LOKUTANDA YAKAMATA ANISANCI JIMA'I
*LOKUTAN DA JIMA'I KE'IYA CUTARDA MA'AURATA*
🧖🏻♂🧖🏻♀🧖🏻♂🧖🏻♀🧖🏻♂🧖🏻♀🧖🏻♂🧖🏻♀🧖🏻♂🧖🏻♀🧖🏻♂🧖🏻♀
🖤JIMA'I LOKACIN AL'ADA
Bayan kasancewarsa haramun kuma yanahaifarda cututtuka ga ma'aurata musamman ma gamata inda likitoci sukatabbatarda cewa yana haifarda zubarjini sosai dakuma raunuka agaban mace kamar kuraje dasauransu yanakuma sa mace takamuda budewar bakin mahaifa.
🖤JIMA'I LOKACIN DA KIKE DA CIKI
Jima'i da maiciki anso namiji yayishi cikin laushi da bi asannu cikin lumana dan kaucewa matsalolinda kejawo BARI tare da kiyaye irin yanayin kwanciyardatadace da maicikin idankuwa ciki yakai wata takwas to yakamata ahakura da jima'i.
🖤 JIMA'I BAYAN HAIHUWA KO BARI.
Bayan mace tahaihu ko tayi Bari lallai gabanta da bakin mahaifarta duk sunwahala sunada bukatar hutu akalla sati 2 zuwa uku harzuwa wata daya dankaucewa kamuwa da matsaloli.
🖤JIMA'I GA MA'AURATANDA KE DAUKE DA CUTAR SANYI KO INFECTION
Kuskurene babba ga duk ma'auratanda keda infection sudinga kusantar junansu sbd duk matarda keda sanyi ko toilet infection bazata warke ba matukar ana jima'i da'ita kuma cutar zatadada samun gurbin zama ajikinta, danhaka ma'aurata suhakura dajuna sai anwarke.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA*
☎08080678100
Comments
Post a Comment