MEYASA BANA SHA'AWAR MIJINA
*WAI MEKE SA NAJI BANA SHA'AWAR MU'AMALA DA MIJINA*???
πππππππππ
kowace mace da'irin yanda Allah s.w.a yahalicceta wasu matan haka nasu tsarin yake basason jima'i,
wasukuma yawan jima'in ne basaso,
wasu kuma sunaso azuciya amma a'aikace basajindadinsa.
★wasu matan wata larurace ke kamasu tarashinson jima'i.
★wata kuma aljanune ke aurenta suhanamata rashin sha'awar mijin.
★wata matar kuma gajiyar kwakwal (stress) neke hanamata sha'awar jima'i.
★wata kuma damuwa dakunci kesamata sam komai yaficemata daga rai.
★wata kuma rashin kwanciyar hankaline kesamata rashin sha'awa.
★watakuna shikansa mijin ne tatsana sbd wasu dalilai shiyasa bata sha'awarsa,
★watakuma shijin ne baya janta ajiki dasoyayya dagamsarwa shiya jima'in yaficemata daga rai.
★wata kuma rashin wasanni kafin jima'in shiyasa batajin dadi.
πyanadakyau kigano a'ina matsalarki take saikine mafita dashawara ubngji yafarantawa dukkan ma'auratanda suke cikin damuwa yabasu mafita dakwanciyar hankali da soyayya tahakika amin.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment