MATSALOLIN MAZA
*MATSALOLIN MAZA GAMEDA KUSANTAR IYALI*
🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌🍌
Alamomin namiji mai rauni wajen iyali:
🔸Rashin sha'awar iyali duk da anada ikon saduwar.
🔸Kasa yin jima'i tare da rashin sha'awa.
🔸Rashin tashin mazakuta.
🔸Rashin isasshen ruwan maniyi.
🔸Saurin inzali ko kasa yin inzali.
🔸Tattarewar mazakuta.
🔸Kasa mikewar mazakuta.
*ABUBUWANDAKE JAWOWA MATSALAR RAUNI WAJEN JIMA'I*
📚Ciwon suga
📚Ciwon zuciya
📚Toshewar hanyoyin jini.
📚yawaitar maikonjini(cholestrol)
📚Amosanin jini(sickle cell)
📚Shaye shaye
📚Hawanjini
📚Matsananciyar damuwa
📚Rashin iya kwalliyardake janhankalin miji
📚Yawan biyawakai bukata.
📚Barin gashin mara dana hammata
*SHAWARA*
Anemi kwararre aharkar magani dan atattaunadashi kafin abaka maganin karfi aguji shan maganin kara kuzari barkatai dankaucewa fadawa wata matsalar amaimakon gyaran gira alalata ido.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
📲08080678100
☎️0162491101

Jazakallahu khair
ReplyDelete