SIRRINDA KE CIKIN WANKA DA RUWAN KANKARA
*SIRRINDA KE CIKIN WANKA DA RUWAN KANKARA*
✍
Binciken masana yatabbatarda cewa wankada ruwan kankara nawarkarda matsaloli kamar haka:
★Waswasi /yawan kokwanto.
★Yawan tsoro.
★Kuncinrai.
★Damuwa.
★Gajiya.
★Cire son mugunta.
★Matsananciyar damuwa.
★Warware matsalolinda ba'asan kansu b.
★Ciwon gabobi.
★Matsalolin boye.
★Sihiri ko jifa.
✍hakika shaidan yana yawo acikin jijiyoyin jininmu ruwa da kankara zasu zama silar nisantarsa daga jikinmu.
✍asadda ubngji yatashi warkarda cututtukan annabi ya'akubi sai ya'umarceshi da cewa yaje yai wanka daruwan sanyi
قال تعالي
أركض برجلك هذا مغتسل بارد وشراب،،
*WANKADA RUWAN SANYI YANAHANA*
★Kumburin jiki
★yamutsewar fatar fuska.
★Samun nishadi wajen numfash
★saukin bugawar zuciya tareda iyajure jin kowace irin matsala.
★Hakika masu fama da matsalar jinnu ko sihiri kar suy wasa dawannan damar,
✍kutuna kutuna kissar ayyuba dayake rokon ubangji
قال تعالي(واذكر عبزنا أيوب أذنادي ربه أني مسني الشيطان بنصب وعذاب)
Sai ubngji yashare hawayensa tahanyar umarnin cewa yaje yai wanka daruwan sanyi kuma yasha.

*MENENE AMFANIN WANKA DA RUMAN ZAFI*
Ibn sina yanacewa.
(Wankada ruwan zafi naragewa jiki karfi kuma yana hana jiki iya zartarda abubuwanda sukadace)

Hakika munajin tsoron amfani daruwan sanyi amma aduk sadda kai amfani dashi natsuwa da nishadi zai biyo daga baya.
✍ba'ana nufin akullum kanemi ruwan sanyi ba a'a adai duk sadda kaji sauyi aranka ko ajikinka ko a zuciyarka to kanemi ruwan sanyi kai wanka dashi.
ya'ubangji kawar waremana matsalin mu na fili dana boye najiki dana zuciya way'anda mukasani daway'anda muka jahilta ameen.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDICINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☎08080678100

Comments
Post a Comment