HALAYEN MAZA
*WASU MAZAN*
*YADDA ZAKI ZAUNA DA NAMIJI*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
♦NAMIJI MAI SAKIN FUSKA:
bincike yatabbatar da duk namiji mai sakin fuska yanason ayabeshi kuma akomai nasa yasan meyake zaiyi raha dake sosai saidai baifiye cika alqawari ba.
♦NAMIJI MAI TAURINKAI
Irin way'annan mazajen sukansu basu aminta dakansu ba yanada wahalar yanke hukunci kafin ya'aminta da ra'ayi kullum ganin al'amura suke ba'a daidai ba ba'aimusu gwaninta sunfi ganin alheri ga wasu amadadin kansu.
♦MISKILIN NAMIJI
Baya magana adaidanki da kuskurenki yakuma san daidanki da kuskurenki yanada wuyar sha'ani ga mata yafi sauran mazan bawa mata matsala sbd shi ba'agane kansa sbd baidamu da magana b baifiyeson yawan tambaya ba kuma bai'iya wasanni na soyayya da iyali b.
♦NAMIJI MAI TSATSTSAURAN RA'AYI
namijine marar nuna sassauci ga kowa hatta kansama baya ragawa kuma baida yadda baya bari kifadi uzirinki aganinsa shikadaine akan daidai kowa akan kuskure yake.
*zamukawo ragowar dabi'unda bamukawo ba dayadda zaki zauna cikin salama da kowane irin namiji*
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment