIRMAN BREAST

Image
*INGANTACCIYAR HANYAR RAGE GIRMAN BREAST* 🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚 ✍🏻kisami rose water da khaltuffa ki hadesu kisaka a fridge harsai yazama kankara kidingo gogata sau 2 a breast  cikin gaggawa breast dinki zairage girma kuma duk wani zane zane marar kyau zai bace fatar zatayi kyau wannan hadine maikyau dasaurin aiki. ✍🏻ko kisami garin citta kitafasa tareda maramiyya  kitace kidinga goge breast daruwan. *MUHADU A KARO NA BIYU* ✍🏻DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP akarkashin jagorancin *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYARZAKI KANO* ☎08080678100

HANYOYINDA ZAKIBI KIGANO KINADAUKE DA JUNA BIYU

Image
*INGANTATTUN HANYOYINDA ZAKI GANE KINA DAUKE DA JUNA BIYU* 🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻 ✍🏻Kinatashi dasafe kizuba cokali daya na suga akwano kiy fitsari aciki kijira har tsawon minti 5 biyar indai sugan bainarke b to kinada ciki. ✍🏻kisami khal dasassafe kiy fitsari acikinsa idan yayi duhu sosai to kinada juna biyu . ✍🏻daya dagacin daddun tsohuwar hanyar da masana tun azamanin fir'auna ke amfanida'ita wajen gano ciki shine sai asami y'ay'an alkama day'ay'an sha'eer sai kowanne mace tai fitsari aciki a'ajiye sai sunkwana 2 idan akadauko akaga alkamar takumbura to kinadauke da cikin y'amace idankuma sha'eerdin ne yakumbura to kinada ciki namiji idankuma duk basuy komaiba to bakida ciki. ✍🏻anakuma iya amfanida gishiri wajen gano akwai ciki ko babu amma bayan kwana 5 darashin ganin al'ada sai adibi cokali daya nagishiri dasassafe ai fitsari akansa idan kiga yayi kumfa kamar kinzuba coke to akwai ciki idankuma baiyi kumfa b...

YADDA ZAKIYI AMFANIDA HERBAL OIL

Image
AMFANIN OILS  ATAKAICE 🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯🍯 ☆ZATULLAUZ yana magance matsalolin fata kamar hanata bushewa kokuma oily face yana gyara gashi yahanashi karyewa. ☆ZAIT JAUZULHIND yanagyara gashi kuma yana magance matsalolin basir ☆ZAITUL JIRJIR idan akahadashi khal yana ni'imta gashi yayikyau kuma yahanashi zuba ☆ZAITUL HENNA Yanasa bakin gashi yahana fitowar furfura yana maganin matsanancin tari. ☆ZAITULWARD yana magance tari yana hana kaikayinjiki yanagyara fata ☆ZAITULHARMAL Yana magance ciwon gabobi yana magance cututtukandake hana bacci yanamaganin sanyi. ☆ZAITULGAR domin ciwon gabobi da matsalolin fata. ☆ZAITUL BANAFSAJ yana fitodaga gashi aduk inda akashafashi yana kawo nishadi da walwala ajiki. ☆ZAIT IKLILUL JABAL don magance amosanin k...

ZAITUL LAFINDA

Image
*ZAITUL~LAFINDAR* 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺 *AMFANINSA* ★yana kashe infection da dukkan kurajen gaba. ★Yana hana kaikayin gaba. ★Shine mafi kyawun sinadari bayan gama al'ada kiy tsarki dashi. ★Yana taimakawa wajen hana bushewar gaba. ★Yana hana toshewar mahaifa. ★Yana sanya cikakken jindadi amfani dashi kafin saduwa. ★Shansa a tea yanahana ciwon mara. ★Yana hana daukar infection. ★Yana taimakawa mai jego radadin hq. ★Yana hana warin gaba. ★Yana tsuke matan ba vergin b ★Shafashi afata na magance kuraje da tabo. ★Yana kawarda ciwon gabobi. ★Yanadakyau sosai wajen wanke kwakwalwa tai aiki ba mantuwa ko rudewa. ★Yana magance matsalolinda ke hana bacci. ★Oil ne mai kyau wajen gyara gashi. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100

MATSALOLIN WARINGABA

Image
*ABUBUWAN DA SUKE HADDASA WARIN GABAN MACE DA HANYOYIN MAGANCESU* *KASHINA BIYU* 📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗📗 Tabbas ya munana ace gaban mace yana wari amman lalurace ke haddasawa da sakaki. Masana sunce abubuwan dake haddasa warin gaba (vaginal ordor) sune; Na farko dai akwai kwayoyin cutar bacteria sannan akwai rashin tsaftar gaba (poor hyeigine) sannan akwai kwayoyin cutar saduwa (STDs). Misali: Monorya siplis H.I.V. Saboda haka idan kwayar cuta ce ta saduwa sai an nemi maganinta kanan. Sannan akwai abubuwan da ake amfani dasu dan magance warin gaba 1.Ana amfani da ruwa. Ta hanyar shan kofin ruwa takwas a rana. Sabodo idan mutum yanada Isasshen ruwan jiki to zasu temaka masa wajen kashe kwayoyin cuta sannan zai kasance cikin koshin lafiya. 2. Sannnan suga na temakawa wajen kara warin gaba sbd haka yawan shan ruwan zaisa yawan fitsari sai sugan ...

AMFANIN MATSE RUWA ALEMU

Image
*AMFANIN MATSE LEMU ACIKIN RUWA* 📝📝📝📝📝📝📝📝 *yana inganta lfyar kasusuwa. *yanataimakawa wajen wanke gubar jiki. *yana kawarda warin baki *yana hana tashin zuciya *yana narke kitse *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* akarkashin jagorancin *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100

ZAITUL-LAUFINEDER

Image
*ZAITUL~LAFINDAR* 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺 *AMFANINSA* ★yana kashe infection da dukkan kurajen gaba. ★Yana hana kaikayin gaba. ★Shine mafi kyawun sinadari bayan gama al'ada kiy tsarki dashi. ★Yana taimakawa wajen hana bushewar gaba. ★Yana hana toshewar mahaifa. ★Yana sanya cikakken jindadi amfani dashi kafin saduwa. ★Shansa a tea yanahana ciwon mara. ★Yana hana daukar infection. ★Yana taimakawa mai jego radadin hq. ★Yana hana warin gaba. ★Yana tsuke matan ba vergin b ★Shafashi afata na magance kuraje da tabo. ★Yana kawarda ciwon gabobi. ★Yanadakyau sosai wajen wanke kwakwalwa tai aiki ba mantuwa ko rudewa. ★Yana magance matsalolinda ke hana bacci. ★Oil ne mai kyau wajen gyara gashi. *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100

TIRARA GIDA DA HABBATUSSAUDA

Image
TIRARA GIDA DA HABBATUSSAUDA ➡kashe kwari ➡magance tari ➡wanke kwakwalwa ➡ciwon kirji ➡matsalolin numfash ➡kore shaidanu ➡warware tsafi ko sihiri ➡samun zan lfy acikin gda ➡kawarda gajia ko damuwa. ✍🏻BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYARZAKI KANO ☎08080678100

KULADA GASHINKI

Image
*Bawai kadai fata manzaitue ke gyarawa ba,hakika man zaitun simdarine dake inganta lafiyar gashi matukardai an nemi ingantaccensa. *idan kinafamada amosani to kidora zaitundinki awuta bayan yayi zafi kisauke idan yahuce sai kitaje kanki kifara murje gashinki daruwa daga bisani saiki shafe gashin da manzaitun zaki rabuda amosaninka. *idan kuma gashinkine ke zuba to kihada manzaitun da rosemary oil kimurje gashinki dasu bayan awa daya kidora shampo akai gashinki zaidena zuba. Kuziyarci BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO 08080678100 dansamun karinhaske akan abubuwanda suka shafi rayuwarkukokuma samun ingantattun abubuwanda zasu amfaneku

INGANTACCEN SINADARIN KARA SHA'AWA GA MAZA DA MATA

Image
*INGANTACCEN SINADARIN KARA SHA'AWA GA MAZA DA MATA* ✍🏻 ★Masu fama da karancin sha'awa ★Kokuma way'anda sam basajin sha'awar. ★saboda mazaje masu rauni wajen kusantar iyali. ★Saboda mazajenda basa'iya gamsarda iyalinsu. ★Saboda mata masu fama da karancin ni'ima ★Saboda mazaje masu famada karancin maniyyi. ★Saboda mazaje masu fama da saurin release. ★Yana wartsake gajiya ★Yanahana kamuwa da cancer ★Yana taimakawa kwakwalwa. ★Yanadaidaita suga ajikin mutum ★Yanataimakawa zuciya. ★Yana wanke gurbataccen kitse ★Yana wanke hanyoyin jini *BAIDA WATA ILLA GA LAFIYA* ✍🏻 *BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO* ☎08080678100