AMFANIN GANYEN RAIHAN
*AMFANIN GANYEN RAIHAN*
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
🔸Idan aka kwaba garin raihan da rose water akashafa ahammata zata dena wari .
🔸Man raihan namagance zubewar gashi kuma yanakarawa gashi tsawo.
🔸Idan aka tafasa raihan akatace sai awanke kai daruwan yanakarawa gashi baki dakuma sheki.
🔸Yana hana tashin zuciya idan akayi shayinsa.
🔸kuma yana magance ciwon zuciya
🔸yana magance tari da matsalolin athma
🔸tana magance ciwon suga
🔸tana magance yawan gajiya dauke damuwa.
🔸yanada tasiri ga mata musamman magance matsalolin haila.
🔸tana wanke kwakwalwa.
🔸shayinta na magance warinbaki
🔸Tana saurin warakarda ciwo ajikin mutum
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
ماشاءاللہ
ReplyDelete