SIRRIN ZAMANTAKEWA
*SIRRIN ZAMANTAKEWA*
asadda namiji kerayuwa shikadai baizama mutum ba haka y'amace datake rayuwa itakadai ba mutum bace komai kasaitar namiji ko mace indai baisami abokin rayuwarsa b to rabine,
farincikin namiji baya cika saiyasami mace da'iya haskaka rayuwarsa,
mace bazata cikaba har sai agefenta akwai namiji da zai jagoranceta ga kulawa juriya nishadi amana nuna soyayya.
*MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment