KULADA GASHINKI
*Bawai kadai fata manzaitue ke gyarawa ba,hakika man zaitun simdarine dake inganta lafiyar gashi matukardai an nemi ingantaccensa.
*idan kinafamada amosani to kidora zaitundinki awuta bayan yayi zafi kisauke idan yahuce sai kitaje kanki kifara murje gashinki daruwa daga bisani saiki shafe gashin da manzaitun zaki rabuda amosaninka.
*idan kuma gashinkine ke zuba to kihada manzaitun da rosemary oil kimurje gashinki dasu bayan awa daya kidora shampo akai gashinki zaidena zuba.
Kuziyarci
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
08080678100
dansamun karinhaske akan abubuwanda suka shafi rayuwarkukokuma samun ingantattun abubuwanda zasu amfaneku
Comments
Post a Comment