DOMIN KORAR BAKIN ALJANI
*SURORI MAFI ZAMA MATSALA GA ALJANINDA KE ZAUNE AJIKINKA/KI*
🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚
Anemi ingantaccen ruwa maitsabta wanda xa'a'iya sati daya anasha baikare b atofa way'annan surori aciki adinga sha ana shafe jiki aljanin zaigudu kuma bazaidawo ba:
1*Kiran sallah complt sau 3
2*Ayatulkursy …3
3*fatiha …3
4*Suraturrahman …1
5*suratulqari'a… 1
6*suratuljinni …1
7*Suratuddukhan …1
8*Suratulma'arij …1
9*Suratunnur… 1
10*Suratu yasin …1
11*Suratu yusuf
12*suratulhaaqqah… 1
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
📲08080678100
☎️08162491101
Comments
Post a Comment