HANYOYINDA ZAKIBI KIGANO KINADAUKE DA JUNA BIYU
*INGANTATTUN HANYOYINDA ZAKI GANE KINA DAUKE DA JUNA BIYU*
๐คฐ๐ป๐คฐ๐ป๐คฐ๐ป๐คฐ๐ป๐คฐ๐ป๐คฐ๐ป๐คฐ๐ป๐คฐ๐ป๐คฐ๐ป๐คฐ๐ป๐คฐ๐ป
✍๐ปKinatashi dasafe kizuba cokali daya na suga akwano kiy fitsari aciki kijira har tsawon minti 5 biyar indai sugan bainarke b to kinada ciki.
✍๐ปkisami khal dasassafe kiy fitsari acikinsa idan yayi duhu sosai to kinada juna biyu .
✍๐ปdaya dagacin daddun tsohuwar hanyar da masana tun azamanin fir'auna ke amfanida'ita wajen gano ciki shine sai asami y'ay'an alkama day'ay'an sha'eer sai kowanne mace tai fitsari aciki a'ajiye sai sunkwana 2 idan akadauko akaga alkamar takumbura to kinadauke da cikin y'amace idankuma sha'eerdin ne yakumbura to kinada ciki namiji idankuma duk basuy komaiba to bakida ciki.
✍๐ปanakuma iya amfanida gishiri wajen gano akwai ciki ko babu amma bayan kwana 5 darashin ganin al'ada sai adibi cokali daya nagishiri dasassafe ai fitsari akansa idan kiga yayi kumfa kamar kinzuba coke to akwai ciki idankuma baiyi kumfa b to babu ciki
✍๐ปkisami allura kiy fitsari akwano dasafe kijefa allurar aciki sai bayan awa 8 kiduba allurar idan tacanja kala to kinada ciki idankuma bata canja b to bbu komai.
*ZAMU DORA A LECTURE TAGABA*
daga group dinku mai albarka
*MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
akarkashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
*WASU DAGA DALILANDA KE JAWO BUSHEWAR GABA DARASHIN NI'IMA*
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
✍๐ปLokacinda mace ke shayarwa.
✍๐ปNi'ima na iya daukewa kwanaki kadan kafin fara al'ada.
✍๐ปNi'ima nadaukewa asanadin shaye shaye.
✍๐ปNi'ima nadaukewa wasu daga cikin amare.
✍๐ปNi'ima nadaukewa idan namiji baiyi wasanni da matarsa b kafin jima'i.
✍๐ปNi'ima nadaukewa wasu masu juna biyu.
✍๐ปNi'ima nadaukewa wasu matan bayan sunhaihu.
✍๐ปNi'ima nadaukewa asadin kunci da damuwa ko tsoro.
✍๐ปNi'ima nadaukewa yayinda aka kamu da kwayoyin cuta.
✍๐ปNi'ima nadaukewa gamasu ciwon suga.
✍๐ปNi'ima nadaukewa ga masu yawan shan kwayoyin hana daukar ciki.
✍๐ปNi'ima nadaukewa yayinda mace ke cikin halin gajiya.
Kukasan ce da
*MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
Akarkashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
*HANYOYIN RAYUWAR MA'AURATA CIKIN JINDADI*
๐ง๐ผ♂๐ง๐ผ♀๐ง๐ผ♂๐ง๐ผ♀๐ง๐ผ♂๐ง๐ผ♀๐ง๐ผ♂๐ง๐ผ♀๐ง๐ผ♂๐ง๐ผ♀๐ง๐ผ♂๐ง๐ผ♀๐ง๐ผ♂
◆Saudayawa inda daya dagacikin ma'aurata zaiyi tafiya tadan lokaci rayuwar aure zata dada armashi idan yadawo.
◆Dadewar miji baya gari nahaddasa matsalolinda za'akasa daidaita juna.
◆Kada ma'aurata subar rigima tawuce kwana daya basu daidaita junansu matukar sunaso surayu cikin aminci.
◆Hakika bawa juna labarin wata soyayya dakikayi dawani ko mijin yabawa matarsa irin wannan lbrin hakan nasauya jindadin rayuwar aure.
◆Inda masu aure zasuci gaba da furtawa junansu yanda suke shaukin juna da dadama wasu matsaloli bazasu sami gurbin zama ba.
◆Yi kokarin danne fishi ko damuwa asadda kuke tare da juna.
◆Hakika yawan mita na rusa gadar nishadi ta ma'aurata.
◆Kada ku fadada kofar rigima matukar burinku kurayu cikin aminci.
◆Kaikuma miji kaikokarin sakawa matarka aminci aranta kada kabodemata kofar zargi.
◆Hakika tsaftarku itace sinadarin wanzuwar farincikinku dasamun jindadi.
◆aduk sadda ma'aurata kowannensu yazama mai tsatstsauran ra'ayi to lamarin aure sai a slow.
◆Kuyi tinani sau dubu kafin kuyi aiki daya.
◆Rashin shawara da juna dayane daga virus dinda ke haifarda rashin aminci .
◆Hm rashin kyauta da sonkai yarusamana tubalin soyayyarmu.
◆Maza naso aimusu biyayya fiye da yanda suke kyautatawa mata,
Matan kuma nason aimusu kyauta fiyeda yanda suke bada kulawa.
◆Murike hanyar gaskiya kuma musu juna. Zamu sami kariya.
*DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA*
08080678100
ุฒูุช ุงููุฏ
*ZAITUL WUDDI*
***********************************
sinadarine na magance duk wata matsalar rashin jittuwa atsakanin ma'aurata.
*zai saukarmiki da ni'ima atake,
*zai baki mamakinda bakitaba ganiba arayuwarki.
*zaikawarmiki dagirmankan mai gdanki,
*zaihanashi samun sukunin kula wasu mata*
Zaidauke masa hankali daga matan banza.
*dolensa zaidinga nemanki akai akai
*dolensa yasaki jiki dake
*dolensa yanuna gamsuwarsadake.
*dolensa yafifitaki
*dole idan kikace a'a yararrasheki.
Bukatunki zasubiya komai naki zaitafi daidai domin yanxu kinwuce wulakanci ko raini,
Kawai yi insert da *ZAIULWUDDI* minti 30 b4 sex kiga ikon ubangji.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
08080678100
๐ TSARABAR GIDAN MIJI๐
☆Duk taurin kai darashin nunawa uwar gida kauna
☆Duk matsalar da tasa megida bibiyar mata
☆Duk gadarar abokiyar zama akan daukar hankalin miji
☆Duk rashin ihsani da kyautatawar maigida
☆Duk rashin nuna soyayyar maigida ko sakin jikinsa
☆Duk gadarar mai gida wajen nuna rashin gamsuwa dake aharkar kwanciya
☆Duk rashin nuna shaukinsa da yawan nuna bukatarsa izuwa gareki
⇨Y'ar uwa ga nesa tazomiki kusa
Ba cuta ba cutarwa nemi ingantaccen sinadarinmu mai suna *NI'IMATUL'URSY*
Idan akwana daya bakisami cikar burinki ba dawomana dashi,
Akwai garanty nakwana daya tak!
Sinadarin gyarane da janye mai gida komai yawan kishiyoyinki gwadashi kigani aranar farko kiga ikon Allah
Amare da uwar gida kuyi tsaraba da ni'imatul ursy domin kusami cikar burinku kukama mazajenku ahannu.
Ana amfanidashi 15 minit b4 sex.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100
*IDAN KANASO KASAN MEKE DAMUN RAYUWARKA*
✍๐ปsihirine ajikinka kokuma hasadar jama'ace ke bibiyar ka ko wani sharrine da bakasaniba.
Yi alwala kazauna kabude tafukan hannayenka kakaranta
ุณูุฑุฉ ุงูููู
Sau 70 kowace kafa katofa kashafi fuskarka harkagama kanagamawa indai akwai sihiri ko jifa ajikinka ko hasada to atake hamma zata dameka/ki
Allah yatsaremu karmuyi kar aimana
Comments
Post a Comment