ABINDAKE BURGE MAZA
*ABINDAKE BURGE MAZA*
๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก
Hakika kowane namiji da'akwai abinda yafi daukar hankalinsa atare da mace amma da'akwai abinda duk mazan dunia babu namijinda ba'adauke hankalinsa dashi komai gadararqsa takamarsa rashin kulawarsa zakija ragamar mijinki matukar jikinki baya raboda qamshi,qamshine kadai abinda ba'a qoshi dashi,jima'i ana koshi dashi haka duk kyawonki yau da gobe zai gaji dagani but qamshi tamkar sihiri yake wajen janye hankalin halitta duk halitta nason qamshi amma kadan ne daga mata ke kulada wannan sirri.
Allah yawadatamu da mataye y'an kwalliya dason qamshi amin.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment