JINNUL'ASHIQ
TSARABA GA MASU FAMA DA ALJANIN SOYAYYA
.........................,.,.............................
-1-: ahada farin miski da bakin miski da jan miski aguri daya aduk sadda za'a kwanta ashafa aguraren al'aura da sauran gurare muhimmai
Kuma asaka tiraren miski akayan bacci
-2 anisanci kwanciya tsirara kokuma dakayanda zasu'iya gayyato shaidanu
-3 aduk sadda za'a canza kaya akaranta wannan addu'ar daniyyar ubangji yatsaremaka tsiraicinka yaboyeka daga iblis
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺬﻱ ﻻ ﺍﻟﻪ ﺇﻻ ﻫﻮ
-4 akula da zikiran safe dayamma.
5-anisanci sabawa mahalicci
-6 Kada yakwanta shikadai adaki
daga
BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☎08080678100
tnx
ReplyDelete