AMFANIN SHAYIN MINANNAS
*AMFANIN SHAYIN MINANNAS* 📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖📖 Da turanci anakiran wannan ciyawa da suna *MYRTUS* da larabci kuma anakiranta da suna *آس* dahausa kuma anakiranta da suna *MINANNAS* *AMFANINTA GA LAFIYA* ▪Yana magance ciwon baya da ciwon gabobi. ▪Yana magance kowane nau'in kumburi dakejikin dan'adam. ▪Tana wanke mahaifa tare da samarda sinadarai dazasu taimaka asami daukar ciki dawuri. ▪Yanahana zubargashi dakarawa gashi tsayi ▪Tana magance duk wani nau'i na sanyi. ▪Yanagyara fata dakashe kurajen jiki ▪Yana daidaita al'ada dawanke mahaifa. ▪Yana magance ciwon athma. ▪yana kashe kurajen mahaifa musamman idan akahadashi dasauran sinadarai. ▪yana hana warin jiki dayawan gumi. ▪Yana taimakawa wajen samun ingantaccen bacci ga way'anda basa samun bacci. ▪Yanakarawa baki lfy da kashe amosani dasa baki qamshi. ▪Mata yana karamusu ni'ima da matsi idan sun tafasa ruwansa sunadauke dashi mazakuwa yana karamusu maniyyi. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100