MANYAN MATSALOLINDA KE HANA SAMUN MIJIN AURE
MANYAN MATSALOLINDA KE HANA SAMUN MIJIN AURE.
Wasu daga cikin y'an mata nahaduwa daqaddarar miyagun samari ko makiya tayanda zasuje sukullamiki tarkon sihirinda zaizama silar bawani dake sha'awar aurenki, domin anyimiki sihirinda ake kira ﺳﺤﺮﺍﻟﺘﻌﻄﻴﻞ
Sihirene dazaki zauna bamaison zamadake amatsayin wai masoyiya ballantana kuma matarda za'a aura.
*KADAN DAGA ALAMOMIN WANNAN SIHIRI*
★Duk wanda keda niyyar aurenki zaidinga ganinki mummuna kawai masu niyyar lalata rayuwarkine zasu dinga ribibinki.
★Kema zakiji duk wandake niyyar aurenki baikwantamikiba zakidinga hango muni ko aibinsa.
★Haka kawai kedashi zakuji kuntsani juna in'antambayeku meye sila ba'amsa.
★Jinkasala ko gajiya ko damuwa aduk sadda yace zaizo gurinki.
★Zai'iyaganinki ahanya yaji yakamu dakaunarki amma dayazo gdanku saiyaji kinficemasa dagarai.
★Zaidinga waswasi dayawan zargin yandakike gudanarda rayuwarki.
*MANYAN ALAMOMINDAKE HANA AURE DAGA BANGAREN ALJANU*
★yawankunci
★Yawan fama ma tari
★yawan tinani barkatai.
★Ganin samari bawanda yakwanta miki ko bawandaya'isa yajuyaki
★Damuwa acikin bacci
★Yawan ciwon ciki
★Yawan ciwon baya.
Akwai hanyoyi dadama nawarware wannan matsala kuma y'anmata suguji yawan hulda damaza marasa mutunci sbd wani kina batamasa rai to komaifa zai'iya danyaga yalalata rayuwarki allah yasa mudace.
DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
→08080678100

Comments
Post a Comment