GAMSAR DA MIJINKI TAHANYAR JIMA'I 👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨👨❤💋👨 Gamsar da namiji a jima’ince yafi sauki wajen gamsar da mace, duk kuwa da cewa dukkannin halittan da aka yiwa mace a jima’ince suma maza suna da irinsa. Kamar yadda ake samun harijin namiji haka nan ma ake samu harijan mace, yadda ake samu mazan da suke jimawa babu gajiya a lokacin jima’i hakama matan. Ana samun maza da mata ragwaye a wajen jima’i da kuma wadanda sam jima’in ma bata damesu ba a dukkannin jinsunan biyu. Da akwai wasu mazan da basu cika son doguwar wasannin motsa sha’awa ba, wasu kuwa suna bukatan lokaci maitsawo ana masu wasa duk kuwa da macen tafi namiji bukatar wasan motsa sha’awa mai tsawo. Abu na farko daya kamata mace ta fahimta a tattare da mijinta shine abunda yafi bukata a yayi wasanni
Comments
Post a Comment