ABUBUWANDA KEJAWO CIWON MARA
ABUBUWAN DAKAN KAWO CIWON MARA A JIKIN MUTUM MUSAMMAN A MAZA (Lower Abdominal Pain)!!!
πππππππππππππππππππππ
Ciwon Mara a maza yakan bambanta daga wani xuwa wani, haka ma a tsakanin mata to amma kusan Akwai abubuwa guda 17 da akai itifakin mafi yawanci idan mutum na fama da ciwon Mara bazai rasa daya ko biyu koma fiye daga cikin su ba, Akwai:-
1. Constipation:- tauri wajan fitar bahaya.
2. Appendicitis:- ciwo akarshen uwar hanji bangaren dama.
3. Hernia & Candidiasis:- ka6a da kuma shigar kwayoyin cuta cikin al’aura walau a namiji ko mace.
4. Testicular torsion:- idan aka samu matsala a maraina.
5. Cancer:- nauin ciwon jeji da ya shafi ciki.
6. Ulcerative colitis:- gyambon ajikin baban hanji.
7. Kidney stone:- wato samuwar dutse ko tsakuwa cikin koda ta hanyar yawan ta’ammali da kitse.
8. Angina:- wato ya zamana zuciya bata samun isashshen jini.
9. Food poisoning:- ko ta hanyar cin gurbataccen abinci.
10. Diverticulitis:- wato rauni ajikin hanji mai santsi da ake kira colon.
11. Irritable colon:- wato karancin wata majina majina ta cikin hanji dake taimakawa wajan saukin tafiyar da komi cikin hanji batare da jin zafi ba.
12. Colin’s :- Samuwar rauni ko matsala a digestive track.
13. Diabetic ketoacidosis:- samuwar sinadarin acid na jini fiye da kima.
14. Peptic ulcer.
15. Pancreatitis:- rauni, kujewa, kwailewa, ko fashewar saifa.
16. Intestinal obstruction da kuma kusa da bayan an kammala al’ada period.
17. Viral gastroenteritis:- shigar kwayar virus cikin uwar hanji da hanji baki daya ta Samar da matsala.
Wadannan sune atakaice amma baza arasa wasu ba kila ko ta sanadiyyar hatsari da sauran su. Ana magance kowanne ta hanyar la’akari da abunda ya haddasa shi.
DAGA DANDALIN AMINU YAHUZA
08080678100
π²GYARA KANKI KISAMI MATSAYIπ² ✍
Comments
Post a Comment