SANYI MAIFITARDA FARINRUWA
*SANYI MAI FITARDA FARIN RUWA*
📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚📚
*HANYA TAFARKO*
duk yanda sanyi mafitarda farinruwa ko dusar awara yadameki ko kuma tsanananin kaikayin gaba to kinemi hadin maganin mu mai suna
*ANTI INFECTION* kiyi amfanidashi sati daya zakisami waraka insha allahu.
*HANYA TA BIYU*
kinemi ganyen maramiyya kitafasa kidinga tsarki daruwan zakisami waraka.
*HANYA TA UKU*
kitafasa albabunaj kidinga shan kofi hudu arana zakirabuda wasan al'ada da ciwon mara
*HANYA TAHUDU*
kinemi garin kabeji kidinga shan cokali uku arana zakiyi bankwanada cutukan mahaifa.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment