TSARABA GA IYAYE
*TSARABA GA IYAYE*
๐จ๐ป๐ฆฐ๐ฉ๐ผ๐ฆฐ๐จ๐ป๐ฆฐ๐ฉ๐ผ๐ฆฐ๐จ๐ป๐ฆฐ๐ฉ๐ผ๐ฆฐ๐จ๐ป๐ฆฐ๐ฉ๐ผ๐ฆฐ๐จ๐ป๐ฆฐ
๐Yawan tsanani kesa yaro yazama makaryaci ko makiri.
๐Rashin karfafawa yaro kesa yazama marar cimma buri.
๐Rashin tattaunawa dayaro kesa yarasa alqibla maikyau.
๐Yawan saka yaro aiki kesa yazama mai bijirewa.
๐Rashin girmama yaronka kesa yaki girmama wasu kokuma yawan yimasa tsawa.
๐Rashin yabo ga yaro kesa yataso mai fushi.
๐Koyawa yaro kyauta zaitaimaka yahanashi sata.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUPS*
☎08080678100
๐ฒ08162491101

Comments
Post a Comment