NAQUDA CIKIN SAUKI
*NAKUDA CIKIN SAUKI BATAREDA SHIGA GARARIBA*
🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻🤰🏻
Duk matarda ke fita hayyacinta kafintahaihu kokuma sai anyimata kari take haihuwa to ga mafita dayardar ubangji.
★MARAMIYYA*
Dazarar cikinki yashiga wata na bakwai nemi wannan ganye kifara tea dashi sau daya arana yana karfafa mahaifa kuma yabaki cikakkiyar damarda zakihaihu dakanki batare da doguwar nakuda ba.
★*GANYEN ZAITUN*
kitankadeshi kihada da ingantacciyar zuma kidinga sha cokali 2 dasafe 2 da yamma idan cikinki yakai 7 month.
★*GIRFA DA ALBABUNAJ*
anahadasu atafasa asa zuma asha sunataimakawa matuka wajen hana doguwar nakuda da magance laulayi.
*BIRNIN MAGAJI ISLAMIC MEDCINE CENTER RIJIYAR ZAKI KANO*
☏08080678100
Comments
Post a Comment