SOYAYYA BAYAN AURE
SOYAYYAR DA BATAKAREWA BAYAN AURE http://dandalinaminuyahuza.blogspot.com/2018/08/soyayyar-da-batakarewa-bayan-aure_15.html
*SOYAYYAR DA BATA MUTUWA BAYAN AURE*
💏💏💏💏💏💏💏💏💏💏
✍🏻wasu masana nace dazarar andaura aure shikenan ankai soyayya maqabarta, domin matsalolin yauda gobe nahana soyayya cigabada yaduwa awasu ma'auratan,
Amma akwai nau'in soyayyarda bata samun naqsu bayan aure duk rintsi soyayyar zata tsaya dakafarta domin kuwa soyayya ce mai jijiya gangariya ba kumfa bace dake bin iska tun awatannin angwanci.
★حب التعود
Nau'i nafarko kenan daga irin soyayyarda dawahala asami akasin rabuwa bayan aure, soyayyace tashakuwa da fahimtarda daya kanshiga damuwa inba daya, takaika anzama tamkar y'an uwan juna kowa najin daya kamar wanene jigon rayuwarsa, irin wannan sabo dajunan wanda akarayu amatsayin kowa najin kowa atsakar jikinsa to dawahala asami akasin rabuwa dajuna bayan aure.
★الحب الذي ينموا
Wannan irin so kadan ne ke tsintar kansu acikinsa soyayya ce dake daduwa akowace rana akwai matsalar da'ake cewa
البرودالعاطفي
Wato ginsar juna tayadda wasu lokutan masoya ko ma'aurata zasuji sungaji da juna ko sunaneman mafita dajuna
To ita wannan soyayya ta 2 akasin haka ce akullum dada karuwa take bata raguwa ,irin wannan soyayya dawahala asami akasinta bayan aure.
Kukasance da group din
*MATSALOLIN MA'AURATA*
Dansamun cigaba samun abubuwa masu fa'ida arayuwarku.
08080678100
Comments
Post a Comment