JINDADIN MA'AURATA
*HANYOYIN RAYUWAR MA'AURATA CIKIN JINDADI*
🧖🏼♂🧖🏼♀🧖🏼♂🧖🏼♀🧖🏼♂🧖🏼♀🧖🏼♂🧖🏼♀🧖🏼♂🧖🏼♀🧖🏼♂🧖🏼♀🧖🏼♂
◆Saudayawa inda daya dagacikin ma'aurata zaiyi tafiya tadan lokaci rayuwar aure zata dada armashi idan yadawo.
◆Dadewar miji baya gari nahaddasa matsalolinda za'akasa daidaita juna.
◆Kada ma'aurata subar rigima tawuce kwana daya basu daidaita junansu matukar sunaso surayu cikin aminci.
◆Hakika bawa juna labarin wata soyayya dakikayi dawani ko mijin yabawa matarsa irin wannan lbrin hakan nasauya jindadin rayuwar aure.
◆Inda masu aure zasuci gaba da furtawa junansu yanda suke shaukin juna da dadama wasu matsaloli bazasu sami gurbin zama ba.
◆Yi kokarin danne fishi ko damuwa asadda kuke tare da juna.
◆Hakika yawan mita na rusa gadar nishadi ta ma'aurata.
◆Kada ku fadada kofar rigima matukar burinku kurayu cikin aminci.
◆Kaikuma miji kaikokarin sakawa matarka aminci aranta kada kabodemata kofar zargi.
◆Hakika tsaftarku itace sinadarin wanzuwar farincikinku dasamun jindadi.
◆aduk sadda ma'aurata kowannensu yazama mai tsatstsauran ra'ayi to lamarin aure sai a slow.
◆Kuyi tinani sau dubu kafin kuyi aiki daya.
◆Rashin shawara da juna dayane daga virus dinda ke haifarda rashin aminci .
◆Hm rashin kyauta da sonkai yarusamana tubalin soyayyarmu.
◆Maza naso aimusu biyayya fiye da yanda suke kyautatawa mata,
Matan kuma nason aimusu kyauta fiyeda yanda suke bada kulawa.
◆Murike hanyar gaskiya kuma musu juna. Zamu sami kariya.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
08080678100
Comments
Post a Comment