SOYAYYA BAYAN JIMA'I
*SOYAYYA MAFI DADI BAYAN GAMA JIMA'I*
๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก๐งก
Bayan gama jima'i dukkan gabobin mijiji sanyi suke bakuzari tamkar sunyi aikin gajia shiyasa dukkansu suke da bukatar hutu nadan wani lokaci wasuma baccike daukesu atake,
Amma duk da wannan gajiyar mata nada bukatar ajasu ajiki arungumesu ko sukwanta ajikin mazajen nasu natsawon wasu lokata,amma kadan ne daga mazaje ke kulada hakkin wannan soyayya ta bayan jima'i inda mafi yawan mazaje janye jikinsu suke kwata kwata al'amarinda ke bakantawa mafiyawan mata rai basajin dadinhaka tamkar wata uquba ce bayan jindadi
hakika kabar matarka ajikinka nau'i ne nasoyayyarda bazata mantadakaiba zakashiga ranta musamman kuma kahada da shafa jikinta ahankali sama sama.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Tnx
ReplyDelete