LADUBBAN KWANCIYA BACCI
LADUBBAN KWANCIYA BACCI ππππππππππππππππππππππ 1
1-Alwala Irin ta Sallah
2 - Karkade Shimfida
3 - Karanta AYATUL KURSIYYU
4 - Karanta AMANAR RASULU
5 - Karanta Addu'ar Kwanciya Bacci. 6 - Karanta Qulyaa Ayyuhal Kafirun. 7 - Kwanciya a Bangaren Dama.
8 - Karanta SUBHANALLAH 33 9 - Karanta WALHAMDULILLAH 33
10 - Karanta WALLAHU AKBAR 33 11 - Qul-Huwa, Falaqi Da Nasi Kafa Uku Uku a Tofa a Tafin Hannaye a Shafa a Jiki. Allah ya ba mu ikon yin haka a kullum, kar shaidan yake mantar da mu idan mun zo kwanciyar. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 *YADDA ZA'A MAGANCE MATSALAR YAWAN DAMUWA KO RASHIN NATSUWA*
πΊπΉπΊπΉπΊπΉπΊπΉπΉπΊπΉπΊπΉπΊπΉπΊπΉπΊπΉπΊπΉπΊπΊπΉ Amfanin habbatisauda daga hanyoyin wadanda aka jarraba kuma akaga ingancinsu (4) Daga littafin muujizati shifaa. Zaa samo cokali daya nagarin habbatisauda sai ahada da kofin nono daya, ko madara mai sanyi sai ahada da zuma sannan asha, zaa yi hakanne kafin kwanciya, amma kafin ka kwanta ana bukatar kakaranta ayatul kursiyu, amanarasul, kulya, kulhuwa, falaki, danasi. Insha ALLAH komai tsananin yawan damuwa wanda yasamu a dalilin samun tashin hankali kuma ankasa samun yin barci, da samun kwanciya hankali, dalilin rashin lafiya, ko wani dalili daban Insha Allah, idan aka jarraba wannan hanya, aka cigaba da amfani da Ita zaa sami waraka cikin yardar ALLAH DA kuma Ikon sa. Dafatan ALLAH yabamu dacewa ameen. DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100
*INGANTACCEN SINADARIN KARYA SIHIRI*
πππππππππ inamasu famadamatsalar sihiri? ina ma'auratanda akashiga tsakaninsu?du ma'auratanda zamansu yaki dadi yazama kullum rigima darashin jindadin zama miji yagujeki bayason zamadake a gda yagujeki yaguji yaranki bayaganin darajarki kullum kuna cikin kunci to kisami wannan sinadari kidinga tirara gdanki ko dakinki kwana 6 kawai to koda tsafi akaimuku mijinki xaidawo gareki ina y'an matanda suka rasa samari yazama duk saurayinda yaxo sai yagudu to kinemi wannan sinadari kiy hayaki dashi kwana 6 haka ina masu fama damatsaloli dakuncin rayuwa kokuma way'anda duk abinda suke nema basasamu sbd sharrin y'an adawa ko abokan gaba kokuma way'anda makiya sukaimusu yawa to kunemi wannan sinadari maisuna ZAWALUL'UKUS zaku'iya samunsa a BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CHAMIST RIJIYAR ZAKI KANO kokuma kunememu awannan lambar 08080678100 *ZAWARAWA SUNFI KAMUWA DA CIWON ZUCIYA*
π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π―π― matsananciyar damuwar da ake samu a dalilin mutuwar aure na yin illa ga lafiyar jiki. Wata gidauniya da ke bayar da tallafi ga masu ciwon zuciya ta Biritaniya ta yi kira da a sake zurfafa bincike tun kafin a sanya mutuwar aure cikin manyan dalilan kamuwa da ciwon zuciya. Tuni dama aka gano cewa mutuwar wani masoyi na kusa, wato dan uwa ko ’yar uwa zai iya jawo mummunan ciwon zuciya. Yanzu haka wata tawaga a Jami’ar Duke ta nuna makamancin wannan sakamako bayan mutuwar aure. A lokacin da ake gudanar da binciken a tsakanin shekarar 1992 da 2010, mutum daya daga cikin uku, na kashe aurensu akalla sau daya. Akwai yiwuwar kashi 24 cikin 100 na matan da aurensu ya taba mutuwa sau daya su kamu da ciwon zuciya fiye da matan da suka yi ta sake aure bayan mutuwar na farko. A bangaren maza kuwa, idan mutum ya saki matarsa sau daya yana fuskantar kashi 10 cikin 100 na hadarin kamuwa da ciwon zuciya, idan kuwa saki uku ya yi mata, to, yana fuskantar kashi 30 cikin 100 na kamuwa da ciwon zuciya. daya daga cikin masu binciken, Farfesa Linda George, ta ce “Hadarin ya fi yawa idan har mutum yana da hawan jini ko ciwon suga, don haka ta nan yake farawa; lamarin mai girma ne.” Masu binciken sun gano cewa sauye-sauyen da ake samu a yanayin rayuwa kamar raguwar samun kudin batarwa ba za su iya bayyana girman hadarin ba. Farfesa George ta shaida wa BBC cewa “Hasashena shi ne matsananciyar damuwa tana yin illa ga sassan jiki.” A yayin da magani ke iya rage hadarin kamuwa da hawan jini, babu hanyar magance radadin mutuwar aure cikin sauki. Sai dai masu binciken sun bayar da shawarar cewa aminai na kut-da-kut su rika kasancewa tare da mutum domin rage radadin. Farfesa Jemy Pearson na gidauniyar da ke bayar da tallafi ga masu ciwon zuciya ta Biritaniya ya ce, “Mun dade da sanin cewa damuwarmu na iya shafar lafiyar zuciyarmu. Wannan binciken ya nuna cewa mutuwar aure na iya zama silar ciwon zuciya. Amma sakamakon bai yi bayani sosai ba, don haka ana bukatar karin hujjoji kafin a yanke hukuncin cewa mutuwar aure zai iya jawo ciwon zuciya.” DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA 08080678100 AMFANIN
Comments
Post a Comment