FARINCIKIN AMARE
*DOMINKU MA'AURATA*
🧖🏼♀🧖🏼♂🧖🏼♀🧖🏼♂🧖🏼♀🧖🏼♂🧖🏼♀🧖🏼♂🧖🏼♀🧖🏼♂🧖🏼♂
☆Bincike yatabbata cewa yinjima'i bayan asuba shine mafi inganci domin asannane namiji yake da cikakken sinadari dakuzarinda zai'iya gamsarda iyali.
★Binciken yanuna lallai ma'auratanda ke jima'i bayan asuba sunfi kasancewa acikin nishadi da dorewar soyayya.
★Jima'i bayan asuba nataimakawa wajen karancin kamuwa da cututtuka kamar kamuwa da *Flu*
★Ma'auratan ke jima'i bayan asuba sunfi kasancewa acikin walwala danishi kuma suna aikinsu darana cikin natsuwa batare da takura ba.
★ma'auratan da kehaka jikinsu yafi samun ostrogyne wanda kebawa fatarsu kyawu musamman mata fatarsu nakyau fiye dashafa kowane irin cream.
★Masana sunce indai ma'aurata zasudinga jima'i bayan asuba akalla sau uku asati to dawahala sukamu da ciwon zuciya.
★Yinhaka nakara dankon soyayya atsakanin ma'aurata kuma dawahala aranar susami matsala sbd sunfara da nishadi aranar.
✍🏻
*ZAMUCIGABA*
*DAGA TASKAR AMINU YAHUZA*
08080678100
Comments
Post a Comment