YADDA TIRARE KIJAN HANKALIN MAZA
*TIRARE ADON MACE*
*YADDA TIRARE KEKARAWA SOYAYYA ARMASHI* ๐ฉ๐ป๐พ๐ฉ๐ป๐พ๐ฉ๐ป๐พ๐ฉ๐ป๐พ๐ฉ๐ป๐พ๐ฉ๐ป๐พ๐ฉ๐ป๐พ๐ฉ๐ป๐พ๐ฉ๐ป๐พ๐ฉ๐ป๐พ๐ฉ๐ป๐พ๐ฉ๐ป๐พ๐ฉ๐ป๐พ Hakika tirare kamar yanda muka fada sinadare jagorane kuma jarine ga duk dan adam namiji ko mace
Akwai littafi namusamman da'akarubutashi musamman akan akan maganar tirare da tasirinsa ga rayuwar y'amace
ุดุฐู ุนุทุฑุงูู
ุฑุฃุฉ ูุชุฃุซูุฑู ุนูู ุฃูู ุงูุฑุฌู
Sunan littafin kenan
Acikin wannan littafi akwai abubuwa acikinsa yake fadar:
Dayawa mata suna daukar dogon lokaci wajen gyara gashi gyara fuska dajiki saka kaya masu daukar hankali da burgewa
Amma kuma suna mantawa da mafi girman sinadari shine tirare
Sayyidina umar RTA yana cewa
ุฅูู
ุง ูููุจ ุงูุฑุฌุงู ุนูู ุฃููููู
Ma'ana zukatan maza suna kan hancinsu
Wato inkinason kama zuciyar mijinki to kimallake hancinsa inji sayyida umar
Eh hakika akanso abu da gabobi guda 5 da'akekiransu ุญูุงุณ ุงูุฎู
ุณ
Amatakin farko namiji zai'iya kamuwa dake tahanyar ๐idonsa kokuma ๐๐ปkunnensa
Amma soyayya mafi dorewa arayuwar zamantakewa itace kilizimci burge hancinsa tahanyar kamshi
Ba'a banza shari'ar musulunci taharamtawa mata saka tirare mekamshiba alokacin fita unguwa wlh zukatan maza basa raina tirare tun taurin halin namiji da tsarin idonsa tirare zai juyomiki dashi musamman in akwai kauna atsakaninku
Akwai sirri mai karfi ayayinda jikinki yazama mekamshi zakisa ajuyo akalleki kimotsa zuciya da gangar jiki
Karki takaita tinaninki cewa kawai kwalliya itace matakin karshe a'a tirare shine sinadari kiy kwalliya kikara daraja da tirarenki
Kuduba littafin KAMA SUTRA kuga yanda tirare yafi sihiri tasiri da'aiki arayuwar ma'aurata
Kedai yi kokarin gane irin kamshinda mijinki yafi kauna to daganan kilizimci wannan tirare karkidena amfanidashi saidai idan da lalura
Kuskurene yawan canja kalar kamshi zaki rikita saitin kwakwalwar soyayyar mijinki kibarshi yasabada kamshinki kala daya tayanda aduk inda yaji irin wannan kamshi zaitinadake
Idankuwa takama zaki canja tirare to luradakyau shin megdanki yagamsu dashi? Idan yaburgeshi saikicigaba datamfanidashi
Hmm idanu sunagajiya da kallonki
Kunne zai'iya gajiya dakamanki
Komai zai'iya tsaya atsakaninku amma kamshi baya dena aiki
Saidai idan megdan bai yabada kamshinba
Akwai abinda malaman soyayya sukecewa ูุบุฉ ุงูุฌุณุฏ
Wato yaren jiki
Tayanda inkin kware awannan fannin mijinki ko rufe ido yayi zaki fahimci inda yadosa
Ilimine me daraja tayanda duk wata gaba ta dan'adam in yamotsata zaki'iya gane inda yadosa
To tirare asadda kika sakashi zakisha karatu ajikin oganki tundaga idonsa dasauran abubuwa
Kadan daga amfanin tirare:
*yanasaka kamshi me dadi ajikinki
*yana bawa jikinki natsuwa da aminci
*yanajawo akuladake aduk inda kikashiga
*yanasaita tinani kwakwalwa tasami natsuwa
*akwai nau'in tirarukanda suke magance tari saidai kuma akwai tiraruka da yawa dasuke jawo mura
Akwai wanh littafi mesuna ุงูุนุทุฑ ุณูุงุญ ุงูู
ุฑุฃุฉ ma'ana tirare shine makamin mace
Sunce sbd tasirin tirare takaiga ana magance wasu matsaloli narayuwa dashi
Ga misali daya idan kinsan kinajin radadi dazafi yaxtin mua'amalarki da megda to kafin nan minti 15 kiy amfani damiski zaiciremiki jinzafi yasamarmiki dajindad
Maza masu fama datsananin damuwa ko bacin rai sudinga shaqa miski damuwarsu zata gushe susami nishi
Zukata tirare yana saitasu yana magance matsalolinsu
*akwai tirarenda yake bawa namiji karfi sosai yayinda zaikusanci iyalinsa
*akwai tirarendake magance matsalar release namiji sam bazai'iya release dawuriba wasu mazan ma insunyi amfanidashi sam bazasu'iya release b
Akwai tirarukanda fesasu nakawo natsuwa dagushewar damuwa
Kamar tiraren ุงููููู ุงูุฃุณูุฏ yana karawa ma'aurata son kusantar junansu
Akwaikuma tirarukanda ke daidaita tinani susaita hankali sucire gajiya susamarda nishadi
Akwai tiraren da kecire tsoro da fargaba yajawo farinciki
Takaiga aljanu suntsani me amfanidatirare basa'sha'awar jikinsa
Gdanda kamshi ketashi mala'ikun rahama basa rabuwa magdan rigingimu zasuyi karanci agdan
Ga duk wanda yafara amfani da tirarensa to yatabbatarda yakulleshi sosai karkuma adinga ajiye tirare akusada zafin wuta kokuma inda rana zatahaskoshi.
*DAGA MATSALOLIN MA'AURATA GROUP*
☎08080678100
Comments
Post a Comment