*BUSHEWAR FATA* A samu man kwakwa da man zaitun da kuma man ‘almond’ sannan sai a zuba a murta a zuba man kadanyan a ciki sannan sai a kwaba da cokali ya kwabu sosai sannan sai a rika shafawa a jiki. A mayar da man, man shafawa bayan an yi wanka. *DOMIN GYARAN LIPS* A samu zuma da man zaitun sannan sai a zuba a kan man kadanya a kwaba sosai. Sannan a sa a wuri mai sanyi . Sai a rika shafawa a labban baki a kullum za a samu sauki. *KURAJEN ASKI GA MAZA* A samu man ‘rosemary’ da man kwakwa sannan a zuba a kan man kadanya a kwaba. A rika shafawa a kulum bayan an aske gemu. Yana warkar da kurajen da ke fesowa a gemu bayan an yi aski. *MAKERO* A samu man kadanya a hada shi da man zaitun sannan a rika shafawa a inda makeron yake a kullum domin samun biyan bukata. *KITSO* Kitso da man kadanya na magance fatar kai daga makero sannan yana sanya gashi laushi da tsayi da kuma sulbi. *DOMIN SANTSIN FATA* Yawaita shafa man kadanya a jiki bayan an yi wanka na sanya sulbin fata sannan yana hana fesowar wadansu cuttukan fata. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100
*BUSHEWAR FATA*
A samu man kwakwa da man zaitun da kuma man ‘almond’ sannan sai a zuba a murta a zuba man kadanyan a ciki sannan sai a kwaba da cokali ya kwabu sosai sannan sai a rika shafawa a jiki. A mayar da man, man shafawa bayan an yi wanka.
*DOMIN GYARAN LIPS*
A samu zuma da man zaitun sannan sai a zuba a kan man kadanya a kwaba sosai. Sannan a sa a wuri mai sanyi . Sai a rika shafawa a labban baki a kullum za a samu sauki.
*KURAJEN ASKI GA MAZA*
A samu man ‘rosemary’ da man kwakwa sannan a zuba a kan man kadanya a kwaba. A rika shafawa a kulum bayan an aske gemu. Yana warkar da kurajen da ke fesowa a gemu bayan an yi aski.
*MAKERO*
A samu man kadanya a hada shi da man zaitun sannan a rika shafawa a inda makeron yake a kullum domin samun biyan bukata.
*KITSO*
Kitso da man kadanya na magance fatar kai daga makero sannan yana sanya gashi laushi da tsayi da kuma sulbi.
*DOMIN SANTSIN FATA*
Yawaita shafa man kadanya a jiki bayan an yi wanka na sanya sulbin fata sannan yana hana fesowar wadansu cuttukan fata.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Inna son shiga group naku
ReplyDeleteA very pretty girl.
ReplyDelete