AMFANIN SHAN RUWAN KARFENDA AKA KONA
AMFANIN SHAN RUWANDA AKA JEFA KARFE MAI ZAFI ACIKINSA
✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻
قال تعالي(وأنزلناالحديد فيه بأس شديد ومنافع للناس)
Asami sabon karfe wanda baida tsatsa awankeshi adora akan garwashi saiyayi ja sai asakashi aruwa maikyau daidai wanda zaka'iya sha ga kadan daga amfaninsa:
★Ibnsina yana cewa shan wannan ruwa namagance kumburi saifa yana hana zubar jini maiyawa ga mata yanahana yoyon fitsari yana karawa maza karfin mazakuta.
★DAWUDUL'ANDAKI
Acikin littafinsa maisuna tazkira yanacewa:
shan irin wannan ruwa yana wanke uwar hanji da saifa da hanta yanakara sha'awa.
*HAKA KUMA*
★yana magance magwas
★Ciwonciki
★yawanjin amai
★Yana karya kambunbaka
★Karya sihiri
★Magance damuwa
★Yana magance rama.
★Yana magance yawan habo.
★Yana magance lalacewar fuska
DAGA BIRNIN MAGAJI ISLAMIC CENTER RIJIYAR ZAKI KANO
☏08080678100
Comments
Post a Comment