AMFANIN ROSE WATER

AMFANIN MA'UL WARDI ﻣﺎﺀ ﺍﻟﻮﺭﺩ Ma'ul Wardi ana samar da shi ne ta hanyar matse ruwan da ke cikin wasu furen itatuwa, kamar yadda sunansa ya nuna, "Ma'ul Wardi" wato "Ruwan Fure" da Hausa ko kuma "Rose Water" a Turance. Wannan sinadari na da matukar amfani ga lafiyar al'uma. Kadan daga ciki su ne:- 1- Gyaran fata. Daga cikin manya-manyan amfanin Ma'ul wardi shi ne, yana gyara fata, saboda yana dauke da sinadaran 'anti-inflamatory wadanda ke taimakawa wajen gyara matsalolin fata, na ciki da na waje. Abin sha'awa shi ne ko da Aljani ne ya 6atawa mutum fatarsa to Ma'ul Wardi yana gyara ta, idan aka hada shi da Ma'ul Khal da kuma sinadarin nan mai sanyi wanda ake hada turare da shi wato Alcohol ana shafawa. Duk wanda ya ta6a zuwa Rukiyyah wajenmu zai ga muna fesawa Aljanu wani ruwa mai sanyi, wanda yake saka Aljanu ihu da kuka, to Ma'ul Wardi da Ma'ul Khal da Alcohol ne muke hadawa. Likitoci sun ce, haka kawai ma ana iya shafa Ma'ul Wardi a fata, domin kyautata kyawunta da lafiyarta. 2- Gyara Makogwaro. Shan Ma'ul Wardi, adadin da ya kamata, yana gyara makogwaro, yana sakin murya. An kawo min marasa lafiya da yawa wadanda Aljanu su ka rufe musu ba ki, ba sa iya magana kwata-kwata. Amma abinda nake hada musu su ne : Ma'ul Wardi, Ma'ul Khal, Zuma sai kuma Hiltit, sai in yi tofi, in ba su, su sha. Dukkansu kuma atake bakinsu yake budewa, su fara magana. Daya ce ma kawai sai washe-gari bakinta ya bude. Dukkansu kuma ba wacce ta sake samun matsalar. Saboda haka Ma'ul Wardi yana da kyau wajen sha. 3- Maganin infection/Sanyin Mata. 4- Kyautata lafiyar ido. amma wadannan biyun ya kamata a nemin shawarar masana akan yadda ake amfani da shi. 5- Hana lalacewar abinci ko magani. Ma'ul Wardi yana dauke da sinadarin antioxidants, wanda yake hana abinci maganin saurin ru6ewa ko lalacewa. 6- Maganin Rauni, Quna ko Yankewa. Ma'ul Wardi yana dauke da sinadaran Antiseptic da Antibacterial wadanda ke taimakawa ciwo saurin warkewa. Wadannan sinadarai suna kuma taimakawa wajen yakar cututtukan da kan iya shiga yayin da aka samu rauni ko aka qone sannan su taimakawa ciwon ya warke da wuri. 7. Maganin ciwon kai. Ma'ul Wardi yana taimakawa wajen rage radadin ciwon kai ko ya warkar da shi gaba daya, idan aka shafa. Amma zai fi kyau a jika wani yanki mai kyau acikin Ma'ul Wardi din sannan a dora akan tsawon mintunan kamar 45. 8- Maganin Hana Tsufa. Ma'ana Ma'ul Wardi na 6oye tsufan mutum, musamman yadda yake gyara fata da kuma kyautata lafiyar jiki da gyara idanu, idan ana amfani da shi yadda ya kamata, bisa shawarar masana. 9- Cushewar Ciki/Rashin cin Abinci. Ko a shekarar 2008, binciken likitoci ya tabbatar da cewa, Ma'ul Wardi na taimakawa wajen saukaka narkewar abinci acikin mutum tare da warware hanji. 10- Ma'ul Wardi yana da kyau wajen hada Magungunan warware sihiri da lalata sharrin Aljanu. Yawanci dai an fi wanke rubutu da shi ko kuma a yi tofi acikinsa. YADDA AKE AMFANI DA MA'UL WARDI. 1- Za ka iya shafa Ma'ul Wardi a fatarka zallansa ko ka hada shi da ruwa. 2- Za aka iya zuba Ma'ul wardi a shayi ko lemo ko ruwa ka sha, hakan zai fi kyau, fiye da shansa kai tsaye. 3- Likitoci ba su yi bayanin wata illa wajen shan Ma'ul Wardi ba, haka nan ba su ware wadanda ba za su iya amfani da shi ba amma dai a shawarce, kada ka sha Ma'ul wardi sama da cokali biyu a rana daya. 4- Za ki iya samun auduga mai kyau, sai ki dinga dangwalar Ma'ul Wardi kina goge fuskarki da shi. 5- Za ki iya dura Ma'ul Wardi acikin abin fesawa wato 'sprayer' sai ki dinga fesawa a jikinki, idan kin yi wanka. mai bukatatsa yayi magana a whatsapp ko ya kira 09096763993. mikan aika da kayanmu a ko'ina a fadin najeriya .

Comments

Popular posts from this blog

*YADDA ZAKI MATSE GABANKI.. (FEMALE ONLY)* *Ana so ko da yaushe idan mijinki zai kusance ki yaji ki a matse kike, ba''a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.* *Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.* Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali ☛ Bagaruwan hausa. ....ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati. . ☞ Kanunfari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha'I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shima a kalla 3x a sati. ☞ Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi....yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar'bain... *Inda wannan ta faru dake Zaki iya tsarki da* ☞ ruwan dumi ☞ bagaruwa _Na tsawon Wata guda sai kuma matsi shi kuma zakiyishi saura sati biyu aurenki kuma wannan mun dade dayin bayaninsa._ ❀ *KAYAN HADIN* ❀ ☛ ki daka garin zogale ki tankadeshi. ☛ ki samu man ka danya ( Ana samu a wajen masu maganin gargajiya. ☛ ki samu man zogale ( Ana samu a wajen masu *_Islamic-medical-centre_*. ☛ ki samu Karo shine wanda ake tawada dashi kuma ana wanke hula dashi ( Ana samun sa wajen masu kayan koli ). ☛ ki samu man shanu ( anansamunsa a wajen masu sa yarda nono). *duk ki hada su wajen daya ki kwaba su suyi kamar sa'oi 5awa zakiga sun hade sai Kiyi Matso dashi kuma Zaki iya rabashi uku gida 3 wato Kiyi matsi dashi Sau uku a cikin sati biyu.* *HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU* ☞ Ganyen magarya ☞ zogale ☞ bagaruwa ☞ ganyen bagaruwa ☞ alim ☞ sabulun salo ☞ sabulun zaitun ☞ sabulun habbatussauda. ☞ Miski ☞ madararturare. Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki tankade ki dake sabulan saiki hadesu guri daya. Ki zuba miski da madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shigaba. *DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP* ☎08080678100

AMFANIN FUREN TUMFAFIYA

DOMIN SAMUN FARINJINI