ALAMOMIN DAUKEWAR NI'IMA
*ABUBUWAN DA KE JAWO DAUKEWAR NI'IMA GA MATA*
๐๐๐๐๐๐๐๐๐
๐Matsanan ciyar damuwa ko fargaba.
๐Tsoron daukar ciki.
๐Shan taba.
๐Matsananciyar gajia.
๐Ciwon suga.
๐Wasu matan alokacinda suke da juna biyu.
๐Kamuwa da infection.
๐Bayan haihuwa ni'imar wasu matan tana daukewa.
๐Afarkon amarci tanadaukewa wasu amaren.
๐kafin zuwan al'ada.
๐Yawan shekaru.
๐Yawan amfanida kwayoyin hana daukar ciki.
๐Ciwon suga.
๐Rashn kwarewa wajen wasa kafin fara jima'i.
๐Jin haushn miji.
๐Rashn cin sinadaran dake karawa jiki ni'ima.
**************************
*HALINDA ZAKISHIGA IDAN NI'IMARKI TA DAUKE*
๐Jin zafin jima'i
๐Fitar jini wajen jima'i
๐Jin zafi wajen fitsari
๐Daukewar sha'awar jima'i
๐Mijinki zaidena sha'awar kusantarki.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎️08080678100
๐ป08162491101
Yawan amfani da kwayoyin hana daukar ciki
ReplyDelete