HANYOYINDA ZAKIBI KITSARE MUTUNCINKI
HANYOYINDA MACE ZATABI DAN TSARE MUTUNCINTA
🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞🗞
Abubuwan da za su taimaka wa uwargida wajen tsare mutuncinta sun hada da:
1. Niyya: Abu na farko kuma mafi muhimmanci shi ne, daura kwakkwar niyyar bin umarnin Allah SWT game tsare mutunci. Yin niyya zai taimaki uwargida ta kasancewa cikin shirin yin abubuwan da suka dace duk lokacin da wani kalubale ya zama barazana ga tsaron mutuncinta, kuma zai taimaka mata ta iya kauce wa fitinannun abubuwa masu rage mutunci duk lokacin da suka bayyana gare ta.
2. Kishin Kai: Uwargida za ki yi kishin kanki ta hanyar matukar jin kyamar bayyanar da wani bangare na adonki ko kwalliyarki, ko wata kawa ga namijin da bai halatta gare ki ba, ki rika jin ba kya son wani namijin da ba muharraminki ba ya ga wani bangare na jikinki, ko ya kure kusanci da jikinki ko da kuwa a bisa lalura ne. Wannan zai taimaka miki ta yadda ba za ki yi sakaci komai kankantarsa ba don ganin cewa kin tsare mutuncinki a kowane lokaci da yanayi, kuma zai sa ki zama mai yawan kaffa-kaffa da jikinki da dabi’unki da mu’amularki da maganarki don ganin cewa ba su jefa ki cikin wannan yanayi da kike kyama ba. Misalin mace mai kishin kanta ita ce wacce kwata-kwata ba ta sakin jiki da mazan da ba muharramanta ba.
Mace mai kishin kanta ba ta bari ta saba da mazan da ba muharramanta ba har ya kasance suna raha da juna. Mace mai kishin kanta tana bakin cikin jikinta ya hadu da jikin namijin da ba muharraminta ba ko da a bisa lalura ne. In kika zama mai kishin kanki wannan zai kara miki daraja da kima a idon mutane.
3. Takura Ma kai: Sai kin danne sha’awarki da son zuciyarki, sannan ki rika takura wa kanki yin duk abubuwan da za su tsare mutuncinki da na maigidanki da ma na iyayenki, ki kuma guji duk abubuwan da za su wofintar da mutuncinki ko na maigidanki. Ki sani, ko yaya kika yi sakaci mutuncinki zai iya zubewa, idan kika yi sakaci a hankali za ta bude duk sauran kafofin tsaron mutuncinki; kamar misalin ’yar karamar kofa a rufin kwanon daki da ke diga kada-kadan, in ba a like ta ba, a hankali za ta bata duk dakin. Don haka dole ki nesanta kanki da duk wasu dabi’u marasa kyawu da ka iya raunana miki mutuncinki da darajarki. Misalin irin haka kamar sabuwar dabi’ar da ta yadu yanzu a kasar Hausa a wannan zamani: yadda samarin unguwa ke cika gidan matan aure kuma su saki jiki har kawance ya kullu tsakaninsu, har ya kasance sun zama abokan sirrin juna. Ki sani sabo da irin wadannan samari, ko yaya karfin zumuncin da ke tsakaninku, indai su ba muharramanki ba ne, to wannan harammtaccen sabo ne, kuma yana matukar nakasa darajar macentaka, ya sa ruhinki ya zama fanko, ta yadda ita da kanta za ta daina jin kaifin macentakarta a cikin ranta, hakan kuwa yana sa darajar aure ta sukurkuce.
A shari’ance miji ne kadai ya halatta kalli kwalliyar matarsa, kuma haramun ne gare ta kallon kwalliyar wani namijin da ba maigidanta ba! Don haka matan aure da ke cikin irin wannan kazamar dabi’a, su yi kokari su raba kansu da ita tun kafin lokaci ya kure musu.
4. Kiyaye abubuwan sha’awa: Uwargida ke kika san kanki, kin san abubuwan da suke zama fitina ga zuciyarki, kin san abubuwan da ka iya sawa ki ketare iyakokin Ubangiji, don haka sai kisa ido ga wadannan abubuwa kuma ki kiyaye su; ki zama mai nesanta kanki da su. In kin san zuciyarki na shagala sosai wajen kallon fina-finai, shagalar da har za ta iya haifar da wani karkataccen tunani a zuciyarki, to ya kamata ki nesanta kanki da ita, in karatun littattafan soyayya ne ke jefa zuciyarki cikin rudin alfasha, to sai ki yi kokari ki yaki zuciyarki ta hanyar daina karatun.
Haka ma za ki yaki kanki a kafofin sadarwa na zamani, ki haramta wa kanki gaisawa da maza ta cikinsu, kallon hutunansu ko yaba wani abu da suka saka ta wadannan kafafe. Ki bar sakin jiki da su kuna hira mai tsawo da haka har sabo ya shiga tsakaninku, haramtaccen sabo ne, domin kuna kara shakuwa, ana kara rubuta muku zunubi. Wannan hukunci ne da ya shafi matan Musulmi masu aure da ’yan mata.
5. Tsare mutuncin maigida: Ki sani, mutuncinki zai samu tsaro dari-bisa dari ne kadai tare da tsaron mutuncin maigidanki, don kin tsare naki mutuncin, amma ya kasance ba ki damu da yanayin mutuncin maigidanki ba, ko ya kasance ke ce ma ke yin abubuwan da ke jaza zubewar mutuncinsa, to kamar kin rufe bangare daya na jikinki ne kin bar daya a bude. Don haka yana da mataukar muhimmanci tsare mutuncin maigida, da taimaka masa don ganin yayi kyakkyawan riko ga mutuncinsa. Za ki yi haka ne ta wadannan hanyoyin:
• Tsare sha’awarsa: Ki kasance mai yin kokari a kodayaushe wajen ganin kin zama maganin kishir ruwar sha’awarsa, kada ya kasance saboda wani sakaci naki mijinki ya fita waje yana kalle-kallen matan mutane, ya rika tunanin da ba su dace ba a zuciyarsa; in kin yi duk abin da ya dace don ganin kin gamsar masa da sha’awarsa, to kin ba shi babbar garkuwar da za ta taimaka masa wajen tsaron ganinsa da farjinsa yayin da ya fita waje.
Wadannan abubuwa sun kunshi amsa kiransa na ibadar aure duk lokacin da ya bukata, yin kwalliya cikin irin yanayi da sigar da tafi burge shi, kula da tsabtar jiki da ta gida, bayyanar da soyayya da saukaka mu’amala da shi, da sauran kyawawan dabi’u irin na kaunatayyar auratayya.
• boye sirrinsa gaba daya: Kada ki rika bayyanar da laifukansa, kasawarsa da kura-kurensa ga wasu mutane komai irin kusancinki da su, musamman irin abubuwan da duk wanda ya ji su sai ya ji mutuncin maigidanki ya ragu a idonsa, in ma yana da wasu dabi’u marasa kyau, to ki boye su, kuma ki zama mai yawan yin addu’a gare shi har Allah Ya sa ya canza.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
NAMIJIN DARE KO MACEN DARE DALILIN SAMUWAR JINNUL ASHIK:-
🐪🐪🐪🐪🐪🐪🐪🐪🐪🐪🐪🐪🐪🐪🐪🐪🐪🐪
Malaman duniya sun bayar da fatawowi cikin Alqur'ani da Sunnah, kamar cikin Majmu'ul fatawa na Shaikul Islam ibnu Taimiyyah da littafin Ash-shifa'u bil qur'an minal jinnu wash shayadini na Ridha Ash-sharkawi da littafin Minhajul qur'an li'ilaj as-hir wal massi as-shaidani. Wannan Aljani da ake kira jinnul Ashik yakan samu mace ta hanyoyi hudu kamar haka:-
<1>Wata shi yakan kawo kansa saboda rashin kyautata sutura da shigar banza na kayan zamani, wanda musulunci ya hana. <2> watta kuma ita take kai kanta inda aljanun suke, kamar zuwa wajen bokaye. ♥> wata kuma sihiri aka yi mata saboda ta hda nema da wani maras tsoron Allah. <4> wata kuma tana kyautata sutura, tana bin Allah, amma Allah zai jarrabe ta da wannan shaidani. A takaice dai wadannan hanyoyin da shi wannan shaidani ya zo wajen ta sai ya mayar da abin ya koma zuwa soyayya ya raba ta da ko ya hana ta yin aure ko ya raba ta da mijinta ko ya hana ta zaman lafiya da shi, shi kuma Aljanin ya ci gaba da zama da ita yana saduwa da ita ya dauke ta kamar matarsa kuma ya hana mijinta komai da ita, ya sa gaba da kiyayya a tsakaninsu.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
AMFANIN KANIMFARI GA LAFIYA
📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖
1. Yana maganin ciwon hakori. Zaka iya amfani da man-kanimfari (clove oil) ga hakori mai-ciwo ko kuma kanimfarin (dakakke) , a jikashi kadan da ruwa a lika wajen hakori mai-ciwo. Idan mai ( clove oil) kake amfani dashi sai asamu auduga a zuba man kadan a lika wajen hakori mai-ciwo (ka danne da hakora).
2. Za’a iya amfani dashi a matsayin abun wanke baki. Yana maganin warin baki (a tafashi a yawaita wanke baki dashi sau 2 ko 3 a rana).
3. Yana hana zubar hanci ga masu mura. A tafasashi da citta/jinja (ginger) a sha shayi.
4. Yana maganin cututtuka (infections caused by bacteria, fungi and virus ) na cikin jiki ko na bayan fata, kamar kuraje (spots and rashes), makero (ring worm) da kyanda (measles).
5. Yana maganin zawo da amai da zazzabin cizon sauro.
6. Yana saukake narkewar abinci a ciki.
7. Yana maganin ciwon kai. A shafa man kanimfari a goshi.Yana taimakawa wajen ciwon kai da mura kan jazawa.
8. Yana kara karfin mazakuta idan aka shafa mansa kadan ga mazakuta. Da sauransu.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
INGANTACCEN SINADARIN KARYA SIHIRI 📚📚📚📚📚📚📚📚📚 inamasu famadamatsalar sihiri? ina ma'auratanda akashiga tsakaninsu?du ma'auratanda zamansu yaki dadi yazama kullum rigima darashin jindadin zama miji yagujeki bayason zamadake a gda yagujeki yaguji yaranki bayaganin darajarki kullum kuna cikin kunci to kisami wannan sinadari kidinga tirara gdanki ko dakinki kwana 6 kawai to koda tsafi akaimuku mijinki xaidawo gareki ina y'an matanda suka rasa samari yazama duk saurayinda yaxo sai yagudu to kinemi wannan sinadari kiy hayaki dashi kwana 6 haka ina masu fama damatsaloli dakuncin rayuwa kokuma way'anda duk abinda suke nema basasamu sbd sharrin y'an adawa ko abokan gaba kokuma way'anda makiya sukaimusu yawa to kunemi wannan sinadari maisuna ZAWALUL'UKUS zaku'iya samunsa a BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CHAMIST RIJIYAR ZAKI KANO kokuma kunememu awannan lambar 08080678100
YADDA ZAKI GYARA GASHINKI 💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻💁🏻 Sanyi na daya daga cikin yanayi da dalilin da ke zubar da gashin mace. Saboda haka, ya kamata mu kula da gashin kanmu, domin yana cikin abin da ke dada wa mace kyau. Akwai mayuka da dama wadanda ake shafawa a gashi domin hana gashin zubewa. Akawai man zaitun da man kasto (castor oil). Za a iya hada man zaiyun da zuma ko ruwan lemun tsami da man kwa-kwa. Wadannan mayukan na gyara gashi da hana shi zubewa, ya sanya shi sheki da kuma tsayi.
Man zaitun
Yana da kyau a rika shafa man zaitun a gashi domin kare shi daga bushewa. Za a iya sanya zaitun a wuta ko a rana, idan ya narke (sosai) sai a shafa a fatar kai. Rashin shafa man zaitun a fatar gashi na sanya gashin karyewa.
Man kasto (castor oil) don gyaran gashi
Za a iya samun wannan man a shagunan da ake sayar da kayan kwalliya a kasuwa. A narkar da man a rana, sannan sai a turara tawul din wanka, bayan an shafa man, sai a daura tawul din a kai har na tsawon mintuna 15 kafin a wanke.
Man zaitun da zuma
A hada cokula uku na zuma da man zaitun a motsa (ya hadu sosai), sannan sai a shafa a gashi, bayan ’yan mintuna kadan, kamar misali minti 10, sai a wanke da man wanke gashi. Ruwan lemun tsami da man kwa-kwa
A matse ruwan lemun tsamin, sai a gauraya da man kwa-kwa, sannan sai a shafa a fatar kai kafin a wanke. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
📖YADDA AKE HADA MAN KWAKWA📖 🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰 Duba da dumbin amfanin da man kwakwa ke da shi wajen kula da lafiyar jiki, gyaran gashi da kuma fata, yana da amfani sosai a san yadda ake fitar da shi a gida, yadda ako da yaushe mutum zai iya kasancewa da shi a saukake.
Abubuwan da ake bukata
Kwakwa kamar guda uku ko fiye da haka
Ruwan mai dan zafi, ba zafi sosai ba
Yadda ake hadawa
1. Za’a samu kwakwa a fasa ta a bambare ta daga kokonta, sai a wanke sosai a yayyanka kanana kanana yadda injin nika zai iya markadawa a saukake
2. A dafa ruwan zafi, amma kar yayi zafin da zai iya kona jiki, kuma ya fi ruwan dumi zafi. Amfani da ruwan zafi na taimakawa wajan fitarda mai da yawa.
3. Daga nan sai ki zuba yankakken kwakwan a cikin Blender ki kwara ruwan zafin, sai ki markada shi har yayi laushi. Idan kwakwar da yawa sai kin raba kamar gida biyu ko uku.
4. Idan ya markadu, sai ki tace shi da rariya, ki mayarda dusar cikin Blender din ki kuma kara zuba ruwan zafi ki markada don ki samu karin madarar kwakwar.
5. Ki kara tace madarar da rariyar laushi ko abin tashe shayin domin fitar da kamu kamun dusar da ta ki fita da fari.
6. Daga nan sai ki saka ruwan da kika tace a firji ya kwana. Da safe zaki ga man ya yo sama yayi fari sal a daskare abun sha’awa. Zaki ga ya raba kanshi da sauran ruwan kwakwan.
7. Zaki tsame man sai ki tace sauran ruwan domin tabbatar da cewa duka man ne ya fita (kar ki zubar da ruwan, zaki iya dafa shinkafa da shi).
8. Ki sanya man a cikin tukunya ki dafa shi na tsahon awa daya da kamar minti ashirin akan wuta mara zafi sosai (low heat). Zaki na yi ki na juyawa, kar ki bar gurin har sai ya yi.
9. Idan yayi, zaki ga man ya rabu da dusar. Ki tace ci a cikin kwalba da dan karamin abun mataci. Idan bai tacu ba da fari, ki sake yi.
Za ki iya amfani da man kwakwarki wajen yin giki, gyara fata ko kuma gyaran gashi, ko kuma ki yi na sayarwa.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
✍🏻HASKEN IDO 📖 👁👁👁👁👁👁👁👁👁👁👁👁👁👁👁👁👁👁👁👁👁 mata da dama na son hasken idanu don burge megida.
to ga ingantacciyar hanyar dayakamata kibi dansamun hasken idanunki cikin gaggawa
ki wanke karas dinki ki markadashi ki tace ruwan ki samu kwalaba me kyau ki dura idan zakiyi bacci ki dinga digawa wohoho....sai kin tinoni lokacinda masoyinki yake yaba halittar idanunki,kuma yana kara karfin ido. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 MATSALOLINDA SUKE KAMA GABAN MACE. ********************************📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚 Wadannan matsaloli kuwa sune kamar haka:
(1) Malewa.
(2) Dadewa.
(3) fitar ruwa.
(4) Qurajen farji.
(5) Tsiron farji.
(6) kumburin farji.
(7) Doyin farji.
(8) Daskarewar ni'ima.
(9) cushewar farji.
(10) kaikayin farji.
Wadannan duk suna iya kama 'ya'ya mata.
Mata da yawa suna qorafi akan wadannan mas'aloli, saboda haka na rubutashi a fili domin kowa amfana.
1- Macen da take fama da qaiqayin farji sai tanemi wadannan abubuwa:
Tafarnuwa.
Garin hulba.
Man shanu.
Saita tafasasu ta dinga shiga tana zama sau uku a rana.
zata warke Insha Allah.
2- DADEWAR GABA:
Macen da take famada dadewar farji sai ta nemi wadannan abubuwa:
Ganyen kabewa.
Ganyen zogale.
Man kadanya.
Hulba.
Saita hadasu waje daya ta kwa6asu da m
Comments
Post a Comment