ABUBUWANDA KE JAWO CIWON MARA
ABUBUWAN DAKAN KAWO CIWON MARA A JIKIN MUTUM MUSAMMAN A MAZA (Lower Abdominal Pain)!!!
📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝📝
Ciwon Mara a maza yakan bambanta daga wani xuwa wani, haka ma a tsakanin mata to amma kusan Akwai abubuwa guda 17 da akai itifakin mafi yawanci idan mutum na fama da ciwon Mara bazai rasa daya ko biyu koma fiye daga cikin su ba, Akwai:-
1. Constipation:- tauri wajan fitar bahaya.
2. Appendicitis:- ciwo akarshen uwar hanji bangaren dama.
3. Hernia & Candidiasis:- ka6a da kuma shigar kwayoyin cuta cikin al’aura walau a namiji ko mace.
4. Testicular torsion:- idan aka samu matsala a maraina.
5. Cancer:- nauin ciwon jeji da ya shafi ciki.
6. Ulcerative colitis:- gyambon ajikin baban hanji.
7. Kidney stone:- wato samuwar dutse ko tsakuwa cikin koda ta hanyar yawan ta’ammali da kitse.
8. Angina:- wato ya zamana zuciya bata samun isashshen jini.
9. Food poisoning:- ko ta hanyar cin gurbataccen abinci.
10. Diverticulitis:- wato rauni ajikin hanji mai santsi da ake kira colon.
11. Irritable colon:- wato karancin wata majina majina ta cikin hanji dake taimakawa wajan saukin tafiyar da komi cikin hanji batare da jin zafi ba.
12. Colin’s :- Samuwar rauni ko matsala a digestive track.
13. Diabetic ketoacidosis:- samuwar sinadarin acid na jini fiye da kima.
14. Peptic ulcer.
15. Pancreatitis:- rauni, kujewa, kwailewa, ko fashewar saifa.
16. Intestinal obstruction da kuma kusa da bayan an kammala al’ada period.
17. Viral gastroenteritis:- shigar kwayar virus cikin uwar hanji da hanji baki daya ta Samar da matsala.
Wadannan sune atakaice amma baza arasa wasu ba kila ko ta sanadiyyar hatsari da sauran su. Ana magance kowanne ta hanyar la’akari da abunda ya haddasa shi.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
🌲GYARA KANKI KISAMI MATSAYI🌲 ✍✍✍✍✍✍✍✍✍ magana zanyi akan wata bishiya mesunaye kamar haka. 1*kaffu maryam. 2* shajaratu maryam 3*shajaratul'iffa. 4* shajaratul'azra'a. 5*nabatuddalqi. duk sunayene nawannan itaciya me albarka?
ga kadan dagacikin amfaninta 1*Duk wata matsala ta al'adar mata jinradadi ko wasan al'ada ko rashin zuwan al'ada ko kin daukewar al'ada to anaso anemi wannan itaciya atafasata adinga shan ruwanta kwana uku kawai
2*matsalolin rashin haihuwa na maza ko mata ko ciwon MAHAIFA to lallai malamai suntabbatar da ingancinta hakika duk matarda ke amfanin da ita zata dauki ciki kwayoyin dake taimakawa ahaihu zasu daidaita haka shima namijinda keda wannan matsala lallai anemi wannan itaciya
matsanancin ciwon mara ai amfani da wannan itaciya zaidena insha'Allah
masu shan wahala wajen naquda to ga mafita duk me naqudarda tasha zatahaihu nantake
kumburin brest ko ciwonsa to adinga amfani da wannan itaciya masu fama da BUSHEWAR gaba za'a iyasha da nono to za'asami ni'ima da taushin gaba sosai
mazajenda suke famada rashin kuzari to dasassafe asha da zuma ammafa saime iyali akusa hm
matanda suke shayarwa kuma suke famada karancin ruwan nono to zasu'iya amfani dagarin wannan itaciya
kurajen mahaifa atafasa asha
masu famada basir suma zasu 'iya sha
akan'iya amfani da'ita wajen FAMILY PLNING kamar yanda wasu magabatan suke cewa itama na'ana'a akan'iya amfanida'ita wajen FAMILY PLANIN
akan iya'amfanida ita wajen magance matsalar qiba
masu famada karancin ustrogine da duk wata matsala dake haddasawa mace rashin jindadin mu'amala da me gda to sunemi wannan itaciya me daraja
anemeta adinga amfanida'ita sbd abubuwanda muka ambata kuma tana ratsa ko'ina ajikin masu famada matsalar aljanu duk inda yashiga ajikin dan'adam zatabishi ta fatattakeshi da'iznin Allah
daga wannan dandali naku me albarka me daraja
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
💐SABUNUDDAHARAصابون الطهارة💐. ✍✍✍✍✍✍✍✍✍ SABUNUDDAHARAH wato SABULUN TSARKI sabonbincikene dayasamarda wannan ingantaccen sabuluntsarki ga mata amma saimatanda suka haihu kokuma y'anmatanda tsotsayin rape yafadamasu kokumadai duk wata mace datasan namiji yataba kusantarta kada duk wacce tasan ba'ataba kusantarta ba tayi amfani dawannan sabulu domin wlh zatakarawa kanta aiki sabulune dayake wankewa yafitarda duk wani dattin gaaba kuma yagaggauta tsukewa tareda matse mace sosai tayanda dan yatsama dakyar zaishigeta duk wacce tahaihu kafin tadawowa mijinta to anaso tayi amfanidashi natsawon sati daya idankuma amaryace zata tare to kar tawuce kwana uku tana amfani dashi kafin tatare gdanta. ABUBUWANDA AKAHADA SABULUN SUNE: 1*BUKHURU MARYAM. 2*MISKUL GAZZAL. 3*MISKUDDAHARA. 4*SABULUN HABBA. 5*SABULUN ZAITUN. 6*SABULUN MAGARYA. 7*SABULUN JIRJIR. 8*SI'ITIR. 9*GARIN ZOGALE. 10*AL'IZKHIR. 11*ALHABQU. way'annan sune sinadarandake cikin wannan sabulu ina uwargda da'amarya kunemeshi dan faranta zuciyar megda dawoda budurcinki y'an uwa cikin kwanaki uku kuma kisami tsarki datsabtace hq dinki sabulu medauke dasinadarai masu ingancinda basuda illa. DAGA cibiyar bincike ta BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO. 08080678100
Comments
Post a Comment