YADDA ZA'ARAGE GIRMAN BREAST
*INGANTACCIYAR HANYAR RAGE GIRMAN BREAST*
🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚🥚
✍🏻kisami rose water da khaltuffa ki hadesu kisaka a fridge harsai yazama kankara kidingo gogata sau 2 a breast cikin gaggawa breast dinki zairage girma kuma duk wani zane zane marar kyau zai bace fatar zatayi kyau wannan hadine maikyau dasaurin aiki.
✍🏻ko kisami garin citta kitafasa tareda maramiyya kitace kidinga goge breast daruwan.
*MUHADU A KARO NA BIYU*
✍🏻DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
akarkashin jagorancin
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYARZAKI KANO*
☎08080678100
Comments
Post a Comment