CUTUTTUKAN AL'AURA

DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
*CUTUTTUKAN DA SUKE DAMUN AL'AURAR MATA, WATO*
(VAGINA DISEASE)*
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
Kamar yadda bincike ya nuna cewa akwai cututtuka da yawa masu damun al'aurar 'ya'ya mata, kama daga balagarsu zuwa fara xaukar ciki har zuwa dina al'adarsu.
Kamar:
(1)Warin gaba (odour):- Warin gaba na 'ya'ya mata yana samuwa saboda wasu dalilai da suke jawo shi kamar haka:
1- Tafiya ba wando.
2- qin wanke farji bayan jima'i.
3-qin wanke farji da ganyen magarya da misali bayan an yi al'ada.
4-barin wando ya kai kwana uku a jiki.
5-kama ruwa da ruwa mai sanyi qarara.
6-Qin wanke gaba bayan an tsuguna a Masai.
7-Mace ta ringa biyawa kanta buqata da hannu ko wani abu.
Ki sani cewa war yana fitowa daga gurare uku kamar haka:-
★ Hammata.
★ Farji.
★ Baki.
Saboda haka lallai ne ki bada kulawa ta musamman a wannan gurare.
FA'IDA;
Mace mai son kar miji yaji wari a gareta yayin saduwa sai ta nemi:
a)Miski.
b)Ambar
c)Ganyen magarya
d)Rihatul Hubbi.
e)Zam-zam.
f)Ma'ul – miyahi.
Ki haxasu guri xaya ki tafasa kadan in ya huce ki zuba a buta ki qar ruwa dashi kuma ki shafe gefen farjinki da cinyoyinki da qirjinki to zaki mamaki yadda mijinki zai riqeqi da kyau da nuna soyayya a gareki.
(2)KUMBURIN GABA (INFLAMMATORY)
Qaiqayin gaba da (Emetic), wannan cututtuka suma suna damun al'aurar 'ya'ya mata qwarai da gaske mai wannan larura ta nemi waxannan abubuwa:
QAIQAYIN FARJI (Emertic)
◆ Kashin akuya.
◆ Tafarnuwa.
◆ Garin hulba.
◆ Man shanu.
Sai ta tafasasu ta dinga shiga ciki da xuminsa sau uku a rana zata warke insha Allah.
(3)ZAFIN GABA (Pain)
Mai fama da wannan matsala sai ta nemi:
■ Ganyen kabewa.
■ Ganyen zogale.
■ Man kaxanya
■ Majigi.
■ Hulba.
Sai a haxa su guri guda a kwava da man ta ringa shafawa sau uku a rana, duk shafawa sai ta wanke da ruwan xumi za tayi mamaki qwarai.
(4)ZUBAR RUWA (Leaking)
Mai zubar da ruwa a gabanta sai ta samu:-
• Saiwar zogale.
• Saiwar rai xore.
• Garin tafarnuwa.
• Barkono da daddawa.
A dakesu ayi yaji ta ringa sanyin da baki sani ba sai ya fita.
(5)RASHIN HAIHUWA (INFERTILITY)
Wannan ma matsalace wadda take samuwa daga
waxannan abubuwa:-
(6)SANYI KO ZAFIN MAHAIFA:
*NAMIJIN DARE*:
Wani aljani ne wanda yake aurar 'ya mace kuma ya hanata samun cikin da zata haifar.
Alamominsa sune:-
☞ Mafarkin jarirai.
☞ Mafarkin wani na saduwa dake.
☞ Vacin rai da faxuwar gaba.
☞ Mafarkin ruwa.
☞ Yawna ciwon kai.
☞ Jin motsi a ciki.
☞ Lalacewar maganar aure ga budurwa.
☞ Damuwa da rama ko qiba marar misali.
MAGANI:
*MAGANI NAMIJI DARE A MUSULUNCI*
mata masu wanna ko wata cutar ta jinnu.
☞. garin zaitun
☞. h/sauda
☞. na'a na'a
☞. shayin shaidanu
☞. k/hindu
. sai a gauraya da zuma sai a dinga sha safe rana dare.
Sai ki nemi murucin kan dutse za kiyi mamaki.
Sai ke nemi dawa'u sabuni ki riqa wanka.
zaki rabu da matsalar namijin dare.
*QARIN BAYANI*:
Akwai cututtuka da yawa da suke samun al'aurar mata saboda bata rabuwa da danshi wanda ta nan ne wasu kwayoyin halitta suke samun zama a cikin al'aurar tasu ana kiransu (Micro – organism) da turanci.
Kusan cewa shi farji da ake magana akan cututtukansa shine wanda Allah ya halitta da wani sinadari na mayen qarfe da wata tsoka kuma tana da baki guda biyu hagu dadama.
yayin da sha'awar mace ta motsa sai ta riqa motsi
dai-dai kuma tana iya yin rauni ita wannan tsokar har ta daina motsi.
Wannan tsoka kamar fulogine a jikin mace
yayin da dauxa tayi mata yawa sai ta kasa motsi. A daga nan sai sha'awar 'ya mace ta xauke domin ita wannan tsoka itace ke feso wani ruwa wanda shike sauko da wani ruwa da yake daxaxa jin daxin mu'amalar jima'i kuma yake sa wani zaqi tsakanin mace da miji. Kuma wannan motsi da yake naman akwai wani sinadarin kitse wanda Allah yasa akan saman kaciyarsa da namiji idan sha'awarsa tai motsei sai kaji yana motsi dai-dai, lokacin da namiji ya kawo zata ji yana wannan motsi kuma shima namiji yana iya jin motsin na mace yayin da ta rigashi inzali ko kawowa.
Waxannan motsi guda biyu su ake cewa: jauharatul jima'i idan na xaya daga ma'aurata ya sami matsala sai kaga auren yaqi zaman lafiya.
Amma idan ba matsala sai kaga ana zaune lafiya cikin shauqi da annashuwa.
Manzon Allah (SAW) yace: "Shi namiji an halicceshi da sha'awa guda daya ita kuma mace da casa'in da tara (99)"don haka kar mace ta sake mai guda daya ya gagareta.
Kuma ki sani koda guda dubune in bakya kulawa to abune mai sauqi su lalace yadda daya zai gagaresu.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI