ALAMOMIN DAZAKIGANE NAMIJI ZAKI HAIFA KO MACE
ALAMOMINDA MACE ZATA GANE CIKINTA NAMIJINE KO MACE
★AMAI LOKACIN ASUBA.
★RASHIN LALACEWAR FATA KO KURAJEN FATA amma idan macece to za'a iya samun haka sbd ita mace tanasatar kyawun uwarta sabanin namiji.
★yawan son abincinda aka dafa amma idancikin macece zakiji kinfi sha'awar akayan zaki.
★idan cikinki yadago sama to macece idankuma yayikasa to namijine.
★Idan kinfijin dadin kwanciyar bacci abangarenki nahagu to namijine acikinki.
★
DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP
08080678100
Comments
Post a Comment