SANYI MAIKAMADA DUSAR KANKARA
*CIWON SANYI MAIKAMADA DUSAR KANKARA*YEAST INFECTION
πππππππππ
*ALAMOMINSA*SIGN AND SYMPTOMS
πjinkaikayi koganin kuqgaje a'al'aurarki.
πGaban mace yayi jajur kokuma kumburi.
πjinzafi lokacin saduwa
πjin zafi agabank kamar ansamiki barkono
πwarin gaba irin na rubabbiyar albasa.
πjin zafi kamar ankunnamiki wuta bayan gama mu'amalar aure.
πyanahana samun ciki ko mace tadinga bari.
*RIGA KAFI* prevention
π·duk pant dinda aka cire kar'asake sakawa sai anwankeshi.
π·nisantar wando ko pant mai matse jiki.
π·aguji kama ruwa da ruwan sanyi ko kuma ruwa mai kuna.
*IDAN ZA'ANEMI MAGANINSA ANEMI KWARARRUN MASANA DAN KADA GURIN NEMAN GIRA ARASA IDO*ππππππππ
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment