SH
*KI'INGANTA RAYUWARKI DA ZA'AFARAN OIL*
๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐
fitattun malaman musulunci nafarko dana yanxu sunyi rubuce rubuce akan tasirin ZA'AFARAN wajen magance matsaloli kamarhaka:
๐Warware sihiri da'akaci ko akasha.
๐karya sihirinda akayi dan ahanaka/ki aure ko ahana masu zuwa neman aureki ko dan kidinga jin haushin duk wandayace zai aureki kokuma kudinga fada ba dalili kokuma bamai iya zuwa gdanku da maganare kokuma duk wanda akace yafito bazaisake dawowa ba kokuma yazama sai y'an iska da mayaudara kezuwa gurinki.
๐warware sihirinda akayishi dan adaure mahaifarki dankada kihaihu kokuma akahana mai gidanki iya kusantarki.
๐warware yawan damuwa kunci son nisantar jama'a darashin natsuwa.
๐Magance hasada da kambunbaka,
๐hana miyagun halittun boye cutarke.
๐dakatar da wata matsala dake saka mutum lalacewa dakaunar sabon ubngji tare da hana mutum son duk wani aikin da'a kamar biyayya ga nagaba salla karatun qur'ani dasauran dabi'u masu kyau,
๐Duk way'an nan abubuwa damuka ambata akwai ayoyinda ake rubutasu da za'afaran ahada dawasu magunguna dan samun waraka insha allahu duk maison ganin karin bayani yaduba acikin way'annan littafan
๐ุฅูุถุงุญ ุงูุฑุณุงูุฉ ูู ุนู
ูู
ุงูุฑุณุงูุฉ ุต 48
๐ููุงุกุงูุจุงุจ ุงูู
ูุชูุญ 15-60
๐ุงูุฃุฏููุฉุงูุฅุณูุงู
ูุฉ ุงูุฌุงู
ุนุฉ
๐ู
ู ูููุฒ ุทุจ ุงููุจูู
๐ุงูุนุตุงุฆุฑุงูุดุงููุฉูุงูู
ุดุฑูุจุงุช ุงูู
ุฏุงููุฉ
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment